Damagaram Post

Damagaram Post Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Damagaram Post, Agence de médias sociaux, Zinder.
(4)

Shafin labarai na gida da waje bisa fanonni daban daban kamar su (-Al'ada
- Siyasa
- Noma da Kiwo
- Ilimi
- Kiwon lafiya
- Wasanni
- Ra'ayoyin al'umma
- Addini
- da dai sauran su)

13/09/2025

SAW

An k**a tsohon Minista Ibrahim Yacouba bayan fitowarsa daga gidan yari tun baya juyin mulki a Niger
13/09/2025

An k**a tsohon Minista Ibrahim Yacouba bayan fitowarsa daga gidan yari tun baya juyin mulki a Niger

13/09/2025

Jerin shuwagabannin Kasar Niger 🇳🇪 fannin kishin kasa da talaka:

1. Tandja Mamadou
2. Seyni Kountché
3. Abdourrahmane Tiani
4. Ibrahim Ba'are Mai Nassara
5. Bazoum Mohamed
6. Mahamadou Issoufou
7. Diori Hamani
8. Mahamane Ousmane
9. Ali Saibou
10. Daouda Malam Wanke
11. Salou Djibo

Jerin shuwagabannin Kasar Niger 🇳🇪 Gina Kasa:

1. Mahamadou Issoufou
2. Diori Hamani
3. Tandja Mamadou
4. Seyni Kountché
5. Ibrahim Ba'are Mai Nassara
6. Mahamane Ousmane
7. Ali Saibou
8. Bazoum Mohamed
9. Abdourrahmane Tiani
10 Salou Djibo
11. Daouda Malam Wanke

Shugaba
13/09/2025

Shugaba

Allah ya yima mahaifin mawaki Sadiq Saleh rasuwa yau din nan a Maiduguri
11/09/2025

Allah ya yima mahaifin mawaki Sadiq Saleh rasuwa yau din nan a Maiduguri

Yadda Kwastom a cikin Niger musaman hanyar Zinder Maradi Dosso zuwa Niamey ke kwace ma mutane kaya.A gaba mu aka amshe m...
11/09/2025

Yadda Kwastom a cikin Niger musaman hanyar Zinder Maradi Dosso zuwa Niamey ke kwace ma mutane kaya.
A gaba mu aka amshe ma wata mata kwalin indomie biyu
Wata aka kwace mata kwalin omo …

11/09/2025
11/09/2025

🔴Za'a kamo yan Niger dake gudun hijira tun baya juyin mulki na 26 ga watan Juli

10/09/2025

Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da kamen waɗanda ke sukar lamirinta inda a wannan karon ta tsare mawallafin jaridar Le Courrier, Ali Sumana biyo bayan rubuta wani labari rubuta kan badaƙalar da ta mamaye hukumar Custums ɗin ƙasar.

Harin da Isra’ila ta kai wa jagororin Hamas a babban birnin Qatar a wannan Talatar ya janyo caccaka daga sassan duniya, ...
10/09/2025

Harin da Isra’ila ta kai wa jagororin Hamas a babban birnin Qatar a wannan Talatar ya janyo caccaka daga sassan duniya, a yayin da magatakardan Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayyana shi a matsayin ƙeta haddin Qatar a matsayin ƴantattar ƙasar.

Le Gouvernement du Niger, dans un communiqué publié ce jeudi 11 septembre 2025, a condamné « avec la plus grande fermeté » l'attaque meurtrière perpétrée le 9 septembre dernier par Israël à Doha, la capitale de l'Etat du Qatar, « en violation flagrante de la souveraineté et de l'intégrité territoriale du Qatar.

Pour le Gouvernement nigérien, « cet acte odieux constitue une grave atteinte au droit international, à la Charte des Nations Unies ainsi qu'aux efforts de paix au Moyen-Orient ».

Après avoir exprimé sa profonde compassion et sa fraternelle solidarité aux familles des victimes et au peuple qatari, le Gouvernement du Niger a lancé un vibrant appel à la Communauté internationale (l'ONU en particulier) afin que cet acte inacceptable ne soit pas impuni.

Le mardi 9 septembre 2025, rappelle-t-on, des frappes israéliennes visant des hauts responsables du Hamas ont secoué la Ville de Doha, la capitale du Qatar, et ont fait plusieurs morts, suscitant une condamnation internationale.

KPM/ANP-073 Septembre 2025

Adresse

Zinder

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Damagaram Post publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Damgaram - Zinder

kowa ya bar gida...