Tahoua tech

Tahoua tech Domin samu Abin da ya shafi technologie

30/07/2022

YADDA ZAKA FASARA KOWANE YARE TA HANYAR ANFANI DA [TELEGRAM]

Abou na farko
ka Sani Dole sai
kanada telegram a
wayar ka idan kuma
bakada kayi download
nashi banyan kayi
Installer Din shi bude shi
Sakayi registré da
Lambar wayar ka
Bayan kagama
Saikaje guri search
karubuta kamar haka
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
TRANSLATE GOOGLE
LANGUAGE

Saika dannan na bot
Na farko bayan
Ka dannan saika
Kayo copy na rubutu
Da zaka fasara
Saika Shiga
Acikin bot kayi paste
Saika zabi yaren
Dake so fasara

Kuyi share
Kuyi share

Yadda Zaka samu Damar Shiga Acikin Group Din Whatsap Kokuma Samu Lambar Mutun Ta Whatsap ta hayar photo code Toh Abu na ...
24/06/2022

Yadda Zaka samu Damar Shiga Acikin Group Din Whatsap Kokuma Samu Lambar Mutun Ta Whatsap ta hayar photo code
Toh Abu na farko Shiga Acikin Whatsap sai dannan
Inda ake gani lambobin da ka ajiye kamar idan flèche à photo na farko bayan nan zakaga lambobin ka saika dannan idan kaga dan karamin photo na code kamar idan kaga flèche tanuna à photo na biyu 2 saika dannan saika dan jira zai nuna maka camara idan zakayi scanner na code idan babu ka kusa da mai wayar zai iya turoma da photo code din sai dannan idan flèche tanuna à photo na 3 uku sai ka Shiga galerie dinka saika dannan photo code din ko à na groupe haka zakayi

Kuyi like da comment
Kuyi like da comment
Kuyi like da comment

22/06/2022

MAHIMAN KALMOMI
◼PDF= portable document format
◼Wifi=Wireless fidelity
◼SMS=short message service
◼USB=Universal serial bus
◼CD=Compact dic
◼WWW=World wide web
◼HTTP=Hypertext transfer protocol
◼OK=Objection killed
◼DVD=digital versatile disc
◼VPN=Virtual private network
◼APN=Access point name
◼LED=Light emitting diode
◼RAM= Random access memory
◼ROM= Read only memory
◼VGA=Vidéo graphics array
◼IP=Internet protocol
◼URL=Uniform resource locator
◼DNS=Domain name system
◼SSL=Secure sockets layer
◼JAR=Java archive
◼PHP=Hypertext preprocessor
◼CDN=Content delivery network
◼TCP=Transmission control protocol
◼DHCP=dynamic host configuration protocol
◼IMAP=Internet message access protocol
◼POP3=Post office protocol 3
◼CGI=Computer generated imagery
◼SMTP=Simple mail transfer protocol
◼ESN=Electronic serial number
◼UPS=Uninterruptible power supply
◼HDMI=High-definition multimedia interface
◼SIM=Subscriber identify module
◼DLNA=Digital living network alliance
◼ WVGA=Wide vidéo graphics array
◼OS=Operating system
◼HS=Hotspot
◼OTG=On-the-go
◼SNS=Social network service
◼IMEL=International Mobile equipment identify
◼PAN=permanent account number
◼ATM=Automated teller machine
◼IFSC=Indian financial system code
◼Google=global organization of oriented
◼YAHOO=Yet another hierarchical officious Oracle
◼Computer=Common oriented machine particularly united and used under technical and educational research
◼window=wide interactive network development fort office work solution
◼Virus=Vital information resources under siege

11/06/2022

YADDA AKE BUDE PAYPAL ACCOUNT
Shi PayPal wani app neh wanda ake amfani dashi wajen tura kudi ko karba ma’ana internet banking.
Abinda kake bukata wajen bude PayPal account shine kamar haka:
Da farko zaka je google app store kayi install din PayPal App kuma ya kasu kashi biyu akwae original akwae kuma lite toh duk wanda ka dauko babu matsala domin duk daya neh kuma amfaninsu daya.
Bayan ka dauko wannan app din sae kayi open dinsa wato ka bude shi zaka ga wajen da aka rubuta “sign in” da kuma “sign up” toh sae ka shiga wajen “sign up” anan neh zakaKa tabbatar ka cike komae yadda ya dace.
A wajen zasu bukaci kasa wadannan abubuwan:
+Email
+Your country misali Nigeria
+Phone number misali +2348068…
+Password misali Kee11ma2
+Verifying password irin na sama
+Sign Up
Kana danna sign up zasu tura ma verifying message ta email dinka da kayi register dashi, sae kaje ka bude sakon ka shiga link din da s**a turo ma shikenan zasuyi maka congratulation na kammala bude account dinka.
Zaka iya amfani dashi wajen tura kudinka da ka tara a internet ta yadda zaka samu saukin transfer dinsu zuwa bank account dinka.

08/05/2022

Aslm
Code pour Airtel Niger

*121 #
*137 #
*767 #
*900 #
*141 #
*444 #
*612 #
*412 #
*433 #
*111 #
*403 #
*400 #
*613 #
*436 #
*618 #
*630 #
*631 #
*137*1 #
*137*2 #
*137*3 #
*401 #
*621 #
*622 #
*624 #
*625 #
*627 #
*633 #
*635 #
*638 #
*137*4 #
*137*5 #
*137*6 #
*137*7 #
*137*8 #
*137*9 #
*137*10 #

Les numéros d'appel gratuit
121
400
325
3005

08/05/2022

ASLM

Aslm barka da wannan lokaci da fatan kun ini lafiya kuna Cikin koshi lafiya ya azumiAyau zan muku bayani akan yadda ake ...
28/04/2022

Aslm barka da wannan lokaci da fatan kun ini lafiya kuna Cikin koshi lafiya ya azumi
Ayau zan muku bayani akan yadda ake hada fake kira na karya kokoma SMS na karya zakasa kowa tche number ta kiraka Cikin sauki zaka iya saka nan da second 1 second 2 Hatta awa 1daya shima à bangaran SMS shima hakane
Shiga koyo download
👇👇👇👇👇👇👇 https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tinygames.prankcallsms2
Bayan kayi download
Saika shiga app din bayan kashiga sai kashiga inda SMS babu na farko zaka saka photo a profile saika saka suna saika saka number bayan zai nunamaka gurin saka message ha so (3) message na daya kasaka Wanda kakeso na biyu kasaka Wanda kakeso na uku kasaka Wanda kakeso kammala saika message din kakeso saika zabi lokaci da zai zaka idan nadaya yazaka saika bada amsa sai na biyu yazaka gurin kira ma hakane
Mugode
Mugode
Mugode

24/04/2022

Yadda Ake Tura Application Na Android Zuwa Katin Ajiya (SD Card)*

Za a iya cewa abu ne mafi dacewa a yi install na apps na wayar Android a cikin katin ajiya (SD Card) maimakon a ajiye apps din a ma'ajiyar wayar.

Shin ko kana tunanin tura (moving) apps din da ka yi install a ma'ajiyar wayar ka zuwa katin ajiyar ka, amma baka san yadda ake yin hakan ba?

A yau, na kawo takaitaccen bayani ne kan yadda mai amfani da wayar Android zai tura 'Applications' din wayar sa zuwa katin ajiya (SD card).

Wayoyin Android suna da hanya mai sauki da ake bi wajen tura Apps daga ma'ajiyar wayar zuwar zuwa katin ajiyar da ke cikin wayar. Kawai bi wadannan matakan domin yin hakan;- » Ka je ' *Settings* ' » sai ka zabi ' *Application settings* ' » sai ka je kan ' *Manage Applications'* » sai ka zabi App din da kake son turawa zuwa *SD card* , ka danna shi » har sai ka ga wani dan window ya fito ( *pop up* ) » anan za ka ga ' *Move to SD card* ', sai ka latsa shi. Shikenan!

AslmYau zan mukuBayani akan Yadda akeTura (app)Cikin WhatsapMa'ana ApplicationWani lokaciZakaga waniAbokin kaKuna cinkin...
22/04/2022

Aslm
Yau zan muku
Bayani akan
Yadda ake
Tura (app)
Cikin Whatsap
Ma'ana
Application
Wani lokaci
Zakaga wani
Abokin ka
Kuna cinkin
Chats à Whatsap
Ko facebook
Da sauran su
Zai gayama
Yanada wani
Application
Kai kuma
Kana matukar
Son wannan
Application
Zai tche kaje
Google play stores
Kayi search
Kuma baka
Samu ba
Amma yanzu
Idan kayi
Anfani da
Wannan application
Zaka iya tura
Application cikin
Sauki à Whatsap
Kai tsaye
Je Google play
Kayi search na
[]share sender[]
Bayan kayi
Download
Saika shiga
Zai nuna maka
Duk wani app
Dake cikin
Wayar ka
Hada na
System
Muna godiya
Muna godiya
Muna godiya

22/04/2022

Aslm
Yan uwa
Barka da
Wannan
Lokaci
Ayau darasi
Shine yadda
Zaka Hana
Ayi maka
Hacking na
Whatsap cikin
Sauki
Idan wani ko
Wata sunason
Suyi maka
Hacking na
Whatsap abin da
Zasu nema shine
Code verification
Wanda za'a turoma
Ta SMS
Toh koda ansamu
Wannan code verification
Idan kabi wannan
Hanyar ba Wanda
Zaiyima hacking
Da farko shiga Whatsap
Kaje gurin setting
Bayan ka shiga
Ka Danna account
Bayan ka shiga
Saika shiga inda
Aka rubuta
Two-step verification
Saika shiga kasaka
Password guda takwas (7)
Da imel
Kuyi share

MAHIMAN CODE
14/04/2022

MAHIMAN CODE

26/03/2022

Yadda ake shiga internet koda wayar ka tana airplane mode
Ta kasantche wani ya dameka da kira ko message kaikuma bakaso kokuma bakason kasaka lambar shi block list
Abin da zakayi à farko shine kunna data wayar ka bayan ka kunna ka bude airplane mode
sai ka danna wannan code * #* #4636 #* #*
Dazaran kasaka wannan code zai kaika
Phone information bayan ka Danna zai kayo kasa zakaga inda aka rubuta turn on redio saika bude shi sai ka shiga duk wani inda kakeso Facebook Whatsap da sauran su
Kuyi share
Kuyi share

Adresse

Tahoua

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Tahoua tech publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type