BBC ABUJA

BBC ABUJA Always spread the truth

Manchester United kick off their Asian tour against the ASEAN All Stars on Wednesday in Kuala Lumpur, just a week after ...
27/05/2025

Manchester United kick off their Asian tour against the ASEAN All Stars on Wednesday in Kuala Lumpur, just a week after the Europa League final loss to Tottenham Hotspur and three days following the conclusion of a dismal season.
To jump into the warm embrace of fans far away may provide some relief from the headlines at home, but the 20-time English champions may find that their standing in Asia is not quite what it was.
The last time the Premier League trophy went to Old Trafford was in 2013. A year earlier, the club commissioned a report which claimed they had 659 million followers worldwide, around half of which were from the Asia-Pacific region.
While there was doubt about such numbers and also how a 'follower' is defined, the Red Devils were then clearly the most popular English team in Asia and perhaps the most popular team from anywhere.
Commercial performance in Asia remains strong, with reports suggesting the club will earn around £8m for these two games in three days.
Repeated failures on the pitch - such as finishing this Premier League season in 15th - have, however, had an effect on fans, according to Kuala Lumpur-based journalist Haresh Deol, founder of Malaysian news organisation TwentyTwo13.
"There is chatter among fans [about the game], some form of excitement, but it isn't as intense as the club's prior visits to the region, when it was performing well in the Premier League," Deol told BBC Sport.

Liverpool captain Virgil van Dijk says he is "praying for a speedy recovery" for those injured when a car ploughed into ...
27/05/2025

Liverpool captain Virgil van Dijk says he is "praying for a speedy recovery" for those injured when a car ploughed into supporters at the club's trophy parade.
About 50 people - including four children - were injured when a car rammed into crowds during Monday's Premier League trophy parade in central Liverpool.
A 53-year-old British man from the Liverpool area has since been arrested.
Liverpool City Metro Mayor Steve Rotheram says there are four injured people in hospital that are "very, very ill".
"My thoughts and prayers are with everyone affected," wrote Van Dijk on social media.
"Praying for a speedy recovery for everyone who suffered injuries. We are with you all."
Van Dijk posted a picture of the city's Royal Liver Building alongside his message.

Al'ummar garuruwan Mungalalau da Mungadosa duk a karamar hukumar Karim Lamido da ke jihar Taraba a arewa maso gabashin N...
26/05/2025

Al'ummar garuruwan Mungalalau da Mungadosa duk a karamar hukumar Karim Lamido da ke jihar Taraba a arewa maso gabashin Najeriya, sun ce suna cikin zaman dar dar tun bayan rikicin da ya barke a yankin tsakanin manoma da makiyaya.
Yanzu haka dai ana ci gaba da zaman makoki bayan hallaka mutum sama da 40 sak**akon rikicin da ya faru a ƙarshen mako.
Rikicin ya kuma tilastawa daruruwan mutane barin muhallansu domin tsira da ransu.
Wani mazaunin garin Mungalalau, ya shaida wa BBC cewa, fiye rabin mutanen garin sun tsere saboda fargabar abin da zai iya biyo baya.

Ya ce, "A yanzu mazauna wadannan garuruwa na cikin yanayi na tashin hankali don ba a bacci da yawa daga cikin mutanen garinmu sun gudu zuwa garin Karim, wato ainihin hedikwatar karamar hukumar um dominsu tsira da ranzu.

Mutumin ya ce, "Mutane na guduwa ne saboda jami'na tsaron da ke wadannan garuruwa ba su da yawa shi y asa mutane garin ke ganin k**ar ba za su iya kare rayukansu ba don haka suke barin garin."
Ya kara da cewa ainihin abin da ya janyo rikicin shine akan gona.
Shima wani mutum da ke gudun hijira saboda rikicin ya shaida wa BBC cewa bayan faruwar rikicin yanzu a Mungadoso ana zaman dar dar, don da yawan mutane gari sun koma makarantar firamaren garin da zama.
Ya ce," A inda muke zaune a yanzu mun kai mu 1,700, ga babu wajen kwanciya ba abinci yunwa duk ta ishemu."
Kazalika wani mazaunin dayadaga cikin yankunan ma ya shaida wa BBC cewa sun rasa abubuwa da yawa saboda wannan rikici.

Ya ce," Mu babban abin da yafi damunmu shi ne mu samu zaman lafiya domin kullum hankalinmu a tashe ya ke, a don haka muna kira ga mahukunta da a kara yawan jami'na tsaron da ke wannan yankin."
To sai dai kuma rundunar 'yan sandan jihar ta Taraba ta tabbatar da faruwar lamarin amma kuma ta ce mutum 30 aka kashe kodayake ana ci gaba da neman gawarwaki, k**ar yadda mai magana da yawun yansandan jihar, Asp James Lashen Saminu ya shaida wa BBC.
Ya ce, yanzu an kara yawan jami'an tsaro a wadannan yankunan, don haka al'ummar yankin su kwantar da hankalinsu.
Shi ma gwamnan jihar ta Taraba Agbu Kefas, ya yi alawadai da faruwar lamarin tare da shan alwashin daukar matakin da ya dace.

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai ji dadin abin da takwaransa na Rasha Vladimir Putin ke aikatawa ba, bayan manyan ...
26/05/2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai ji dadin abin da takwaransa na Rasha Vladimir Putin ke aikatawa ba, bayan manyan hare-haren da Rasha ke kai wa Ukraine har yanzu.
Cikin jawabin da ya yi da bacin rai ya ce abin da Putin ke aikatawa sam ba dai-dai ba ne kuma rashin hankali ne.
Tun da farko shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya ce shirun da Amurka ta yi a kan hare haren baya-bayanann da Rasha ta kai wa k**ar karfafawa Putin gwiwa ta ke yi.
Zelensky ya bukaci da a kara matsawa Rasha lamba kan ta daina abin da take yi tare da sanya mata takunkumai ma su zafi.

Garin kwaki na daga cikin abincin da ake sarrafawa daga rogo, kuma ya samu karɓuwa matuƙa a Najeriya da wasu sassa na ƙa...
26/05/2025

Garin kwaki na daga cikin abincin da ake sarrafawa daga rogo, kuma ya samu karɓuwa matuƙa a Najeriya da wasu sassa na ƙasashen Afirka ta Yamma.
Wasu na jiƙawa su sha da ruwa, wasu suna kuma ƙara madara da s**ari da gyaɗa a ciki, sannan wasu kuma suna tuƙa teba ne da shi k**ar tuwo.
Mutane da dama suna tunanin shan garin kwaki na shafar ganin mutane, sannan suna kuma tunanin garin na da wasu illolin ga lafiyar ɗan'adam.
Wannan ya sa BBC ta zanta da ƙwararru ɓangaren cimaka da lafiya Dr Sa'adatu Sulaiman da Dr Abdulmalik Ibrahim da ke aiki a Babban Asibitin Gwarzo da ke Kano domin sani alfanu da illolin shan kwaki.

Dr Sa'adatu ta shaida wa BBC cewa "mutanen da suke shan gari tare da haɗin wasu na'ukan abinci masu gina jiki, ba matsla domin jikinsu zai samu abubuwa masu amfani.

Shi kuma Dr Abdulmalik ya ce kwaki na da wasu illoli, musamman idan ba a cire sinadarin cynide da ke ciki ba.
Ya ce, "a cikin garin kwaki akwai sinadarin cyanogenic wanda ke da illa ga lafiyan ɗan'adam.

Amfanin garin kwaki ga lafiyar ɗan'adam

Ga wasu abubuwan da mutum zai iya samu idan aka haɗa garin kwakin da wasu na'ukan abinci.

Ƙarfin jiki: Garin kwaki na ɗauke da sinadarin carbohydrate mai yawa, yana bayar da ƙarfin jiki sosai domin harkokin yau da kullum.

Rashin maiƙo: Kwaki ba shi da maiƙo. Zai yi kyau ga mutanen da suke ƙoƙarin rage maiƙo a jikinsu. Amma zai fi kyau idan aka haɗa garin da wani nau'in abinci mai maiƙo irin kifi ko gyaɗa.

Ba shi da sinadarin gluten: Da rogo ake sarraafa gari, don haka ba shi da sinadarin gluten. Don haka zai yi amfani ga mutanen da jikinsu ba ya son sinadarin ko kuma masu cutar celiac.

Yana da sinadarin fibre: Idan ba a niƙe komai a cikin garin ba, za a samu ragowar sinadarin fiber wanda yake taimakawa wajen niƙe abinci, amma ba ya ɗauke da sinadarin k**ar sauran hatsi.

Ƙara vitamin: Wasu garin kwakin da ake sayarwa na ɗauke da vitamin A.

Sinadari rage ƙiba: Wasu binciken suna nuna cewa abincin da aka sarrafa daga ogo na ɗauke da sinadaran da ke rage ƙiba - amma wannan na da alaƙa da yadda aka sarrafa garin.

Sai dai kwaki ba shi da protein sosai, haka kuma ba ya ɗauke da sinadaran iron da zinc da calcium sosai. Idan mutum ya riƙa shan garin kawai ba tare da wasu nau'ukan abinci ba, jikinsa zai rasa wasu sinadarai masu muhimmanci, kuma hakan za iya jawo masa illa.
Yadda garin kwaki ke iya shafar gani

Dr Abdulmalik ya ce idan ba a sarrafa gari da kyau ba, musamman idan rogon na da tsami, zai iya janyo cutar gurɓacewar cyanide wanda ke jawo amai da mutuwar jiki, wani lokacin ma har ya shafi yanayin tafiyar mutum.
Wasu na ganin kwaki na shafar ganin mutum, lamarin da Dr Abdulmalik ya ce zai iya faruwa idan ba a sarrafa garin da kyau ba, ko kuma idan akwai sinadarin cyanide a ciki.

Akwai nau'ikan cutukan da ke k**a mutane a lokuta daban-daban bisa wasu dalilai na rashin lafiya.Wasu cutukan ana warkew...
26/05/2025

Akwai nau'ikan cutukan da ke k**a mutane a lokuta daban-daban bisa wasu dalilai na rashin lafiya.
Wasu cutukan ana warkewa, yayin da wasu kuma suke zama ajalin wanda ya kamu da su.
Waɗansu cutukan ana warkewa idan aka sha magani, akwai kuma waɗanda sai mutuwa ce kawai ke raba mutum da su.
Akwai nau'in cutuka mafiya hatsari da ke kawo saurin salwantar rai idan aka kamu da su.

Daraktan ƙungiyar Napoli Giovanni Manna na shirin ganawa da Manchester United kan yiwuwar cimma yarjejeniya kan ɗan wasa...
26/05/2025

Daraktan ƙungiyar Napoli Giovanni Manna na shirin ganawa da Manchester United kan yiwuwar cimma yarjejeniya kan ɗan wasan Argentina mai shekara 20, Alejandro Garnacho, wanda ya yi watsi da tayin fam miliyan 40 a watan Janairu daga ƙungiyar ta Italiya. (i paper)
Arsenal ta bi sahun Bayern Munich a farautar ɗan wasan Brighton mai shekara 28 daga Japan Kaoru Mitoma. (Sky Germany)
Ɗan wasan gaba a Sweden, Viktor Gyokeres zai yi bankwana da Sporting a wannan kaka. Matashin mai shekara 26 ana alakanta shi da Arsenal da Chelsea kuma akwai yarjejeniyar ba zai bar ƙungiyar da yake ba kan kasa da fam miliyan 84. (Sky Sports)
Arsenal na son mai tsaron ragar Aston Villa da Argentina, Emiliano Martinez mai shekara 32, domin ya koma ƙungiyar, yayin da ita ma Real Madrid ta kwaɗaitu.(Sun)

A ranar Lahadin da ta gabata ce bayan fama da kwan-gaba-kwan-baya a sak**ako, ƙungiyoyin Manchester City da Chelsea da N...
26/05/2025

A ranar Lahadin da ta gabata ce bayan fama da kwan-gaba-kwan-baya a sak**ako, ƙungiyoyin Manchester City da Chelsea da Newcastle s**a samu gurbin shiga gasar cin kofin zakarun turai ta baɗi.
A ranar Asabar, 31 ga watan Mayun shekarar 2025 ce za a fafata wasan ƙarshe na gasar ta bana, wato gasar ta 2024-2025, inda Inter Milan da PSG za su fafata domin lashe kofin mai matuƙar daraja.
A Ingila, bayan Man City da Newcastle da Chelsea ɗin, akwai Liverpool wadda ta lashe gasar premier league ta bana da Arsenal, sai kuma Tottenham wadda ta lashe gasar Europa, wanda hakan ya sa ƙungiyoyi shida ne za su wakilci ƙasar a gasar ta baɗi.
Daga ƙasar Spain kuwa, akwai ƙungiyoyin Barcelona da Real Madrid da Atletico Madrid da Athletic Club da Villarreal, wato ƙungiyoyi biyar.

Da alama jam'iyyar hamayya ta PDP na ƙara tsunduma cikin rikicin da ka iya yi mata illa a shirinta na tunkarar zaɓe mai ...
26/05/2025

Da alama jam'iyyar hamayya ta PDP na ƙara tsunduma cikin rikicin da ka iya yi mata illa a shirinta na tunkarar zaɓe mai zuwa a 2027, inda ƴaƴan jam'iyyar guda biyu Nyesom Wike, ministan babban birnin Najeriya da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo s**a sanya zare.
Nyesom WIke dai ya zargi Seyi Makinde da "lalata jam'iyyar" inda ya ce bai mutunta duk wasu yarjeniyoyin aka yi ba dangane da yadda za a warware taƙaddamar da jam'iyyar ke fama da ita a tsawon lokaci.
Nyesom Wike da Seyi Makinde sun kasance abokan tafiya a jam'iyyar PDP gabanin zaɓen 2023 lokacin da s**a ja daga s**a kafa ƙungiyar gwamnoni biyar da ake kira "G5" a lokacin Wike na gwamnan jihar Rivers, kuma s**a yaƙi- ɗantakarar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar tare da goyon bayan Bola Tinubu na jam'iyyar APC.

Tottenham da Manchester United za su kara a wasan karshe a Europa League ranar Laraba.Manchester United tana mataki na 1...
21/05/2025

Tottenham da Manchester United za su kara a wasan karshe a Europa League ranar Laraba.
Manchester United tana mataki na 16 da maki 39 a teburin Premier League da tazarar maki ɗaya tsakani da Tottenham ta 17.
Wannan shi ne karo na huɗu da za su kece raini a bana:
Premier League ranar Lahadi 16 ga watan Fabrairun 2025

Newcastle na cikin kungiyoyin da ke shirin tattaunawa da Liam Delap, amma Manchester United ce ke kan gaba wajen sayen d...
21/05/2025

Newcastle na cikin kungiyoyin da ke shirin tattaunawa da Liam Delap, amma Manchester United ce ke kan gaba wajen sayen dan wasan Ipswich, Manchester City za ta fafata da Liverpool don neman dan wasan baya na Bournemouth Milos Kerkez.
Newcastle United na cikin kungiyoyin da ke shirin tattaunawa da dan wasan Ipswich Town dan kasar Ingila Liam Deap mai shekaru 22 a wannan makon. (Talksport)
Manchester United ce ke jagorantar fafatukar sayen Deap amma rashin nasara a wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai da kuma rashin ba shi damar buga wasan Turai a kakar wasa mai zuwa zai baiwa Chelsea dama fiye da kowa. (ESPN)
Manchester City za ta fafata da Liverpool don siyan dan wasan Bournemouth mai shekara 21 da kuma dan bayan Hungary Milos Kerkez. (i paper)

Rikice-rikice a sassan Najeriya daban-daban na ci gaba da raba hankalin rundunar sojin Najeriya.Matsalar tsaro dai lamar...
21/05/2025

Rikice-rikice a sassan Najeriya daban-daban na ci gaba da raba hankalin rundunar sojin Najeriya.
Matsalar tsaro dai lamari ne da ke ci gaba da ci wa Najeriya tuwo a ƙwarya, inda a kowace rana ake samun rahotonnin kai hare-hare tare da kashe-kashe.
Lamarin da ya sa wasu ke ganin sojojin ƙasar na ci gaba da fuskantar babban ƙalubale wajen yaƙi da matsalar tsaron da ke yi wa ƙasar katutu.
Kan haka ne BBC ta ta yi nazarin wasu daga cikin manyan rikice-rikicen da sojojin Najeriya ke yaƙi da su.

Address

Airport Road Lugbe Abuja
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BBC ABUJA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BBC ABUJA:

Share