Sadam falalia tv

Sadam falalia tv always said alhamdulilah to allah

Sojoji sunfi Kula da kasa da rayuwar al'umma fiye da yadda wasu Yan siyasa ke ye.
16/08/2026

Sojoji sunfi Kula da kasa da rayuwar al'umma fiye da yadda wasu Yan siyasa ke ye.

15/08/2026
04/07/2026

Karka ga yawa kowa sirin Ka saboda mutane sai sanu

04/07/2026

duk Dan Niger yadace ya fida adawa daga zuciyar sa murika yiwa kasar mu adu'a saboda nuna kishi akasar mu shine son kasa Allah ya tsare muna kasar mu ta Niger Allah Ka taimaki sojawan mu da karfi da hikima akan Yan ta'da

25/06/2026

sayadi Hussaini mutuwar sa abin Bakin ciki ne da ciwo GA duk Muslimi idan ana maganar jinin man zon Allah ana bukatar Ka maido hankalinka wuri guda Ka natsu kasan abinda kakeyi walahi iyalan annabi sonfe muna Komi kuma muna son su feye da kowa rayuwar mu da iyayan mu da yayan mu fansa ne agaresu ya rabbi Allah Kara muna son annabi

22/06/2026

gaskiya ni dey ina kishin kasata Banda wani wuri da yafimin kasata KO da bana cikin kasata a kulum ina rokon Allah Ka karemuna kasar mu daga makiya

06/06/2026

duk Dan Niger ya dace yayi murna da samun shagaba kamar tchani

30/03/2026

Dan allah yan uwa muslmai mu daure ba dare ba rana murika yiwa irán adu'a allah yabata nasara akan amuruka da isra'ila musani muslunci guda ne

Adresse

Bouza
Tahoua

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Sadam falalia tv publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager