ADER TV

ADER TV �Assalam Alaikum Wa'rahmatullah
�En uwa masu jin yaren hausa wannan tashar an budata ne domin ku.

25/03/2026

🌍 : Sarkin en kokowa na 2025 - 2026. Ya fitar da wata waka mai suna .

Sarkin en kokowa na 2025 - 2026.

19/03/2026

▪︎Mun gode da ziyartar wannan tasha tamu mai albarka 📺 : Takuce hausawa na fadin duniya 🌍 baki daya =========================================▪︎K...

19/03/2026

Bayanin Ganin Jinjirin Wata 🌙.

Sheikh Musa lukuwa yayi bayani filla-filla dangane da ganin jinjirin wata🌙.

A Gobe Alhamis ne za'a gudanar da sallar ( AID AL FITR ) a Jamhuriyar Niger insha Allah.

14/03/2026

25 1447.
_________________________________

• Falalar da ke cikin SITTA .

"Sahihul Muslim 1164".

13/03/2026

24 1447 || Falalar da ke cikin daren Lailatul Qadr :

Hadisin yana cikin littattafan:

"Sahih al-Bukhari (1901)"

"Sahih Muslim (760)"

12/03/2026

Yau muna 23 || 1447.
--------------------------------------------------------
●Addu’ar da ya kamata mu yawaita yi a cikin wa'nnan kwanaki 10 goman karshe :

📖 Hadisi : "Sahihul Ibnu Maja 3119".

11/03/2026

Yau muna 22 || 1447.
--------------------------------------------------------Fassarar: 📖 Hadisin mu na yau a cikin : "Sahihul Muslim 1175 📚".

10/03/2026

21: Tsarabar 1447 || Manzon Allah (S.A.W) Yace: ku nemi Lailatul Qadri a Cikin Kwanaki Goman (10) Karshe.

"Sahihul Bukhari 2020".

09/03/2026

20 : Tsarabar 1447 : Falalar da ke cikin kwanaki 10 nan karshe || 📖 Hadisi : "Sahihul Bukhari 2024".

08/03/2026

19: Tsarabar 1447: Fassarar 📖 Hadisin mu na yau daga "Sunan Sahihul An-Nasā’i, Hadisi na 1750".

07/03/2026

18 : Tsarabar 1447 ||
--------------------------------------------------------
● Manzon Allah ﷺ yace:
Akwai addu’a guda uku (ko Addu’ar mutun uku) da ba a mayar da ita:

1. Addu’ar uwaye ga ɗiyan su.
2. Addu’ar mai azumi.
3. Addu’ar matafiyi.

"Sahihul jama'a 3032".

Adresse

Tahoua
5000

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque ADER TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à ADER TV:

Partager