HAUSA MEDIA

HAUSA MEDIA KASANCE DA SHAFIN HAUSA MEDIA DOMIN SAMUN INGANTATTU DA KUMA SAHIHAN LABARAI AKODA YAUSHE

01/10/2023

Shugaban kamfanin BUA Abdul Samad Rabiu,

ya rage kudin siminti zuwa N3500 daga ranar 2 ga Oktoba

Da dumi-dumi:Kotun sauraron Kararrakin Zabe ta Sanya Ranar Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke Hukuncin Shari'ar Kuje...
18/09/2023

Da dumi-dumi:

Kotun sauraron Kararrakin Zabe ta Sanya Ranar Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke Hukuncin Shari'ar Kujerar Gwamnan Kano tsakanin NNPP da Kuma APC.

An fara rusau a birnin tarayya Abuja.A yau Litinin aka wayi gari da kaddamar da rusau din, wanda ya fara daga shagunan A...
18/09/2023

An fara rusau a birnin tarayya Abuja.

A yau Litinin aka wayi gari da kaddamar da rusau din, wanda ya fara daga shagunan Area 1.

Daman dai ministan Abuja, Nyesom Wike ya sha alwashin ruguje duk wasu gine-gine da akayi ba bisa ka'idaba.

📷: Onyekachukwu Obi

Pep Guardiola: yace "Watakila Jude Bellingham makaryaci ne. Bajintar da yake da kananan shekarunsa ya kamata a ce shekar...
18/09/2023

Pep Guardiola: yace "Watakila Jude Bellingham makaryaci ne. Bajintar da yake da kananan shekarunsa ya kamata a ce shekarun sa sunfi haka."

An ce wannan Motar Cristiano Ronaldo ce ta tsaya a gaban wani masallaci a birnin Riyadh Kamar yadda Shafin Life in Saudi...
18/09/2023

An ce wannan Motar Cristiano Ronaldo ce ta tsaya a gaban wani masallaci a birnin Riyadh Kamar yadda Shafin Life in Saudi Arabia ya bayyana..| Allah ka amsa mafarkin mu.

Ƴan Majalisar Dokokin Jihar Kano za su yi karo-karo daga albashinsu don taimakawa wannan matashi da ya mayar da Tsintuwa...
18/09/2023

Ƴan Majalisar Dokokin Jihar Kano za su yi karo-karo daga albashinsu don taimakawa wannan matashi da ya mayar da Tsintuwa ta Miliyoyin Kuɗi.

Yanzu haka matashi Auwalu Salisu da aka manta kuÉ—i sama da naira miliyan 15 a Babur É—in Adaidaita Sahunsa, yana cigaba d...
17/09/2023

Yanzu haka matashi Auwalu Salisu da aka manta kuÉ—i sama da naira miliyan 15 a Babur É—in Adaidaita Sahunsa, yana cigaba da samun kyaututtuka bisa hali na gari da ya nuna na mayarwa masu kuÉ—in kuÉ—aÉ—ensu.

Alh. Mustapha Garba, Dandarman Sokoto ya bashi kyautar naira dubu 100, da shaddoji domin ƙarfafa guiwarsa shi da mahaifinsa.

Shari'ar Zabe Gwamnonin jihohi zasu San matsayar su ranar..... 1.Zamfara  -:- Ranar Litinin2.Plateau - :- Ranar Talata3....
17/09/2023

Shari'ar Zabe Gwamnonin jihohi zasu San matsayar su ranar.....

1.Zamfara -:- Ranar Litinin
2.Plateau - :- Ranar Talata
3.Bauchi - :- Ranar Laraba
4.Kano Ranar juma'a

Wacce Shari'a ce kuke Ganin tafi daukar zafi kuma meye fatan ku?

17/09/2023

Majiyoyi da dama sun ruwaito cewa,

an yi juyin mulki a ƙasar Congo Brazaville

Bayan karbar musuluncin sa, Robert Bauer ya bayyana hoton sa a shafinsa na Instagram inda ya ke gudanar da sallah, Kuma ...
17/09/2023

Bayan karbar musuluncin sa, Robert Bauer ya bayyana hoton sa a shafinsa na Instagram inda ya ke gudanar da sallah, Kuma ya bayyana cewa ayoyin Al-Qur'ani sun taka rawa wajen sha'awar shigar sa musulunci.

Allah ya Kara daukaka Saudi Pro League, domin zama silar musuluntar dubban Al'umma.

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya zabi Dr Jamila Bio Ibrahim a Matsayin Ministar Matasa. Dr Jamila ta kasance kwararriy...
17/09/2023

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya zabi Dr Jamila Bio Ibrahim a Matsayin Ministar Matasa.

Dr Jamila ta kasance kwararriyar Likita wacce ta fito daga Jihar Kwara

Shugaban Kasa ya turawa Mahalisa sunanta dan tantan cewa.

Kalmar "Ameeen" ba kalmar larabci bane, Sunan gunki ne, Dan haka mu a mazhabarmu "Ameen" tana bata sallah, Idan akace "W...
17/09/2023

Kalmar "Ameeen" ba kalmar larabci bane, Sunan gunki ne, Dan haka mu a mazhabarmu "Ameen" tana bata sallah, Idan akace "Walad-dwaaleen" sai dai kace "Alhamdulillahi Rabbil alameen", Cewar ~ Sheikh Zakzaky

Yan Najeriya sun kwararo ruwan yabo da jinjina ga dan adaidaita sahun da ya mayar da kudin fasinja.Auwalu Salisu dai ya ...
17/09/2023

Yan Najeriya sun kwararo ruwan yabo da jinjina ga dan adaidaita sahun da ya mayar da kudin fasinja.

Auwalu Salisu dai ya mayarwa wani dan kasar Chadi tsabar kudi naira miliyan 15 da ya manta a cikin kekensa.

Mutane da dama sun ce abun da Salisu ya yi ya nuna har yanzu akwai mutanen kirki a doron kasa.

Cikin wani Bidiyo da Murja Kunya ta Bayyana kwanaki gwamnan Kano yaji ta tana cewa tana son tayi Aure sunnar Annabi Muha...
04/09/2023

Cikin wani Bidiyo da Murja Kunya ta Bayyana kwanaki gwamnan Kano yaji ta tana cewa tana son tayi Aure sunnar Annabi Muhammad SAW Hakan ce tasa yau gwamnnan na Kano Alh Abba Kabir Yusuf yayi wa alkawarin sanya shahararriyar Yar TikTok din Murja Ibrahim Kunya cikin jerin Auren zaurawan da gwamnatin sa ke shirin yi idan tana da bukata.

Kano Amerikar Najeriya.  Muna godiya Abba gida gida.
08/07/2023

Kano Amerikar Najeriya.
Muna godiya Abba gida gida.

"Dalilin kallon finafinan Hausa na musulunta, kuma a lokacin Da Na Musulunta mahaifiya ta cewa tai ko na koma addinin Cr...
05/07/2023

"Dalilin kallon finafinan Hausa na musulunta, kuma a lokacin Da Na Musulunta mahaifiya ta cewa tai ko na koma addinin Cristian ko ta kashe kanta amma naƙi.

Dalili kuwa shine gidan mu manyan malamai ne a addinin Cristian, amma sakamakon kallon Film É—in Ashabul Kahfi, da Abul Khitab, da kuma Gaduhu Ga Haske, sai naji ina son musulunci.

Lokacin da na musulunta cewa nai ba sai an tara mutane ba,domin sabo da Allah na musulunta, sannan sabo da ganin kyawawan É—abiu na musulmai.

~ Cewar jaruma Jamila Makira a hirar ta da Matashiya

© Hausa Media

Address

Abuja

Telephone

+2349098098787

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAUSA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HAUSA MEDIA:

Share