Arewa online

Arewa online Domin kawo muku labarai ingantattu kuma sahihai tare da goyon bayan arewa kai tsaye

Wannan shine shehul islam alhaji ibrahim inyass as-senegaly Allah ya karawa shehu karama da kusanci da manzon Allah
23/05/2022

Wannan shine shehul islam alhaji ibrahim inyass as-senegaly

Allah ya karawa shehu karama da kusanci da manzon Allah

YANZU-YANZU: Farfesa Wole Soyinka, yayi kira a gaggauta korar babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, s...
21/05/2022

YANZU-YANZU: Farfesa Wole Soyinka, yayi kira a gaggauta korar babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, saboda kalamansa na goyon bayan kisan daliba Deborah Samuel Yakubu bisa zargin batanci ga Annabi S.A.W a Sokoto

Muryoyi ta ruwaito a cewar Soyinka kalaman Farfesa Maqari tamkar tunzura mabiyansa ne su kashe mutane idan sukayi sabo.

Me zaku ce?

Allah kasa yaran mu su haddace alkur'ani kafin girman su Na Annabi yace amin
21/05/2022

Allah kasa yaran mu su haddace alkur'ani kafin girman su

Na Annabi yace amin

Wani abu kake so na koya kuna na kware wajen iya shi kafin ka aure ni? ~Shamha
21/05/2022

Wani abu kake so na koya kuna na kware wajen iya shi kafin ka aure ni?

~Shamha

11/05/2022

Barkanku da warhaka

Address

Sarki Alhassan Street
Abuja

Telephone

+2348067677325

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa online:

Share