
30/01/2025
Kamfanin ArtificialX Technology LTD na Dr Salisu Abdurrazak Saheel Na cigaba yunqurin Samar da fasahar A.i Artificial intelligence ta Farko a duk Fadin Nigeria Domin Samun Damar Shiga Jerin qasashen Duniya wajen gasar Tech Trend da Ake yayi a yanzu kamar dai Sauran Qasashen Duniya
Me Zaku iya Cewa Akan Hakan?
Arewa Editz✍️