25/04/2024
Dattin Zina
Zina wata irin dau'da ce wacce idan ta k**a zuciyar 'dan Adam tana da wuyar wankuwa.. Kuma ko da ta wanku, batta wankuwa gada daya sai kaga wurita yana nan.
Duk zuciyar da ta riga ta chudanya da Zina, ta zama zuciya mai Ha'inci. Kuma ma'abocinta ba zai ta'ba zama cikakken mumini ba. Sai dai idan ya tuba.
Bincike ya nuna cewa NAMIJI idan yayi nisa acikin Zina, har zuciyarsa takan kawo masa sha'awar yi da muharramansa ma. Kamar Uwarsa wacce ta haifeshi, ko dangin Uwarsa, ko dangin Ubansa, ko Qannensa mata... Wani lokacin zuciyarsa takan jefa masa sha'awarsu.
Hakanan Mace idan ta zama Mazinaciya, babu wani Minti guda acikin rayuwarta fache ta tanadeshi ne domin aikata zina ko kuma aikat duk abinda zai ja hankalin mazinata 'yan uwanta.
Zina mugun ciwo ne wanda yakan kashe mutum ta ciki, tun kafin ya kasheshi ta waje.
Wannan yasa Manzon Allah (saww) yace "MAI ZINA BA MUMINI BANE SHI, YAYIN DA YAKE ZINA".
Awani hadisin kuma ya lissafta TSOHON MAZINACI acikin mutanen da ba zasu shiga Aljannah ba.
Zina idan tayi nisa azuciyar mutum, takan lalata mafiya yawan zuriyarsa.... Koda bayan ransa sai. Kaga samun ana yawan masu koyi dashi acikin zuriyarsa.
'Yan Uwa. Mu nisanci ZINA kuma mu nisanci duk masu yinta... Domin ita dabi'a takan yi naso ne.
YAYI ZINA DA MATAR AURE!!
Assalamu alaikum malam. Don Allah a sakaya sunana. Malam don Allah ayi kokari duk abinda na fada a wallafa shi a wannan zauren mai albarka don ya zama darasi garemu baki daya.
Ni dai ma'aikacine kuma yanzu haka ina wata jiha don aiki k**ar yadda daga lokaci zuwa lokaci aiki yakan kaini. Zuwata wannan jihar sai na hadu da wani abokina har ya zamanto banda wurin fira sai wurinshi.
A nan wata rana na hadu da wata yarinya inda daga karshe dai na karbi lambar wayarta. Hira tsakanina da yarinyar nan ya wuce na tsakani da Allah daga karshe har sai da muka yi zina (Astagrirullah wa atubu ilaihi).
Kafin wannan abin ya faru, abinda na iya sani a game da yarinyar daga wurin abokina shine; ta taba aure amma mijin ya gudu ya barta ba a san inda yake ba, kusan shekara daya kenan amma yanzu kotu ta raba auren wand ita ko da wasa bata taba fada min hakan ba. Sai dai cewa tayi tana da saurayi amma ya yaudareta ya gudu ya barta.
Mun ci gaba da abinda dani da ita muka kira soyaiya duk da cewa har cikin zuciyata ni na san bana sonta sai dai ban san abinda ke cikin nata wallahi zuciyar ba.
Kada dai in tsawaita wannan labarin, daga karshe dai ranar wannan sallan babba sai ita da kawarta s**a kawo mini abinci sai naji zuciyata kuma yanzu babu wanda hankalina ya karkata wurin sai kawar. A dai dai wannan lokacin ita yarinyar take cemin zata yi tafiya zuwa wani wuri amma ba zata dawo ba sai bayan wata daya.
Bayan ta tafi sai na koma kiran ita kawar a waya wanda daga baya na samu hadin kanta da sunan soyaiya. Cikin irin firar da mukeyi ne, ita kuma don ta samu gindin zama sosai a zuciyata ta fada min abinda shine dalilin tashin hankali da bana taba shiga ba. Watau abinda ta fada min shine. Ko na san cewa yarinyar tana da aure? Nace wallahi ban sani ba. Kuma hakane wallahi ban sani din ba. Abinda na sani shine an kashe aurenta da mijin da ba a san inda yake ba.
Tafiyar nan da take cewa tayi zatayi wata daya a wurin ashe gidan mijinta ta koma. Kuma duk da cewa ta koma gidan mijin tana kirana kuma muna waya har da mataimakin na batsa. Amma ban san cewa a gidan mijin take ba.
Allah yajikan malam. A daidai wannan lokacin nake baran addu'a a wurin yan uwa, ubangiji Allah ya yafemin wannan abinda na aikata. Lallai wannan ya zama dalilin tuba a gareni. Kuma ina mai tuba zuwa ga Allah. Ina son wannan abin ya zamo darasi ga kowa. Maza da mata, muji tsoron Allah.
Shin ko Allah zai karbi tubata? Sannan kuma malam wadanne irin addu'o'I ya k**ata in rika karanta wa don tuba da neman yardar Allah. Ina cikin hankalin wanda ban taba shiga cikinsa ba a rayuwata.
Allah kadai yasan halin da nake ciki har a yanzu da nake wannan rubutun.
(Al'ameen)
AMSA
*******
Tabbas kayi katobara, ka zalunci kanka. Ka ɓoye da Babban Kaba'ira.
Amma babban abinda ya bani haushi kuma ya bani mamaki acikin wannan dogon labarin naka shine:
Wato kai ba wai kana yin nadamar aikata Zina bane. A'A. Kai kana yin nada ne kawai saboda ance maka matar aure ce!!!
Agaskia duniya ta rudeka. Kuma shaitan ya riga ya rufeka. Ka zama nasa.
Kuma tabbas mazinata suna haduwa da Qaskanci da wulakanci da Qaskanci da talauci tun daga nan duniya kafin aje lahira.
Don haka ka tuba izuwa ga Allah. ka kaurace ma zinan da kakeyi. Kuma ka dena duk wata hulda tare da abokananka wadanda kuke yin zinar nan tare..
Ka yawaita istighfari da kayan alkhairi wadanda Allah yake kankare Zunuban bayinsa dominsu. (Kamarsu azumin nafila, tasbihi da salatin Annabi saww.)
Sannan kaje ka nemir mijin domin shiga hakkinsa da kayi. Idan kuma neman yafewarsa zata janyo maka tozarta da kuma tashin hankali, to sai kaci gaba da yi masa addu'a. Kana nema masa karin awajen Allah.
ZINA DA KANIN MIJI (SUBHANALLAH)
ASLM Mallam na samu matsala ne a rayuwata ina zaune da mijina shekaranmu 7 da aure akwai kaninsa da yake bibiyata malam tun bana kulashi har ya kai yenzu har yakai muna wasa dashi.
Nayi nayi ya bari yaki bari. mai ya k**ata inyi?
Har ya saba inya shigo ya danneni har sai ya biya bukatansa akaina kuma bana iya che masa komai. Malam ataimaka mun da addu’oi da alamun.
AMSA
*******
Wa alaikum alaykum.
Hakika kin aikata kuskure kuskure. Domin kuwa bayan shirka babu wani zunubi mafi girma awajen Allah k**ar zina.
Manzon Allah (saww) yace : “MAZINATA ANA HURA MUSU WUTA NE BISA FUSKOKINSU (RANAR ALKIYAMAH KENAN).
(Imam Tabaraniy ne ya ruwaito).
Sannan acikin hadisai da dama Manzon Allah (saww) ya bayyana cewa Akwai wani ruwa mai bala’in doyi wanda ke fita ta farjojin Mazinata acikin Wuta. Wannan ruwan dashi ake yiwa sauran ‘yan Wuta Azaba.
Sannan acikin wani Sahihin hadisi wanda Imamul Mundhiriy ya ruwaito acikin Targheeb wat-Tarheeb, Manzon Allah (saww) yace: “ALLAH YANA KUSANTOWA GA BAYINSA, SAI YAYI GAFARA GA DUK MAI NEMAN GAFARA. AMMA BANDA MATAR DAKE ZINA DA FARJINTA…. “.
Ya zama wajibi kiji tsoron Allah ki dena domin kuwa wannan laifin zai iya janyo miki bala’i da tozarta da wulakanta dake da danginki da iyayenki tun daga nan duniya. Aranar lahira kuma Farjin naki da k**e zinar dashi, da kuma sauran gabobin jikinki suna zasu tona asirin agaban Zatin Allah, ga dukkan suna kallonki.
Zata yiwu ki samu ciki ta dalilin wannan Zinar, kuma ki shigo da mijinki da wannan cikin (Ma’ana ba zai gane cewa cikin ba nasa bane). Alhali Manzon Allah (saww) yace:
“DUK MATAR DA TA SHIGO MA WASU MUTANE DA WANI WANDA BA CIKINSU YAKE BA, TO ITA BA KOMAI BACE AWAJEN ALLAH. KUMA (ALLAH) BA ZAI SHIGAR DA ITA ALJANNARSA BA…”
(Nisa’i hadisi na 3481, Abu Dawud Hadisi na 2263).
Shi kuwa wannan Qanin Mijin naki yaci amanar Allah da Manzonsa (saww), Kuma yaci amanar ‘Danuwansa (wato mijinki). Kuma yana daga cikin mutanen da Allah yake yin tsinuwa agaresu.
Manzon Allah (saww) ya gaya ma Sahabbansa cewa “WALLAHI MUTUM YAYI ZINA DA MATAYE GUDA GOMA, SHI YAFI SAUKI AGARESHI (WATO SAUKIN AZABA AKANSA) FIYE DA YAYI ZINA DA MATAR MAKOBCINA”.
(Imamu Ahmad da Tabaraniy ne s**a ruwaitoshi).
Acikin riwayar Ibnu Abid duniya kuma daga Sayyiduna Abdullahi 'dan Umar (ra) : “WANDA YAYI ZINA DA HALAL DIN MAKOBCINSA (WATO MATAR MAKOBCIN KO KUYANGARSA) ALLAH BA ZAI DUBESHI BA ARANAR ALQIYAMAH (WATO BA ZAI MASA KALLON RAHAMA BA) KUMA BA ZAI BA. TSARKAKESHI BA. KUMA ZAI CE MASA "SHIGA WUTA TARE DA MASU SHIGARTA)".
To in dai lamarin yake akan matar Makobci, to yaya kuma matar ‘Dan uwa??
Saboda guje ma faruwar irin wannan Fasadin shi yasa Manzon Allah (saww) yace : “KADA WANI MUTUM YA KEBANCE TARE DA WATA MACE, FACHE SAI TARE DA MUHARRAMINTA”.
Sai wani yace “Ya Rasulallahi shin Makusancin Miji fa?”.
Sai Manzo (saww) yace “MAKUSANCI AI SHINE MUTUWA” (Wato shine yafi ‘barna kenan).
Abinda zakiyi shine:
– Da farko ki tuba zuwa ga Allah ki janye jiki daga wannan kwarton fasikin dake zuwa miki.
– Ki hanashi shigowa amma idan bai hanu ba, Ki sanar ma mijinki cewa lallai ya hana wannan Qanin shigowar inda k**e.
– Ki rika tuna lahirarki da kuma tsayuwarki agaban zatin Allah. Da kuma laifin Allah gareki ako yaushe.
– Ki sani cewa Biyan bukatar Sha’awar Minti biyar zata iya janyo miki Wulakantar duniya da lahira.
– Ki tuna rayuwar yaranki da kuma tarbiyyarsu. Kuma ki dubi amanar Mijinki da k**e ci.
Ki Yawaita Istighfari da Azumin nafilah domin samun damar daga wannan alfashar.
– Idan Mijinki ba mazauni bane, gara ki matsa ki bishi wajen da yake aiki ku zauna achan domin samun tsira da Imaninki da mutuncinki.
– Ki rika yin wannan addu’ar domin nisanta kanki daga alfasha : “ALLAHUMMA JANNIBNEE MUNKARATIL AKHLAQI WAL AF’ALI WAL AHWA’I”.
Allah ya sawwake ya gafarta miki ya shiryeki tlya tsamoki daga kowanne laifi, tare damu baki daya.
WALLAHU A'ALAM.
HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA:
Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:
1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzonsa (saww) da gaskiya.
2. tsoro jin tsoron Allah afiri da boye.
3. Kulawa da yin Sallah akan lokaci, kuma acikin Jam’I. Tare da neman ilimin sanin Sallar.
4. Zikirin Allah da yamma tare da neman tsarinsa daga Sharrin Shaidan ako yaushe.
5. Tuna girman Allah da kuma Kusancinsa gareka/gareki.
Yana tare dakai/dake alokacin da kuke aikata wannan Kaba’irar
6.Tunawa da girman azabar da Allah ya tanadar ma MAZINATA alahira.
7. Tunowa shaitan da kuma kaidinsa da yake Qullawa dominr da ‘Yan Adam.
8. Gujewa kadaituwa da duk wata Matar da ba Muharramarka ba/ko Namijin da ba Muharraminki ba.
9. Kaucewa kalle-kallen fina-finan batsa. Ko kuma wakoki da hotunan batsa.
10. Kaucewa abota ko Qawance da duk wani saurayi Mazinaci ko budurwa Mazinaciya.
11. Ka tuna cewa Wannan da zaka yi zinar da ita:
‘diyar wani ce, Qanwar wani ce, Yayar wani ce.
Watarana kuma zata zama Uwar wani.
To yadda kayi Zina da ita, kaima sai anyi Zina da Uwarka, ko Qanwarka, ko yayarka, ko ‘yar da ka haifa.
12. Addu’ar neman tsari daga Miyagun, da labarin tunani.
“Allahumma inni a’uzu bika min Munkaratil Akhlaaqi wal Af’aali wal Ahwa’I.”
13. Daga karshe kuma ka tuna cewa zaka iya kawowa da wata tashar chutar da zata zaman ajalinka.. Kuma koda baka kamu da Chutar Im ba, Wallahi in dai ka aikata zina sai chutar Munafurci ko Fasikanci ta shiga zuciyarka.
14. Tuno ranar da za'a nuna da kai agaban Allah, a ranar taron Alqiyamah.. Ga iyayenka da Kakanninka har Jikokinka da jikokin-Jikokinka.. agabansu al'aurarka zata bada labarin cewa Ka aikata abu kaza da ita arana kaza, awaje Kaza.. Mala'iku kuma zasu kawoshi a rubuce.
Fatanmu shine Allah shi kiyayemu baki daya daga wannan aiki. hoton kuma shaitan ya riga ya rudesu, to Allah yasa wannan rubutun ya zama dalilin tubansu.
KU KIYAYI ZINA
A’amash ya ruwaito daga Sufyan daga Huzaifah bn Alyaman (ra) daga Manzon Allah (saww) yana cewa:
“YA KU JAMA’AR MUSULMAI, INA GARGADINKU AKAN ZINA (KU NISANCETA). DOMIN ACIKINTA AKWAI ABUBUWA GUDA SHIDA :
GUDA UKU ADUNIYA, GIDA UKU KUMA A LAHIRA. AMMA WADANDA SUKE ANAN DUNIYA SUNE :
1. Gushewar Kwarjini.
2. Dawwammen Talauci.
3. Gajartar rayuwa (Wato gasar ba zatayi tsawo ba).
AMMA WADANDA ZASU RIKA A LAHIRA SUNE :
1. Fushin Allah.
2. Mummunan Hisabi.
3. Dawwama acikin Wuta.
A duba littafin mai suna “Akhbarun Nisa’, babin dake magana akan haramcin zina.
Ya Allah ka kiyayemu daga aikata zina da dangoginta. Ka tsare mana Qannenmu da ‘ya’yanmu da Matanmu sharri dagan Zina da Mazinata.
YA’DUWAR ZINA ACIKIN AL’UMMA
Acikin kashi na farko munyi magana akan illolin da ya’duwar zina take kawo ma al’ummah. Yanzu kuma in sha Allahu zamu duba muga wasu daga cikin abubuwan da s**a kawo wannan bala’i:
1. TALLE : Mafiya yawan yara Matan dake yawon talle cikin ajiye, Garejoji, Tashoshin Mota, da Unguwanni, suna cikin hatsarin afkawa cikin wannan dabi’a. Ba don komai ba sai saboda yadda kullum zasu rika jin kalamai na batsa da Kuma Miyagun wasanni irin na batsa da suke samu daga Shashashun samari da kuma nunan ‘Yan tasha.
2. WAYOYIN SALULA : Wayoyin Salula suna taka rawa cikin abubuwan fasadi da ilimi tarbiyyar al’ummah. Musamman ta bangaren Hotuna da Bidiyo na batsa da recording na gasar batsa wanda Matasa maza da Mata suke turawa a matsayinsu.
Yara Qanana s**an kalli Hotunan yadda ake jima’i. Daga nan kuma sai Shedanci ya shiga barcisu su fara tunanin tunanin da zasu bi su rika samun biyan bukatarsu, alhali da chan irin wannan tunanin bai ta’ba shiga kwakwalwarsu ba.
3. WHATSAPP : Ita ma kafar sadarwa ta whatsapp tana taka rawa wajen bikin al’ummah. Harma ta zarce Facebook ko Twitter.
Domin kuwa a Whatsapp ne watsatsun Samari da ‘Yan Mata (har ma da wasu Matan auren) suke bude groups musamman don koyar da zina!!.
Ta hanyar wannan suke sabawa da juna har su rika haduwa da juna. Akwai ma iyaye Matan aure ‘Yan Madigo wadanda har auren juna suke yi. (Wal Iyazu bil Lahi).
4. MAKARANTUN SAKANDIRE : Akwai Yara Mata da wadanda s**a lalace ne tun a Makarantun Sakandiren kwana (Boarding Schools) ta haka Malamansu dake tursa musu su yi Zina dasu, Ko kuma su atsakanin Junansu su rika aikata madigo.
Hakanan a bangaren Mazan ma wasu tun daga Sakandire suke zama ‘Yan Luwa’di ta hanyar yi da junansu ko da Malumansu.
5. MANYAN MAKARANTU : Su ma wadannan sun zama manyan manyan watsewa ga wasu ta dalilin chakuduwar jinsi (Maza da Mata awaje guda).
Zaka ga har abota ake Qullawa atakanin Mata da Maza. Sai kaga Matar aure ko Qatuwar Budurwa ta Qulla abota tsakaninta da wani Qato haka kawai saboda ajinsu guda.
Hakanan munsha jin yadda wasu lalatattun lakcharori suke tursasa yara Mata wajen yin zina dasu saboda su basu Maki (Marks).
6. FINAFINAI : Ya’duwar Fina-finai na waje da kuma na gida shima ya taimaka wajen watsewar al’amura. Ba don komai ba, idan ka lura da yadda rayuwar Matan hausawa take link 1980 zuwa 2000 Zaka ga ba daidai take da wacce mukeyi yanzu ba.
Tun daga salon Dinkunan da suke sanyawa, da kuma yadda suke kula da tarbiyyar yaransu, da kuma biyanrsu ga Mazajen aurensu.
7. WURAREN PARTY : Idan akayi la’akari da yadda kullum rayuwar Party suke Qara bunkasa atakanin Matasa da kuma irin watsewar da akeyi awajen, lallai za’a shafi cikin Harkar Party tana daga Miyagun littafin dake addabar tarbiyyar al’ummah.
Ana tare Maza da Mata awajen kuma ana aikata haramtattun abubuwa iri-iri wadanda ba sai na watsa ba.
8. HIRAR ZAMANI : Hira irin ta Samari da ‘Yan matan Zamani itama babbar jigo wajen cewa cutar Zina. irin wannan hirar ta hanyar da wacce take a filin baya –
– Kadaicewa da juna (Haramun ne).
– Ta’ba jikin Juna (Haramun ne).
– Zuwa Dakin Samari (Haramun ne).
– Hirar Batsa. (Haramun ce).
To wannan ka’dan kenan daga wuraren dake faruwa a sakmakon hirar nan irin ta Matasan zamani.
9. MIYAGUN SUTURA : Miyagun suturar da Matan zamanin nan ke sanyawa wanda ke siffar jikinsu, ita ma babbar musibah ce wacce ta Qara habbaka ya’duwar zinace-zinace. Ba don komai ba, sai yadda hakan ke Qara janyon wasu Mazajen da kuma Motsa Haramtacciyar sha’awa a bugasu.
A Kauyuka abin da sauki-sauki. Amma a birane zaka ga har Matayen aure masu manyan Yara ba’a barsu a baya ba. (Allah shi kiyaye).
Ya Allah albarkacin wannan na Ramadhana da Alqur’ani wanda ya kawo karshen cikin watan, da kuma wanda ka girmamashi da Alqur’ani, Ka yaye mana wadannan matsalolin, Ka dakatarmu daga dukkan alfasha don falalarka da rahamarka. Ameeen.
nayi bayanin manyan abubuwan dake janyo ya'duwar zina acikin al'ummah sai dai nayi babbar mantuwa. Na manta da wanu babban dalili. Wannan ba komai bane illa : Dogon Karatun Boko.
Da yawa wasu iyayen su suke jefa 'Ya'yansu akan hanyar Zina ta dalilin burinsu yace "SAI TA GAMA DEGREE". Hakanan a bangaren Mazan ma.
Da yawa daga cikin 'Ya'ya Mata akwai wadanda shekaru tunnsu basu fi sha biyar ba (15) aduniya, suke da bukatar namiji. Saboda yanayin alamun dake jikinsu.
A bangaren Maza ma akwai da dama wadanda tun basu fi shekaru 18 zuwa 20 aduniya ba, zasu ji cewa su aure suke so!.
Kai kanka Uba idan kayi nazari da taka rayuwar zaka iya tuno yace "TUN KANA 'DAN SHEKARA KAZA ADUNIYA KAKE DA TSANANIN BUKATAR YIN AURE".
Haka kema Uwa idan kikayi nasiha zaki halin da 'Yarki take ciki. Kuma zaki iya ɗaukar cewa ayanzu menene tafi bukata arayuwarta!.
Kuma ku iyaye alokacin samartakarku ko 'Yan-Matancinku babu wuraren lalata yara k**ar irin na wannan zamanin da muke ciki. Saboda haka yadda ke kika jure taki sha'awar, ba lallai ne 'Yarki ta iya jurewa ba. Don watakil naki iyayen sun baki tarbiyyar da ta zarce irin wacce k**e yiwa taki 'Yar!.
Wasu da yawa sun san misalin nan da na lissafo sai dai tsananin Tsoron talauci ne yasa ba zasu amince 'Dansu yayi aure bai yi degree ba..
Suna ganin k**ar "IDAN 'YARSU BATAYI DEGREE BA, BA ZATA SAMU MIJI MAI QARFIN ARZIKIN DA ZAI IYA RIKETA BA". Ko kuma idan batayi degree ta samu aikin Office ba, Ba zata samu abinda zata rike kanta agidan Miji ba..
Yarinya ta shekara 25 zuwa Talatin babu Miji babu dalilinsa wai tana karatun Boko.. Tsakani da Allah duk yadda takai wajen Lura da kanta, Ai dole Zuciyarta ta rika kawo mata wasu abubuwa. Dole wani lokacin taji ta samu matsuwar sha'awa. Kuma Kowa yasan cewa Mata sun zarce Maza wajen Matuwa.
Sannan idan akayi La'akari da irin rayuwar da akeyi a manyan Makarantun gaba da Sakandire, za'a ga cewa ba abu ne mai Wahala ba, Yarinya ta lalace Idan har bata sanya tsoron Allah azuciyarta ba.
Ga Shaidanun Lakcharori, Ga shaidanun Samari, Ga shaidanun Qawaye.. Ga Shaidanun Whatsapp da Facebook, Ga Kuma PRESSURE na tsinanniyar sha'awa wacce Shaidan (L. A) Kullum yake chusa mata azuciya, Babu dare babu rana..
Hakanan a Bangaren Maza, Bisa irin wannan tasirin da na lissafo, Wasu sun afka cikin zina ko Luwa'di, Wasu kuma (Masu Kunya, masu Tsoron Zina) sun shiga yin Istimna'i (MA********ON) wanda ke mutukar chutar da lafiyarsu.
Gara namiji komai dadewa zai iya samun aure duk sanda yake so. To amma Mace fa?.
Sai ta gama bokon kuma Maza Su rika tsoron zuwa wajenta koda suna mutukar sonta da aure. Suna ganin k**ar ba zata sauraresu ba.. Da haka sai ta jera shekara Uku ko hudu babu wanda yazo hira wajenta!.
Wata kuma sun rika yaudararta kenan. Wannan yazo ya yaudareta ya biya bukatarsa ya tafi, wancan ma yazo yayi ya tafi.. Ta rasa wanda zata k**a b***e ta tsaida Mijin aure!.
Wata kuma ta Kammale kanta. Ga ilimin ga tarbiyyar, Amma mutane su rika yi mata Mummunan zato : "Ai tunda ta dade batayi auren ban ba, to 'Yar iska ce!" (Wal Iyazu bil Lah).
Ya zama wajibi iyaye su kalli irin wadannan zantukan da idon basira, domin daukar Matakin gyarawa. Ku rika barin 'Ya'yanku suna yin aure tun auren yana sonsu!!.
Kuyi ma 'Yarku aure da zarar ta samu Manemi.. Domin Muhimmancin auren yafi na karatun boko din. Idan ma ya zama dole sai tayi, to tun farko kuyi rubutu tsakaninku da Mijinta yace zai barta ta Qarasa karatunta. Shikenan.
Hakanan 'danku Namiji : In dai har zaku iya kashe masa Makudan Kudade don yayo Degree ko Masters to mai zai hana kuyi masa auren Ku dauki nauyin rike masa Matar tasa, yaje yayi karatun? Ko kuma ku turasu su tafi tare?.
'Ya'yanku Amanar Allah ce ahannunku. Kuma sai ya tambayeku game dasu. Don haka Ku kiyaye :
TARBIYYARSU.
IMANINSU.
MUTUNCINSU.
Ku kuma 'Yan uwa 'Yan Boko kuji tsoron Allah ku kiyaye kanku daga afkawa cikin wannan bala'i wacce ta mamaye Matasa awannan zamani. Ku sani cewa jikinku Amanar Allah ne da ya baku. Kuma akwai ranar da zaku tsaya agabansa, Kowacce ga'ba tayi bayanin bayanin da kuka aikata da ita.
Ire-iren wadannan hotunan sune abinda ya k**ata Malamai sufi mayar da hankali akai (Wato Gyaran Zukatan Al'ummah da kuma 'dinke 'barakoki acikin al'ummah) ba wai zagi ko gaba ko cin mutuncin juna ba.
Allah yasa mu gyara, Allah shi taimaki Musulunci da Musulmai. Allah shi kiyaye mana yaranmu da Qannenmu da Matanmu da zuriyarmu da Musulmai baki daya daga sharrin Zina da dangoginta. Ameeeen.
HANYOYIN RABUWA DA MA********ON
Hakika matsalar Istimna'i (wato Ma********on) Matsalar ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA. Kuma tana wahalar fita gaba dayanta dole sai dai albarkacin addu'a da kuma yawan ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah azuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawa ba.
Mafiya yawan samari suna yi ne bisa nufin wai zasu kauce ma ZINA. Basu san cewa shima wannan din babban Kaba'ira bane!!
Matasa Maza da Mata da dama sun afka cikin wannan bala'in. Wasu cikin rashin sanin illolinsa, wasu kuma saboda Fajirci.
Kuma k**ar yadda zina take da mutukar Illa tana cutar da lafiyar mutum, ta chutar da hankalisa, da gurbata tunaninsa, ta cire masa Kwayar Imani da tsoron Allah daga zuciyarsa, to hakanan shima Istimna'i yake lalata rayuwar mutum da mutuncinsa da lafiyarsa.
Lallai wajibi ne ga duk mutumin da yake son kansa da arziki, kuma yake fatan gamuwa da Allah lafiya, ya nisanci Zina da dangoginta irin su Luwadi, Madigo, Istimna'i, da sauransu.
Kamar yadda muka sha fada anan ZAUREN FIQHU, Babbar hanyar da zaka bi/zaki bi domin rabuwa da wannan bala'in sun hada da:
1. Nisantar duk wani hoto ko Video mai nuna tsaraici. (Ka gogeshi daga ka)
2. Nisantar sauran Internet masu nuna tsaraici.
3. Dena abota da fitsararun Hotuna / Qawaye.
4. Nisantar duk wajen da ake chudanya tsakanin maza da mata.
5. Ka dena zama kai kadai acikin daki in dai ba ibada kake yi ba.
6. Yawaita karatun Alqur'ani da zikirin Allah. da sauran abubuwan alkhairi.
7. Zama cikin mutanen kirki, karanta labaran mutanen kirki tare da koyi dasu.
8. Tuna Allah ako yaushe da kuma tunowa wasanninsa gareka aduk inda kake.
9. Tuna mak**an ajalinka, fitar ruhinka, tsarin Qabarinka, Awun hisabinka, da kuma masaukinka na karshe. Wuta ko Aljannah.
10. Fita daga duk wani Group ko shafi na batsa a Facebook ko Whatsapp wanda suke Qunshe da dalilai batsa, tare da nisantar Friends masu sharing din irin wannan.
Illolin zina da luwadi da madigo (1)...
Da sunan Allah, Mai rahma, Mai jinkai. Tsira da rayuwar Allah su tabbata ga mafificin fim, Muhammadu dan Abdullahi, (Sallallahu Alaihi Wasallam) tare da alayensa da sahabbansa. Bayan haka, wannan tsokaci ne a kan ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma ikon kowanensu a karkashin shari'ar Musulunci da Dokta Muhammad Rabi'u Umar Rijiyar Lemo ya rubuto kuma muka ga ya dace a sanya a wannan fili don. amfani jama'a. Ina rokon Allah Ya sa abin ya yi tasiri a kan kowane Musulmi. Bismillah!
Ma’anar zina da ikonta:
Lafazin zina a shari’ance yana saduwa da mace ba tare da an yi aure, ko an mallake ta a cikin baiwa ba. Sai dai akan yi amfani da lafazin zina a kan abin da bai kai saduwa ba, k**ar yadda ya zo a Hadisin Abu Huraira (Allah Ya yarda da shi) ) ya ce, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “An rubuta wa dan Adam rabonsa na zina, babu makawa sai ya same shi, zinar idanu ita ce gani, zinar kunnuwa ita ce ji, zinar harshe ita ce magana, zinar hannu ita ce damka, zinar kafa ita ce taku, zuciya kuwa tana kwadayi tana fata, farji kuma shi yake yake haka ko ya karyata.” musulmi.
A cikin wannan Hadisi za mu ga yadda Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya nuna cewa kowane dan Adam an rubuta masa rabonsa na zina, kuma zai samu wannan rabo babu makawa, sai dai ba za a k**a shi da laifi ba, har sai idan ya sami abin da idonsa ko kunnensa ko manhajar ko kafarsa s**a jiyar da shi, ta hanyar yin amfani da farjinsa don biyan bukatar wadannan gabbai. Wannan shi ne ma’anar fadin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) a karshen Hadisi, “farji shi yake ajiyar haka ko ya karyata.” (Sharhin Sahih Muslim na Imam Nawawi Juz’i na 16, shafi na 216).
Hukuncin zina:
Zina haramun ce a Musulunci. Allah Ubangijin Sarki Ya haramta ta inda Yake cewa : “Kada ku laifin zina, domin ita alfasha ce kuma tafarki ne mummuna.” (Isra’i:32).
Malamai suna cewa, fadin Allah “kada ku laifin zina,” kai matuka ne hana ta, don ya fi a ce “kada ku yi zina.”
Sheikh Abdur-Rahman Assa'idiy yana cewa: “Hani ga a laifin zina ya fi kai matuka a kan hana yin ta, saboda cewa kada a kusance ta ya hada hana dukkan yin nuni da suke nuna ta kuma suke kawo yin ta, domin kuwa duk wanda ya yi kiwo a gefen shinge, to ko daf da fadawa cikinsa, musamman ma a kan irin wannan lamari, wanda da yawa daga cikin zukata suna dauke da abin da yake sawa a afka masa. Sannan Allah Ya siffata zina da cewa alfasha ce. Ma’ana zina wata aba ce da shari’a da hankali suke ganin muninta, saboda keta alfarmar Ubangiji ce da shiga hakkin macen da hakkin danginta da miji, kuma bata wa miji shimfidarsa ne da alamun dangantakar da mak**ancin haka.” (Tafsirin Assa’idiy).
A wani wurin a cikin Alkur’ani Mai girma, Allah mak**ain Sarki Ya siffata bayinSa muminai da cewa su ne wadanda ba sa zina, inda Ya ce, “Wadanda ba sa kira ko bauta wa wani tare da Allah; ba sa kashe rai da Allah Ya haramta sai da hakki; kuma ba sa zina, duk wanda ya aikata haka zai gamu da azaba.” (Alfurkan: 78).
Ya tabbata a cikin Hadisin Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) a kan wane zunubi ne ya fi girma, sai Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce, “Shirka da Allah alhali Shi ne Ya halicce ka.” Sai aka ce, ‘sai wanne?’ Sai ya ce, “Sannan kashe danka don kada ya ci tare da kai.” Sai aka ce, ‘Sannan sai wanne?’ Sai ya ce, “Ka yi zina da matar makwabcinka.” (Buhari).
Allah, Sarki Ya sanya ikon wanda duk ya yi zina kuma ya taba aure, a jefe shi, namiji ko mace; idan kuwa bai taba aure ba, sai a yi masa bulala dari, sannan a bakuntar da shi a wani gari daban shekaru shekara guda (ma’ana a daure shi a kurkuku).
Duk wanda ya kalli lamarin zina, zai ga Allah Ya kebance shi da wasu abubuwa masu yawa, saboda munin zina. Ga kadan daga cikin ayyukan ya kunsa:
• Kausasawa wajen ukubar mazinaci, ta hanyar jefewa. Ko kuma bulala da bakuntarwa shekara guda.
• Hana jin tausayin mazinaci ko mazinaciya yayin da ake musu ukuba. Allah Ya ce: “Mazinaciya da mazinaci ku yi wa kowane daya daga irin bulala dari. Kada ku ji tausayinsu a cikin addinin Allah, in dai kun yi imani da Allah da Ranar karshe.” (Annur: 2).
• Yi musu ukuba a gaban mutane. Ba a yarda a yi musu a boye ba. Allah Ya ce: “Wasu bangare na muminai su halarci wajen yi musu ukuba (haddi).” (Annur: 2).
Duk waɗannan abubuwa suna nuna mana munin zina da rashin kyanta a Musulunci. Imam Buhari ya kawo a cikin littafinsa daga Maimun Al’audiy ya ce, “A lokacin Jahiliyya na taba ganin wani biri da ya yi zina da wata biranya, sai sauran biran s**a taru s**a jefe su.”
Mafi munin zina ita ce wadda mutum zai yi da mahaifiyarsa; sai da muharramarsa; sai wadda zai yi da mata (ko ’yar) makwabcinsa. Allah ya kare mu.
Illolin zina:
Babu ko shakka duk mai hankali ya san cewa zina tana tattare da illoli masu yawa, wadanda suke shafar mazinacin ko mazinaciyar, ko su shafi al’umma gaba daya. Ga wasu daga cikin illolinta:
1. Zubar da mutunci da jawo wa kai kaskanci: Duk matar da ta yi zina, to ta jawo wa kanta da danginta da mijinta kaskanci, ta kuma zubar musu da mutunci a idon duniya. Idan har ta samu ciki ta haihu, sannan ta kashe dan, to ta hada laifi biyu, laifin zina da laifin kisan kai. In kuma ta bar shi, to kuma ta shigar wa mijinta ko danginta, wanda ba ya bayyana. Idan kuwa mai zinar namiji ne, to ya lalata mace, ya jawo mata shafi da tabewa, wanda hakan lalata duniya ne gaba daya.
2. Zina ta hada dukkan sharri gaba daya: Saboda a cikin zina akwai rashin tsoron Allah; rashin kunya; rashin tsantseni; rashin cika; karya da butulci da sauransu. Duk kuwa wadannan munanan halaye ne a Musulunci.
3. Zina tana motsa da bugun da mutuwar zuciya da sanya zuciya ta zama baki-kirin da samun kai cikin damuwa da rashin fahimta da nutsuwa a rayuwar. Bincike ya tabbatar da cewa cutar kanjamau ta fi yaduwa ta hanyar zina fiye da kowace hanya da ake iya daukar cutar daga gare ta, sannan ta hanyar cutar akan kamu da asibitin masu mugun hadari.
4. Zina tana fama da talauci da musiba bayan kasa, saboda da duk namijin da yake mazinaci, to ba ya iya tattali, kullum kudinsa suna wajen matan banza, duk abin da zai samu, ba zai amfanu da shi ba yadda ya dace, a banza zai tafi. Haka nan duk matar da take mazinaciya ce, duk abin da ta samu yana karewa ne wajen yadda za ta janyo hankalin maza zuwa gare ta, Allah kuma Zai zare wa kayanta albarka.
Ma’ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma aikinsu .....
Da sunan Allah, Mai rahma, Mai jinkai. Tsira da rayuwar Allah su tabbata ga mafificin manzanni, Muhammadu dan Abdullahi, (Sallallahu Alaihi Wasallam), tare da alayensa da sahabbansa.
Bayan haka, mun kwana a karshen illa ta 5 daga cikin illolin luwadi, yau ga ci gaba daga illa ta:
6. Luwadi yana ɗawainiyar munanan, irin su rashin rike bayan gida, kuraje, sanya zuciya ta yi baki wuluk, bacewar basira da tunani, rashin kunya da sauransu.
7. Luwadi yana kawo kaskanci da wulakanci da tozarta, a duniya da Lahira.
8. Saduwa da mace ta dubura matar abu ne, wanda Ibnul kayyim - Allah Ya yi masa rahama - yake cewa, “Ba a taba halatta saduwa da mace ta dubura a harshen wani Annabi da Allah Ya aiko ba.”
9. Mai luwadi bai kai darajar damuwa ba, saboda dabba ma ba ta haka.
10. Mai luwadi - in bai tuba ba - ba ya rabuwa da duniya lafiya, ko dai Allah Ya tozarta shi, kowa ya san spot, ya wayi gari ba ya mutunta a idon duniya gaba daya, ko kuma Allah Ya jefa masa wata takardar kudi. cuta da zai rika fatan ya mutu kowa ya huta, saboda muninta. Allah Ya kiyashe mu.
Madigo da ikonsa:
Madigo shi ne mace ta biya bukatarta da mace, ta hanyar rungumar juna da hada gaba da sauransu.
Madigo haramun ne a Musulunci. Malamai sun sanya shi daga cikin manya-manyan zunubai. Sai dai shari’a ba ta ayyana wani zaunanne da za a yi wa masu madigo ba. Alkali ne zai duba me ya dace ya yi musu na kayan, bulala ko dauri ko kora ko tozartawa, ko kuma a hada musu duka. Duk dai iya da alkali ya yanke na razanarwa da tsoratarwa ya yi. (Duba Almausu’atul Fikihiyyatul Kuwaitiyya da Almugniy na Ibnu kudama).
Illolin madigo:
Madigo, k**ar sauran misalin da s**a gabata ne (yana da illa) wajen hadarin da abin da bala’i da musiba ga mai yin sa. Ga kadan daga:
1. Madigo fita ne daga dabi’ar da Allah Ya halicci mace a kanta, ta jin dadi da namiji ba mace ’yar uwarta ba.
2. Cikin Madigo akwai rashin kunya da fitsara, alhali Manzon Allah (S.A.W) yana cewa: “Kunya alheri ce gaba dayanta.” A wata riwaya: “Kunya ba ta kawo komai sai alheri.” Buhari ne ya siyasa.
3. Madigo yakan damar da cutukan zamani. Anna Gabatar, Ya kafar da za wiya Saduwa da Da Namiji Ba. HABA LIKIOCIUN DA MADBAR DA madito YANANE IYA IYA JAWO Rashi Rashi Rashi Rashi Rashi Rashi
4. Ana yin karamin tozarta ba ga Budurba Ta Rasa Budurcinta Kafin Ta Yi Bautaka.
5. Mai Madigo Takan Rayyu Sauciya Da Kuniarta Allah Zai De Debe Da Shoda Allah Zai Maya Watan Shekarau Ashirin Tana da Labarin Irara Da Rabuwa Da Labarin Madi Tana Cewa: "Kasanta Budara Ashirin, Inda Son WAKA TSAWON WAU Shekaru Masuna Aya Zamana Wani Yanka Sabi Tsakanna Wya Rana Sai Wannan Kawa Ta Yi Aure, Abubuwaye Saka Canza, Ta CE DOLE Ne Mu Rabu. Dana Muka Rabu, Ni Kuma Kaga Wani Hali Zafi Ciwon Kai, Ciwon Idani, Kiwon Jiki, Na Wajen Jiki, Na Wajen Samu Wata Waraka Ba, Wayyyo! NI YANZU YAYA ZanJeta, Yaya Zan Yi !? Wannan Kadan Ke Nan Daga Daga Illlar Madin.
6. Madino Yakan Hana Ya Mace Zaman Aure, Asirinta, Mijinta Ya Saki Saki Da Kya A Yi, (shi ne) Kada
Maijga B TARWA KARE DA DUNIYA Lafiya Lafiya, Lafari A Duniya, Kuma Hadu Da Mali'ar
8. Madango Dabbani Ne! Kai! DABBA MA TARABA 'Yar Madigo.
9. Cikin Madigo Akwai AKWAai Cin Amin Allah, Saboda Cin Aminar Abin Da Aminar Abin Aminar
10. HUSA DA A azabar wa Allah a Lahira, ISAAN BA A TUHA BA.
Wannan Kadan Ke nan Daga Dague in Mata Wanan Da Madti Yin Hajar Allah madokin Sarki YARADAZ.
Ma'ana Da Walolin Zina Da Madigo Da Lowadchinsu .....
Da Sunan Allah, Mai Rahma, Mai Jinkai. Tsira da Amincin Allah Suzabi shi ne mafificin manzanni ga Abdullahi
Bayan haka, Munaran Haya, Munan Karanci Kan Ma Kana
Hani da Kare Ka Daga Zina Da Fadiga Dominan Abu Hai Shima Irin Tarta Da Yin Zina Da Sun Zina Yadida Nais Tai T TAKO BA, saboda is
1. Aure: Allah madadin Sarki Ya Halata Wa Maza Su Auri Mata, InnA Yake Cewa Mata, Bibbai Idan Kuwa Ka Tsoron Ba za kuu, to Ku auri Daya Niya Wannan shi neul da za ka ce saba sau karkace Ba. " (Annisa'i: 3).
Manar Allah Samihi Wasallama) Tsare Fariji. Duk dauk kui wanda Baiansu Samu Tashi Samu Sashi Bukhari Da Bukhari.
Wannan aya da hadisi suna nuna mana halaccin mutum ya yi aure, kuma ya auri matar da yake so, wadda ta kwanta masa a rai, matukar ba ta cikin wadanda Allah Ya haramta masa ya aura. Saboda haka Da Mazinata Da Maza Luwadi Da Masu Madigo Zana Su Al Ba su da lada, dangi yadda Hadda ya Nuna.
2. Mallalin Baya: Musabbinci Ya Halata Wa Namijin da Ya Sadaka Baiwa Ya Yi Sadaka Da It Or ko kuma ya 'yanta ta yin laifi ta.
3. Azumi: Yin Azumi, Kamar Yadda Yuna Daga Win Bakhari Daga Bahumi, Sariya ne AIKIN BANZA, Ko Kallon Banda Dukaye Gabbata ADana Dakariya A Shi Zuwa Ga (Aikata) Haramen.
Motsa Sha'sa Sha'sa Sha'an Sha'an Sha'an Sha'an Sha'an Sha'an Shaa'ima Banai, Raye-Raye Tsakanin Maza Da Mata, Sauraron Kide Da Saurashenu. Zaman Wurren da Ake Saba Maza, Inda Hada Maza Da Mata, Ana Shedana Da AYYUKAN BANZA.
5. Shagalta Da ayukan Alheri: Duk Wanda Zagal Da Kansa, to Ba Je Zai Musulmi na Hakika, Ba shi shi shi da wani yuzoniya da shi wajn sa na ik allahiya ne, dokin Allah.
6. TSoron Allah Koyuushe: Kamar Yadda
Kofar Tufa A Take
Wai ko Wata Zai Wa'azi, zuwa Yaya Duknan Abubuwa da Aikata? Sai Mu:
Babu wan toa ni sona allah Hakika Allah Banna Gaba Gaba Daya Daya Daya Daya (Surarin Azzumar, Aya Ta 53). Sannan Manzon Allah (Ya Salallaahu Alaihi Wasallam) Ya DE KUMA: Kofar Take Ba ". Tirtisi ne Rawario Wanan Hadisi.
A wannan wannan Aya Da Hadisi, Zau Sadda Sarki, Saboda Rahamarai Da Fardanaa, Har Zuwa Bude Lokin Tashin Alkiyama. Don hanyar babu wani dan na Mutin, Face a cikin ya Tuba, Abin da da ya wajaba a Kiyaye Yunin tuban shi:
Da Yin Nadama A Kan Abin Abin Abin Abin da Gabata, Yana Zama Shano Dai Dagta, Yana Ji Dank**a
Auturce A Zuciya Yuy A TOMA, Cewa Ba Zaii Kashi Kashi Kashi Waiyan Laifi Ba, Har Karshen Rayuysa.
Barin Wanan Wanni dai, Aza Mikin Da Yi Ne Yayen, Zai TULSA, Kada Ya ISA, Kada Ya II BARI A Karasa, Sannan Sai In Tut.
• yin tuban wani lokacin da Allah ya koke karaba, shi ne na jawina al, shi ne Kafin Tashin Alkiyama, Kuma Ba Lokarer Da Matsuwa Tashi. Hakika Allah Ba Karbari TUDAI, Kamar Yadja Da Hadisi Saka Nuna.
Idan ya sauke nauwe
Amnannan su ne Abububun Da Sa Yayan Zai Kiyaye Da Su Kiyin Tubari. Allah madokarin sarki ya sa mu.
Ina Don haka a Tuba Sai Dai ...
Daawa ta sa a cikin trofa su masha Abin da kuma babu wani kuma ya San babu Wani Abu Abin Da Raura MutumDattin Zina
Zina wata irin dau'da ce wacce idan ta k**a zuciyar 'dan Adam tana da wuyar wankuwa.. Kuma ko da ta wanku, batta wankuwa gada daya sai kaga wurita yana nan.
Duk zuciyar da ta riga ta chudanya da Zina, ta zama zuciya mai Ha'inci. Kuma ma'abocinta ba zai ta'ba zama cikakken mumini ba. Sai dai idan ya tuba.
Bincike ya nuna cewa NAMIJI idan yayi nisa acikin Zina, har zuciyarsa takan kawo masa sha'awar yi da muharramansa ma. Kamar Uwarsa wacce ta haifeshi, ko dangin Uwarsa, ko dangin Ubansa, ko Qannensa mata... Wani lokacin zuciyarsa takan jefa masa sha'awarsu.
Hakanan Mace idan ta zama Mazinaciya, babu wani Minti guda acikin rayuwarta fache ta tanadeshi ne domin aikata zina ko kuma aikat duk abinda zai ja hankalin mazinata 'yan uwanta.
Zina mugun ciwo ne wanda yakan kashe mutum ta ciki, tun kafin ya kasheshi ta waje.
Wannan yasa Manzon Allah (saww) yace "MAI ZINA BA MUMINI BANE SHI, YAYIN DA YAKE ZINA".
Awani hadisin kuma ya lissafta TSOHON MAZINACI acikin mutanen da ba zasu shiga Aljannah ba.
Zina idan tayi nisa azuciyar mutum, takan lalata mafiya yawan zuriyarsa.... Koda bayan ransa sai. Kaga samun ana yawan masu koyi dashi acikin zuriyarsa.
'Yan Uwa. Mu nisanci ZINA kuma mu nisanci duk masu yinta... Domin ita dabi'a takan yi naso ne.
YAYI ZINA DA MATAR AURE!!
Assalamu alaikum malam. Don Allah a sakaya sunana. Malam don Allah ayi kokari duk abinda na fada a wallafa shi a wannan zauren mai albarka don ya zama darasi garemu baki daya.
Ni dai ma'aikacine kuma yanzu haka ina wata jiha don aiki k**ar yadda daga lokaci zuwa lokaci aiki yakan kaini. Zuwata wannan jihar sai na hadu da wani abokina har ya zamanto banda wurin fira sai wurinshi.
A nan wata rana na hadu da wata yarinya inda daga karshe dai na karbi lambar wayarta. Hira tsakanina da yarinyar nan ya wuce na tsakani da Allah daga karshe har sai da muka yi zina (Astagrirullah wa atubu ilaihi).
Kafin wannan abin ya faru, abinda na iya sani a game da yarinyar daga wurin abokina shine; ta taba aure amma mijin ya gudu ya barta ba a san inda yake ba, kusan shekara daya kenan amma yanzu kotu ta raba auren wand ita ko da wasa bata taba fada min hakan ba. Sai dai cewa tayi tana da saurayi amma ya yaudareta ya gudu ya barta.
Mun ci gaba da abinda dani da ita muka kira soyaiya duk da cewa har cikin zuciyata ni na san bana sonta sai dai ban san abinda ke cikin nata wallahi zuciyar ba.
Kada dai in tsawaita wannan labarin, daga karshe dai ranar wannan sallan babba sai ita da kawarta s**a kawo mini abinci sai naji zuciyata kuma yanzu babu wanda hankalina ya karkata wurin sai kawar. A dai dai wannan lokacin ita yarinyar take cemin zata yi tafiya zuwa wani wuri amma ba zata dawo ba sai bayan wata daya.
Bayan ta tafi sai na koma kiran ita kawar a waya wanda daga baya na samu hadin kanta da sunan soyaiya. Cikin irin firar da mukeyi ne, ita kuma don ta samu gindin zama sosai a zuciyata ta fada min abinda shine dalilin tashin hankali da bana taba shiga ba. Watau abinda ta fada min shine. Ko na san cewa yarinyar tana da aure? Nace wallahi ban sani ba. Kuma hakane wallahi ban sani din ba. Abinda na sani shine an kashe aurenta da mijin da ba a san inda yake ba.
Tafiyar nan da take cewa tayi zatayi wata daya a wurin ashe gidan mijinta ta koma. Kuma duk da cewa ta koma gidan mijin tana kirana kuma muna waya har da mataimakin na batsa. Amma ban san cewa a gidan mijin take ba.
Allah yajikan malam. A daidai wannan lokacin nake baran addu'a a wurin yan uwa, ubangiji Allah ya yafemin wannan abinda na aikata. Lallai wannan ya zama dalilin tuba a gareni. Kuma ina mai tuba zuwa ga Allah. Ina son wannan abin ya zamo darasi ga kowa. Maza da mata, muji tsoron Allah.
Shin ko Allah zai karbi tubata? Sannan kuma malam wadanne irin addu'o'I ya k**ata in rika karanta wa don tuba da neman yardar Allah. Ina cikin hankalin wanda ban taba shiga cikinsa ba a rayuwata.
Allah kadai yasan halin da nake ciki har a yanzu da nake wannan rubutun.
(Al'ameen)
AMSA
*******
Tabbas kayi katobara, ka zalunci kanka. Ka ɓoye da Babban Kaba'ira.
Amma babban abinda ya bani haushi kuma ya bani mamaki acikin wannan dogon labarin naka shine:
Wato kai ba wai kana yin nadamar aikata Zina bane. A'A. Kai kana yin nada ne kawai saboda ance maka matar aure ce!!!
Agaskia duniya ta rudeka. Kuma shaitan ya riga ya rufeka. Ka zama nasa.
Kuma tabbas mazinata suna haduwa da Qaskanci da wulakanci da Qaskanci da talauci tun daga nan duniya kafin aje lahira.
Don haka ka tuba izuwa ga Allah. ka kaurace ma zinan da kakeyi. Kuma ka dena duk wata hulda tare da abokananka wadanda kuke yin zinar nan tare..
Ka yawaita istighfari da kayan alkhairi wadanda Allah yake kankare Zunuban bayinsa dominsu. (Kamarsu azumin nafila, tasbihi da salatin Annabi saww.)
Sannan kaje ka nemir mijin domin shiga hakkinsa da kayi. Idan kuma neman yafewarsa zata janyo maka tozarta da kuma tashin hankali, to sai kaci gaba da yi masa addu'a. Kana nema masa karin awajen Allah.
ZINA DA KANIN MIJI (SUBHANALLAH)
ASLM Mallam na samu matsala ne a rayuwata ina zaune da mijina shekaranmu 7 da aure akwai kaninsa da yake bibiyata malam tun bana kulashi har ya kai yenzu har yakai muna wasa dashi.
Nayi nayi ya bari yaki bari. mai ya k**ata inyi?
Har ya saba inya shigo ya danneni har sai ya biya bukatansa akaina kuma bana iya che masa komai. Malam ataimaka mun da addu’oi da alamun.
AMSA
*******
Wa alaikum alaykum.
Hakika kin aikata kuskure kuskure. Domin kuwa bayan shirka babu wani zunubi mafi girma awajen Allah k**ar zina.
Manzon Allah (saww) yace : “MAZINATA ANA HURA MUSU WUTA NE BISA FUSKOKINSU (RANAR ALKIYAMAH KENAN).
(Imam Tabaraniy ne ya ruwaito).
Sannan acikin hadisai da dama Manzon Allah (saww) ya bayyana cewa Akwai wani ruwa mai bala’in doyi wanda ke fita ta farjojin Mazinata acikin Wuta. Wannan ruwan dashi ake yiwa sauran ‘yan Wuta Azaba.
Sannan acikin wani Sahihin hadisi wanda Imamul Mundhiriy ya ruwaito acikin Targheeb wat-Tarheeb, Manzon Allah (saww) yace: “ALLAH YANA KUSANTOWA GA BAYINSA, SAI YAYI GAFARA GA DUK MAI NEMAN GAFARA. AMMA BANDA MATAR DAKE ZINA DA FARJINTA…. “.
Ya zama wajibi kiji tsoron Allah ki dena domin kuwa wannan laifin zai iya janyo miki bala’i da tozarta da wulakanta dake da danginki da iyayenki tun daga nan duniya. Aranar lahira kuma Farjin naki da k**e zinar dashi, da kuma sauran gabobin jikinki suna zasu tona asirin agaban Zatin Allah, ga dukkan suna kallonki.
Zata yiwu ki samu ciki ta dalilin wannan Zinar, kuma ki shigo da mijinki da wannan cikin (Ma’ana ba zai gane cewa cikin ba nasa bane). Alhali Manzon Allah (saww) yace:
“DUK MATAR DA TA SHIGO MA WASU MUTANE DA WANI WANDA BA CIKINSU YAKE BA, TO ITA BA KOMAI BACE AWAJEN ALLAH. KUMA (ALLAH) BA ZAI SHIGAR DA ITA ALJANNARSA BA…”
(Nisa’i hadisi na 3481, Abu Dawud Hadisi na 2263).
Shi kuwa wannan Qanin Mijin naki yaci amanar Allah da Manzonsa (saww), Kuma yaci amanar ‘Danuwansa (wato mijinki). Kuma yana daga cikin mutanen da Allah yake yin tsinuwa agaresu.
Manzon Allah (saww) ya gaya ma Sahabbansa cewa “WALLAHI MUTUM YAYI ZINA DA MATAYE GUDA GOMA, SHI YAFI SAUKI AGARESHI (WATO SAUKIN AZABA AKANSA) FIYE DA YAYI ZINA DA MATAR MAKOBCINA”.
(Imamu Ahmad da Tabaraniy ne s**a ruwaitoshi).
Acikin riwayar Ibnu Abid duniya kuma daga Sayyiduna Abdullahi 'dan Umar (ra) : “WANDA YAYI ZINA DA HALAL DIN MAKOBCINSA (WATO MATAR MAKOBCIN KO KUYANGARSA) ALLAH BA ZAI DUBESHI BA ARANAR ALQIYAMAH (WATO BA ZAI MASA KALLON RAHAMA BA) KUMA BA ZAI BA. TSARKAKESHI BA. KUMA ZAI CE MASA "SHIGA WUTA TARE DA MASU SHIGARTA)".
To in dai lamarin yake akan matar Makobci, to yaya kuma matar ‘Dan uwa??
Saboda guje ma faruwar irin wannan Fasadin shi yasa Manzon Allah (saww) yace : “KADA WANI MUTUM YA KEBANCE TARE DA WATA MACE, FACHE SAI TARE DA MUHARRAMINTA”.
Sai wani yace “Ya Rasulallahi shin Makusancin Miji fa?”.
Sai Manzo (saww) yace “MAKUSANCI AI SHINE MUTUWA” (Wato shine yafi ‘barna kenan).
Abinda zakiyi shine:
– Da farko ki tuba zuwa ga Allah ki janye jiki daga wannan kwarton fasikin dake zuwa miki.
– Ki hanashi shigowa amma idan bai hanu ba, Ki sanar ma mijinki cewa lallai ya hana wannan Qanin shigowar inda k**e.
– Ki rika tuna lahirarki da kuma tsayuwarki agaban zatin Allah. Da kuma laifin Allah gareki ako yaushe.
– Ki sani cewa Biyan bukatar Sha’awar Minti biyar zata iya janyo miki Wulakantar duniya da lahira.
– Ki tuna rayuwar yaranki da kuma tarbiyyarsu. Kuma ki dubi amanar Mijinki da k**e ci.
Ki Yawaita Istighfari da Azumin nafilah domin samun damar daga wannan alfashar.
– Idan Mijinki ba mazauni bane, gara ki matsa ki bishi wajen da yake aiki ku zauna achan domin samun tsira da Imaninki da mutuncinki.
– Ki rika yin wannan addu’ar domin nisanta kanki daga alfasha : “ALLAHUMMA JANNIBNEE MUNKARATIL AKHLAQI WAL AF’ALI WAL AHWA’I”.
Allah ya sawwake ya gafarta miki ya shiryeki tlya tsamoki daga kowanne laifi, tare damu baki daya.
WALLAHU A'ALAM.
HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA:
Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:
1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzonsa (saww) da gaskiya.
2. tsoro jin tsoron Allah afiri da boye.
3. Kulawa da yin Sallah akan lokaci, kuma acikin Jam’I. Tare da neman ilimin sanin Sallar.
4. Zikirin Allah da yamma tare da neman tsarinsa daga Sharrin Shaidan ako yaushe.
5. Tuna girman Allah da kuma Kusancinsa gareka/gareki.
Yana tare dakai/dake alokacin da kuke aikata wannan Kaba’irar
6.Tunawa da girman azabar da Allah ya tanadar ma MAZINATA alahira.
7. Tunowa shaitan da kuma kaidinsa da yake Qullawa dominr da ‘Yan Adam.
8. Gujewa kadaituwa da duk wata Matar da ba Muharramarka ba/ko Namijin da ba Muharraminki ba.
9. Kaucewa kalle-kallen fina-finan batsa. Ko kuma wakoki da hotunan batsa.
10. Kaucewa abota ko Qawance da duk wani saurayi Mazinaci ko budurwa Mazinaciya.
11. Ka tuna cewa Wannan da zaka yi zinar da ita:
‘diyar wani ce, Qanwar wani ce, Yayar wani ce.
Watarana kuma zata zama Uwar wani.
To yadda kayi Zina da ita, kaima sai anyi Zina da Uwarka, ko Qanwarka, ko yayarka, ko ‘yar da ka haifa.
12. Addu’ar neman tsari daga Miyagun, da labarin tunani.
“Allahumma inni a’uzu bika min Munkaratil Akhlaaqi wal Af’aali wal Ahwa’I.”
13. Daga karshe kuma ka tuna cewa zaka iya kawowa da wata tashar chutar da zata zaman ajalinka.. Kuma koda baka kamu da Chutar Im ba, Wallahi in dai ka aikata zina sai chutar Munafurci ko Fasikanci ta shiga zuciyarka.
14. Tuno ranar da za'a nuna da kai agaban Allah, a ranar taron Alqiyamah.. Ga iyayenka da Kakanninka har Jikokinka da jikokin-Jikokinka.. agabansu al'aurarka zata bada labarin cewa Ka aikata abu kaza da ita arana kaza, awaje Kaza.. Mala'iku kuma zasu kawoshi a rubuce.
Fatanmu shine Allah shi kiyayemu baki daya daga wannan aiki. hoton kuma shaitan ya riga ya rudesu, to Allah yasa wannan rubutun ya zama dalilin tubansu.
KU KIYAYI ZINA
A’amash ya ruwaito daga Sufyan daga Huzaifah bn Alyaman (ra) daga Manzon Allah (saww) yana cewa:
“YA KU JAMA’AR MUSULMAI, INA GARGADINKU AKAN ZINA (KU NISANCETA). DOMIN ACIKINTA AKWAI ABUBUWA GUDA SHIDA :
GUDA UKU ADUNIYA, GIDA UKU KUMA A LAHIRA. AMMA WADANDA SUKE ANAN DUNIYA SUNE :
1. Gushewar Kwarjini.
2. Dawwammen Talauci.
3. Gajartar rayuwa (Wato gasar ba zatayi tsawo ba).
AMMA WADANDA ZASU RIKA A LAHIRA SUNE :
1. Fushin Allah.
2. Mummunan Hisabi.
3. Dawwama acikin Wuta.
A duba littafin mai suna “Akhbarun Nisa’, babin dake magana akan haramcin zina.
Ya Allah ka kiyayemu daga aikata zina da dangoginta. Ka tsare mana Qannenmu da ‘ya’yanmu da Matanmu sharri dagan Zina da Mazinata.
YA’DUWAR ZINA ACIKIN AL’UMMA
Acikin kashi na farko munyi magana akan illolin da ya’duwar zina take kawo ma al’ummah. Yanzu kuma in sha Allahu zamu duba muga wasu daga cikin abubuwan da s**a kawo wannan bala’i:
1. TALLE : Mafiya yawan yara Matan dake yawon talle cikin ajiye, Garejoji, Tashoshin Mota, da Unguwanni, suna cikin hatsarin afkawa cikin wannan dabi’a. Ba don komai ba sai saboda yadda kullum zasu rika jin kalamai na batsa da Kuma Miyagun wasanni irin na batsa da suke samu daga Shashashun samari da kuma nunan ‘Yan tasha.
2. WAYOYIN SALULA : Wayoyin Salula suna taka rawa cikin abubuwan fasadi da ilimi tarbiyyar al’ummah. Musamman ta bangaren Hotuna da Bidiyo na batsa da recording na gasar batsa wanda Matasa maza da Mata suke turawa a matsayinsu.
Yara Qanana s**an kalli Hotunan yadda ake jima’i. Daga nan kuma sai Shedanci ya shiga barcisu su fara tunanin tunanin da zasu bi su rika samun biyan bukatarsu, alhali da chan irin wannan tunanin bai ta’ba shiga kwakwalwarsu ba.
3. WHATSAPP : Ita ma kafar sadarwa ta whatsapp tana taka rawa wajen bikin al’ummah. Harma ta zarce Facebook ko Twitter.
Domin kuwa a Whatsapp ne watsatsun Samari da ‘Yan Mata (har ma da wasu Matan auren) suke bude groups musamman don koyar da zina!!.
Ta hanyar wannan suke sabawa da juna har su rika haduwa da juna. Akwai ma iyaye Matan aure ‘Yan Madigo wadanda har auren juna suke yi. (Wal Iyazu bil Lahi).
4. MAKARANTUN SAKANDIRE : Akwai Yara Mata da wadanda s**a lalace ne tun a Makarantun Sakandiren kwana (Boarding Schools) ta haka Malamansu dake tursa musu su yi Zina dasu, Ko kuma su atsakanin Junansu su rika aikata madigo.
Hakanan a bangaren Mazan ma wasu tun daga Sakandire suke zama ‘Yan Luwa’di ta hanyar yi da junansu ko da Malumansu.
5. MANYAN MAKARANTU : Su ma wadannan sun zama manyan manyan watsewa ga wasu ta dalilin chakuduwar jinsi (Maza da Mata awaje guda).
Zaka ga har abota ake Qullawa atakanin Mata da Maza. Sai kaga Matar aure ko Qatuwar Budurwa ta Qulla abota tsakaninta da wani Qato haka kawai saboda ajinsu guda.
Hakanan munsha jin yadda wasu lalatattun lakcharori suke tursasa yara Mata wajen yin zina dasu saboda su basu Maki (Marks).
6. FINAFINAI : Ya’duwar Fina-finai na waje da kuma na gida shima ya taimaka wajen watsewar al’amura. Ba don komai ba, idan ka lura da yadda rayuwar Matan hausawa take link 1980 zuwa 2000 Zaka ga ba daidai take da wacce mukeyi yanzu ba.
Tun daga salon Dinkunan da suke sanyawa, da kuma yadda suke kula da tarbiyyar yaransu, da kuma biyanrsu ga Mazajen aurensu.
7. WURAREN PARTY : Idan akayi la’akari da yadda kullum rayuwar Party suke Qara bunkasa atakanin Matasa da kuma irin watsewar da akeyi awajen, lallai za’a shafi cikin Harkar Party tana daga Miyagun littafin dake addabar tarbiyyar al’ummah.
Ana tare Maza da Mata awajen kuma ana aikata haramtattun abubuwa iri-iri wadanda ba sai na watsa ba.
8. HIRAR ZAMANI : Hira irin ta Samari da ‘Yan matan Zamani itama babbar jigo wajen cewa cutar Zina. irin wannan hirar ta hanyar da wacce take a filin baya –
– Kadaicewa da juna (Haramun ne).
– Ta’ba jikin Juna (Haramun ne).
– Zuwa Dakin Samari (Haramun ne).
– Hirar Batsa. (Haramun ce).
To wannan ka’dan kenan daga wuraren dake faruwa a sakmakon hirar nan irin ta Matasan zamani.
9. MIYAGUN SUTURA : Miyagun suturar da Matan zamanin nan ke sanyawa wanda ke siffar jikinsu, ita ma babbar musibah ce wacce ta Qara habbaka ya’duwar zinace-zinace. Ba don komai ba, sai yadda hakan ke Qara janyon wasu Mazajen da kuma Motsa Haramtacciyar sha’awa a bugasu.
A Kauyuka abin da sauki-sauki. Amma a birane zaka ga har Matayen aure masu manyan Yara ba’a barsu a baya ba. (Allah shi kiyaye).
Ya Allah albarkacin wannan na Ramadhana da Alqur’ani wanda ya kawo karshen cikin watan, da kuma wanda ka girmamashi da Alqur’ani, Ka yaye mana wadannan matsalolin, Ka dakatarmu daga dukkan alfasha don falalarka da rahamarka. Ameeen.
nayi bayanin manyan abubuwan dake janyo ya'duwar zina acik