mujallar gaskia dah gaskia

mujallar gaskia dah gaskia wannan page namu zamu nah kawoh muku sahihan labarai dah dumi dumin dagah majiya ingantantah

Fotunan bassaraken gomnanh katsinawa watakan dikko radda dah gomnan jihar zinder wato colonel issoufou laboZinder Buzz W...
28/09/2024

Fotunan bassaraken gomnanh katsinawa watakan dikko radda dah gomnan jihar zinder wato colonel issoufou labo
Zinder Buzz Wanousky Montana Abu Sabaty Katsina Media Damagaram Post TRT Afrika Hausa Dikko Radda Actualization Group‐‐DRAG Nigeria Police Academy BBC Hausa

Mun kasa mun tsare allah kasa dogs yayi abun alkhairi. @
16/08/2024

Mun kasa mun tsare allah kasa dogs yayi abun alkhairi.

@

15/08/2024

Alhamdoullilah duk wanda yasan yayi minng nah dogs yayi murna za'a sha jar miya

14/08/2024

Dan bello fah yah kara balo mah Apc
Ruwa😅😅🤣 .

13/08/2024

Ah barmeh kayansa ..
Jama'a mutala suley garo fah yah kirah ruwan dafa kansa allah kyauta
DAN BELLO

10/08/2024

Allah jikan maza nasan dah su sheikh ja'afar mahmud adam irin su sheikh albany zaria suna nan dah tuni anyi mai yiwa.
Sunna TV Official KANO BBC Hausa Muryar Talakawa Rabiu Musa Kwankwaso

Way koh kun lura cewa tabarw kin baba bola T say dah yah karyo har zuwa kasan kunnensa 😅wani tabaraw kin say manyah.KANO...
10/08/2024

Way koh kun lura cewa tabarw kin baba bola T say dah yah karyo har zuwa kasan kunnensa 😅wani tabaraw kin say manyah.
KANO DW Africa BBC Hausa Rabiu Musa Kwankwaso Mr. Peter Obi Kaduna state news Atiku movement for restoration - AMOR

Rahotani dah keh fitowa daga jihar river Nigeria suna cewa wasu yan kasuwa sunJuyeh ah cikin kolakolo.DW Africa BBC Haus...
08/08/2024

Rahotani dah keh fitowa daga jihar river Nigeria suna cewa wasu yan kasuwa sun
Juyeh ah cikin kolakolo.
DW Africa BBC Hausa RFI Hausa Cool FM 96.9 Abuja Rabiu Musa Kwankwaso TRT Afrika Hausa

Allah katsare kasarmu dagah sharin masharata ameen.BBC Hausa DW Africa Damagaram Post Une Zinderoise TRT Afrika Hausa Wa...
08/08/2024

Allah katsare kasarmu dagah sharin masharata ameen.
BBC Hausa DW Africa Damagaram Post
Une Zinderoise TRT Afrika Hausa Wanousky Montana

Jami'an tsaron Nigeria sun kai samameh offishin yan kwadago.BBC Hausa DW Africa RFI Hausa Cool FM 96.9 Abuja Rabiu Musa ...
08/08/2024

Jami'an tsaron Nigeria sun kai samameh offishin yan kwadago.
BBC Hausa DW Africa RFI Hausa Cool FM 96.9 Abuja Rabiu Musa Kwankwaso TRT Afrika Hausa

Kamfanin zirga zirga mai suna sonitrave yayi hatsari akan hanyarsa tah zinder niamey mutum takwas (8) neh su kah jikatta...
07/08/2024

Kamfanin zirga zirga mai suna sonitrave yayi hatsari akan hanyarsa tah zinder niamey mutum takwas (8) neh su kah jikatta allah basu lafia ameen.
Damagaram Post Zinder Labari
Une Zinderoise SONITRAV
Rimbo RTV STM TRANSPORT VOYAGEURS

07/08/2024

Kalli yadda wasu sojojji ke cin zarafin masu yin zanga-zangar lumana ah Nigeria.
KANO BBC Hausa DW Africa Cool FM 96.9 Abuja Rabiu Musa Kwankwaso Kaduna state news

Adresse

Niger/zinder
Zinder
7000

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque mujallar gaskia dah gaskia publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type