IBmnews report

IBmnews report Daily update on worldwide News

30/08/2021

RANCEN BANKIN NIRSAL MARA RUWA (NON-INTEREST)

Sabon shiri Daga babban Bankin Nigeria ta Hannun NIRSAL Micro Finance Bank da aka yi launching Jiya Juma'a 27th August 2021.

Tsari ne da za'a bada bashi (loan) wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin bashin (non interest Loan)

Program Din Ya kasu kashi uku ne Gasu Kamar haka:

1️⃣ HOUSEHOLD : Shiri ne na gama garin Mutane, Wanda kowa zai Iya cikawa (Maza da Mata).

Idan mutum ya cika Wannan Tsarin zai iya samun Kudi Naira Miliyan Daya (1M) zuwa Ƙasa.

2️⃣ SME: Shi Kuma wannan wani tsari ne da zai bawa masu ƙananan masana'antu damar bunƙasa Kasauwancinsu.

Idan Zaka cika Wannan Tsari ka Tabbatar Kanada abububuwa kamar Haka:

*️⃣ CAC Certificate,
*️⃣ Certificate of Incorporation
*️⃣ Certificate of Business Name

Ida Ka cika Wannan Tsarin zaka iya Samun Naira Miliyan biyu da Dubu dari biyar (2.5M)

3️⃣ AGSMEIS: Shi Kuma wannan tsarine wadda za'a koyar da masu masana'antu dabarun kasuwanci na zamani, sannan Kuma a basu ranchen kayan aiki wadda darajar kudin su Kimanin Naira Miliyan Biyar (5M).

⛔ Shi wannan tsari na AGSMEIS yanada wassu dan process wadda ya hada da training, rubuta business plan, interview kokuma online Test.

Dayawan Mutane zasu tambayi?

👉 Babu kudin ruwa ko kadan cikin wannan tsari.

👉 Idan ka taɓa cika wasu program na COVID-19 na NIRSAL Microfinance Bank a baya, Amma baka samu ba, toh zaka iya cika wannan. Amma, I dan ka samu previously, bazaka cika ba.

👉 Babu bukatar collateral ko Kuma wani guarantor.

👉 Sannan Kuma Babu bukatar kayi uploading na wani document ko hotonka. Illa iyaka BVN dinka ake bukata.

👉Zaa rufe cika wannan program din in d next 6 weeks inshallah. Amma fah Kar Ku manta, cikawa da wuri na iya baka daman samu na farko-farko wato 1st come 1st serve

DOMIN CIKAWA SAI ASHIGA LINK DAKE ƘASA👇
www.nmfb.com.ng

Ko Kuma kai tsaye

http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Yan'uwa ganin ba a jima da fara cikawa ba yakamata a sanar da al'ummarmu su cika wannan abin tun kafin ayi yawa, hakan zai bamu damar zama gaba gaba na farkon cikawa.

19/08/2021
19/08/2021

“Ci gaba da zaman dakarun Amurka a kasar na tsawon shekara daya ko shekara biyar ba zai sauya komai ba idan har sojojin Afghanistan ba za su iya rike kasarsu ba,” Biden ya fada a ranar Asabar cikin wata sanarawa.

19/08/2021
19/08/2021

Jiragen saman rundinar Sojin sama sun ƙwamushe wasu manyan Kwamandojin ƴan bindiga uku dake jagorantar aiyyukan ta’addancin ƴan fashin daji a jihar Zamfara. PR Nigeria ta ruwaito cewa, wani j…

19/08/2021

Wani mutumi dan jihar Kaduna dake da digiri, ya ajiye aikin da yake yi a banki ya koma sayar da burodi akan titunan birnin Kaduna, inda a yanzu haka yake...

19/08/2021

Like the page

Duk karfinka baka fi karfin hukuncin Allahu ba domin shine malukul mulki tutul mulki
18/08/2021

Duk karfinka baka fi karfin hukuncin Allahu ba domin shine malukul mulki tutul mulki

Address

105 B Close 32 Crescent 3nd Avenue Gwarimpa
Abuja
BESTREGARDS

Telephone

+2349078747449

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IBmnews report posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IBmnews report:

Share