Engr. Musa Aliyu Adam

Engr. Musa Aliyu Adam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr. Musa Aliyu Adam, Digital creator, Abuja.

The care for human life and happiness, not their exploitation and extinction, is the first and only legitimate object of any good and innovative government ….therefore, the worth of every state through its governments is the worth of her citizens.”

DA DUMI-DUMI: Jirgin kasan Abuja - Kaduna ya fadi yana tsaka da tafiya a yau Talata.Amma Allah ya takaita...
26/08/2025

DA DUMI-DUMI: Jirgin kasan Abuja - Kaduna ya fadi yana tsaka da tafiya a yau Talata.

Amma Allah ya takaita...

20/08/2025
20/08/2025
20/08/2025
Ziyarar Sarkin Kano Kaduna Domin Mika Ta'aziyar saMai Martaba Sarki Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II phD CON, ya ziyarci G...
05/08/2025

Ziyarar Sarkin Kano Kaduna Domin Mika Ta'aziyar sa

Mai Martaba Sarki Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II phD CON, ya ziyarci Gidan Marigayi Tsohon Shugaban Kasa Muhammad Buhari dake garin Kaduna don yiwa iyalansa Ta’aziyyar rasuwarsa.

27/07/2025

Da Dumi Duminsa
Gwamnatin Nigeria zata fara karbar haraji a hannun marasa aure.

Kanawa na godiya Uban Tunde Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Allah yayi riko da hannayan ka, ya Baka Ikon cika alkawuran dake ...
20/07/2025

Kanawa na godiya Uban Tunde Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Allah yayi riko da hannayan ka, ya Baka Ikon cika alkawuran dake kawunan ka.

Na Annabi yace Amin 🙏

Kano Babu korafi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Garin KANO
18/07/2025

Kano Babu korafi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Garin KANO

MU MASA FATAN ALKHAIRI, DOMIN IDAN NAMU TA AUKU MUMA A MANA FATAN ALKHAIRI
16/07/2025

MU MASA FATAN ALKHAIRI, DOMIN IDAN NAMU TA AUKU MUMA A MANA FATAN ALKHAIRI

14/07/2025

Kai tsaye daga filin jirgin Umar Musa Yar Aduwa wajan shirye shiryen tarban gawan tsohon Shugaban Kasa Janar Muhammadu Buhari, Allah ya jikansa da Gafara

Address

Abuja
+234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Musa Aliyu Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr. Musa Aliyu Adam:

Share