Mosewu

Mosewu Street interviews & real life stories 🎤 | Listening to people’s struggles & dreams | Spreading people cultures & kindness 🌍”

27/08/2026

And [mention, O Muhammad], when Abraham said to his father Azar, "Do you take idols as deities? Indeed, I see you and your people to be in manifest error."

Al-An'aam-74

26/08/2026

Lamarin mata fah kamar akwai raini
Wayo

26/08/2026

“nagan kuliyoyi guda 4, kai fa?” nawa kagani

26/08/2026

Ministan Makamashi ya bayyana cewa Ghana na aiki don fara fitar da wutar lantarki zuwa Najeriya.

26/08/2026

LABARI MAI ZAFI: ’Yan Najeriya na iya fuskantar ƙarin kuɗin wutar lantarki, yayin da Gwamnatin Tarayya ke shirin kawo ƙarshen tallafin wutar lantarki a shekarar 2027.

25/08/2026

Wanna mutunin mai sayar da doya angashi yana sa doya acekin gotta mai yasa yakeyin haka

25/08/2026

See what this woman is doing with the most fearless animal honey badger the ratel president

25/08/2026

Dun lokacen da kace abincen mai kakesun kasha bayan abincen

25/08/2026

Wanna shinkafar ne na roba dan haka kuringa sanin abunda kukece

25/08/2026

Wanna shine wasan da akayi a kokona local government na nasarawa state

Address

21 Negro Crescent
Abuja

Telephone

+2348134881100

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mosewu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mosewu:

Shortcuts

Share