Taskiyya

Taskiyya Ilmantar Da Maniyata Aikin Hajj/Umrah A Addinin Islama Bisa Koyarwa SAYYIDUNA Rasulullahi Sallallahu ALAIHI WASALLAMA

Wannan shine kabarin Sayyadah Amina mahaifiyar Manzon Allah SAW ﷺ. Don soyayyan ka da Annabi Muhammadu (saww) kayi comme...
26/05/2025

Wannan shine kabarin Sayyadah Amina mahaifiyar Manzon Allah SAW ﷺ. Don soyayyan ka da Annabi Muhammadu (saww) kayi comment ko sharing.

Wannan shine dutsen safa, dan Allah duk wanda yayi ido biyu da wannan postin din yayiwa Annabi saw salati. Sallallahu al...
22/05/2025

Wannan shine dutsen safa, dan Allah duk wanda yayi ido biyu da wannan postin din yayiwa Annabi saw salati. Sallallahu alaihi Wasallama.

03/09/2021

Bana Jin Dadin Yanda Mutane Suke Shige Gona Da Irin Wurin Soyayyan Mahaifi Na, Sheikh Ibrahim Inyass. ~ Ummahani Ibrahim Nyass

'Yar Shehi Ibrahim Nyass, Sayyada Ummuhani ta bayyana cewa tana jin takaicin yadda wasu ke wuce gona da iri a da'awar soyayyar mahaifinta, wanda jigo ne a darikar Tijjaniya a duniya.

A cikin shirin ku san malamanku na BBC Hausa, Sayyada Ummuhani tace hakan wasu lokutan har kuka yake saka ta, ta kuma kasa barci, musamman idan ta ji wasu na kwatanta mahaifin nata da matsayin Ubangiji mai girma.

Ta ce kwata-kwata wannan ba ya cikin koyarwar mahifinta, kamar yadda ya saba da tsarin Musulunci.

"Sheikh Ibrahim Nyass masoyin Annnbi SAW, kuma ya koya wa mutane bin Sunnah da kiyaye dokokin Allah (subhanahu wata'ala).

"Shehu Ibrahim Nyass bai taba cewa shi Allah ne ba, shi ya bi sunnar Ma'aiki ne, saboda haka idan ana fadar irin wannan yakan sa ni kuka har ya hana ni barci," a cewarta.

Sayyada Ummuhani haifaffiyar birnin Landan ce a Birtaniya, ta koma kasar Senegal tana 'yar shekara shida, bayan rasuwar mahaifinta a shekarar 1975 sai ta koma birnin Okene na jihar Kogi Najeriya.

A yanzu kuma mazauniyar birnin Kano ce sakamakon aure da ya kai ta can tun shekarar 1980.

Tuni mijinta ya rasu ya bar ta da 'ya'ya tara da duk suke Kanon.

Sayyada Ummuhani mai shekara 58, tana karantar da Al-Kur'ani tun bayan da ta yi aure har zuwa yanzu.

Mai Rahoto Hafizu Aminu Daiba.

Domin Samun Karatuttukan Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA A Kafofin Sadarwar Zamani.*Download Complete Qur'an Tafsir*http...
06/08/2021

Domin Samun Karatuttukan Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA A Kafofin Sadarwar Zamani.

*Download Complete Qur'an Tafsir*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=8

*Download Complete Tafsir 2021*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=11

*Download Complete Tafsir 2020*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=9

*Download Complete Tafsir 2019*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=160

*Download Complete Tafsir 2018*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=159

*Download Complete Tafsir 2017*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=158

*Download Complete Tafsir 2016*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=157

*Download Complete Tafsir 2015*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=156

*Download Complete Tafsir 2014*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=155

*Download Complete Tafsir 2013*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=154

*Download Complete Tafsir 2012*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=153

*Download Complete Tafsir 2011*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=152

*Download Complete Tafsir 2010*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=165

*Download Complete Tafsir 2009*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=150

*Download Complete Tafsir 2008*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=149

*Download Complete Tafsir 2007*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=148

*Download Complete Ishiriniyya*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=161

*Download Complete Kaba'Ira*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=163

*Download Complete Yaqutatul Farida*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=162

*Download Complete Best Majalisai*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=164

*Download Complete Sheikh Ibrahim Niass*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=134

Website Address;
www.fityanumedia.com

Telegram Channel;
https://t.me/fityanumediaTv

page;
https://www.facebook.com/Fityanulislamofnigeria

YouTube Channel;
https://youtube.com/channel/UCLpzRcHVFSs66rJnJ3BwkQA

Babangida A. Maina
FITYANU MEDIA

KARATUTTUKAN SHEIKH DAHIRU BAUCHI RA.*Download Complete Qur'an Tafsir*https://fityanumedia.com/file_list.php?id=8*Downlo...
27/06/2021

KARATUTTUKAN SHEIKH DAHIRU BAUCHI RA.

*Download Complete Qur'an Tafsir*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=8

*Download Complete Tafsir 2021*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=11

*Download Complete Tafsir 2020*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=9

*Download Complete Tafsir 2019*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=160

*Download Complete Tafsir 2018*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=159

*Download Complete Tafsir 2017*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=158

*Download Complete Tafsir 2016*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=157

*Download Complete Tafsir 2015*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=156

*Download Complete Tafsir 2014*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=155

*Download Complete Tafsir 2013*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=154

*Download Complete Tafsir 2012*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=153

*Download Complete Tafsir 2011*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=152

*Download Complete Tafsir 2010*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=165

*Download Complete Tafsir 2009*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=150

*Download Complete Tafsir 2008*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=149

*Download Complete Tafsir 2007*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=148

*Download Complete Ishiriniyya*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=161

*Download Complete Kaba'Ira*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=163

*Download Complete Yaqutatul Farida*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=162

*Download Complete Best Majalisai*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=164

*Download Complete Sheikh Ibrahim Niass*
https://fityanumedia.com/file_list.php?id=134

24/04/2021

DAGA MIMBARIN FITYANU

Sako cikin bidiyo akan Zazzafan sako zuwa ga al'ummar duniya akan abubuwan da suke faruwa a makarantun yan mata.

Jama'a ku je kuyi subscribe na Fityanul Islam Of Nigeria YouTube Channel don cigaba da ganin sakonni cikin bidiyo masu amfanarwa sosai. Ilmantarwa, Wa'azantarwa Da Fadakarwa.

Allah ya taimake mu akan wannan aiki na FITYANU MEDIA Allah ya kara mana gwarin gwaiwa akan gaskiya Amiin.

24/04/2021

Barka da zuwa munayi muku godiya da ziyartar Channel namu mai Albarka da fatan kuna amfana da abinda kuka kalla. Mun gode. Allah ya saka da alkhairi.

Kada mu manta kuyi subscribe Fityanul Islam Of Nigeria don samun bidiyon Wa'azozin Malamai na darikun Sufaye.

Zaku iya bibiyan mu a dandalin mu na sada zumunta da kuma website namu www.fityanumedia.com don samu karatuttun malamai da kasidu. Da sauran su.

Zaku iya bibiyan mu a dandalin mu na sada zumunta a zamani
Facebook facebook.com/Fityanulislamofnigeria/
Twitter; https://twitter.com/Fityanul_Islam
Telegram; https://t.me/Fityanulislamofnigeria
WhatsApp; +2340832693340

Mun gode da ziyartar mu. Ku dallan alamar kararrawa. Subscribe a YouTube Channel Din

Address

Abuja

Telephone

+2348120180663

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taskiyya:

Share