Zinariya

Zinariya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zinariya, Abuja.

19/12/2025

LABARAN TASHAR ZINARIYA TV

KA JI RABO: Wannan shi ne ƙayataccen gidan da Malam Aminu Saira mai shirin Labarina ya gina a birnin Kano.Wane irin fata...
12/12/2025

KA JI RABO: Wannan shi ne ƙayataccen gidan da Malam Aminu Saira mai shirin Labarina ya gina a birnin Kano.

Wane irin fata za ku yi masa?

YANZU YANZU: Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Najeriya da Nahiyar Afirka Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Ya Rasu Bayan Fa...
27/11/2025

YANZU YANZU: Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Najeriya da Nahiyar Afirka Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Ya Rasu Bayan Fama Da Jinya.

Ku latsa shuɗin rubutun nan domin jin cikakken tarihin shi da Zinariya TV ta shirya muku game da rayuwar shi, karatu, da'awa, iyali da gwagwarmaya
👇👇👇👇

https://www.facebook.com/100084908716368/videos/877985896732147/?app=fbl

12/11/2025

LABARAN DUNIYA DAGA ZINARIYA TV

Shigar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntaMe za ku ce game da shigar ta?
27/10/2025

Shigar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta

Me za ku ce game da shigar ta?

27/09/2025

Duk wata mace da tayi aure ko zata iya yin katarin fadawa hannun ɗaya daga cikin Mazajen nan.

゚viralシfypシ゚viralシalシ

YANZU-YANZU: An sami saukar ruwan sama mai ƙarfi k**ar da bakin ƙwarya a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasal...
25/09/2025

YANZU-YANZU: An sami saukar ruwan sama mai ƙarfi k**ar da bakin ƙwarya a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da ke garin Madina a ƙasar Saudiyya mai tsarki. Allah ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah SAW.

ƘASAR SAUDIYYA TA GARGAƊI ALHAZAN NAJERIYA GAME DA AIKIN HAJJI BABU BIZA Daular Saudiyya ta gargadi ‘yan Najeriya masu n...
28/08/2025

ƘASAR SAUDIYYA TA GARGAƊI ALHAZAN NAJERIYA GAME DA AIKIN HAJJI BABU BIZA

Daular Saudiyya ta gargadi ‘yan Najeriya masu niyyar yin aikin Hajji cewa duk wanda aka k**a yana gudanar da aikin Hajji na 2026 ba tare da ingantaccen visa ba, za a ci shi tarar SR20,000 (N8.15m) tare da daurin kurkuku.

Wannan gargadin ya fito ne a lokacin taron yanar gizo tsakanin Hukumar Hajji ta Kasa (NAHCON) da Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, inda aka tattauna shirye-shiryen aikin Hajjin shekara mai zuwa.

Jami’an Saudiyya sun jaddada cewa dukkan lokutan karshe ba za su sauya ba — ciki har da rattaba hannu kan yarjejeniyar MoU a watan Nuwamba, ajiyar sansani kafin 4 ga Janairu, 2026, da kuma fitar da visa kafin 1 ga watan Shawwal.

Haka kuma sun nace cewa biyan kudin Hadaya (yankan layya) da ajiyar wuraren zama dole ne su kasance ta hanyar Nusuk Masar portal kawai.

Shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya yi alkawarin cikakken bin doka domin tabbatar da aikin Hajji na 2026 ya kasance cikin tsari da kwanciyar hankali ga alhazai ‘yan Najeriya.

28/08/2025

Kanun Labaran Zinariya TV

゚viralシfypシ゚viralシalシ

14/08/2025
YANZU-YANZU: Matashi daga Arewa mai amfani da muryar karatun Qur’ani ya zarta Mawaki Davido mabiya a TiktokA yayin da Da...
10/08/2025

YANZU-YANZU: Matashi daga Arewa mai amfani da muryar karatun Qur’ani ya zarta Mawaki Davido mabiya a Tiktok

A yayin da Davido ke da mabiya Miliyan 8.8 matashin yana da mabiya Miliyan 9.

Address

Abuja

Telephone

+2348032911337

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zinariya:

Share