Gembu Online TV

Gembu Online TV Gembu Online TV. is an online TV Located at Gembu SDA. You can Contact us through 09039519623.

we will be bringing to you local National and global News, traditional and political Discussion and lot more.

24/04/2025

Sen. Kawu Sumaila, Gwamnan jihar Delta sun koma Jam'iyyar APC.

23/04/2025

Barkan ku da safiya masoya.

Idan kunci karo da Hoton Nan kayimana sharing Dinsa Kanuna kishinka ga Arewa Gwagwarmaya Bata Rago bace
15/02/2025

Idan kunci karo da Hoton Nan kayimana sharing Dinsa

Kanuna kishinka ga Arewa

Gwagwarmaya Bata Rago bace

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga,  ya fitar ta ce Janar Lagbaja ya rasu ranar Talata ...
06/11/2024

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Janar Lagbaja ya rasu ranar Talata da dare bayan shafe wani lokaci yana jinya.

Tuni shugaba Bola Tinubu ya miƙa ta’aziyyarsa ga ƴanuwa da rundunar sojin Najeriya.

Janar Lagbaja ya mutu yana da shekara 56 a duniya.

Rikicin Jam’iyyar NNPP: Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya tsige sakatare, da daraktoci a ofishin mataimakinsa, da kuma ma...
06/11/2024

Rikicin Jam’iyyar NNPP: Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya tsige sakatare, da daraktoci a ofishin mataimakinsa, da kuma ma'aikatar kananan hukumomi

Rikicin da ke faruwa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya dauki sabon salo, yayin da Gwamna Abba Yusuf ya tura babban sakataren ayyuka na musamman Aminu Kura a ofishin mataimakin gwamna da kuma babban sakatare a ma’aikatar kananan hukumomi Ibrahim Kabara.

Mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam, ne a matsayin kwamishinan kananan hukumomi a jihar.

Don haka gwamnan ya amince da nadin Sadi Ibrahim a matsayin sakatare na dindindin, ayyuka na musamman, a ofishin mataimakin gwamna da Musbahu Badawi, sakatare na dindindin a ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu.

Masu bincike sun alakanta korar manyan jami’an ofishin mataimakin gwamna da ma’aikatar kananan hukumomi kan rikicin cikin jam’iyyar.

A ranar Litinin din da ta gabata ne jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito rikicin da ke kunno kai a jam’iyyar da kuma sabanin dangantakar gwamna da jagoran jam’iyyar na kasa, Rabi’u Kwankwaso.

Allah yakawo mana sauki akasarnan Har gidajen jaridama sun para fita cikin hayyacinsu
06/11/2024

Allah yakawo mana sauki akasarnan

Har gidajen jaridama sun para fita cikin hayyacinsu

ABU NAMU: Alhamdulillah! Cikin ikon Allah ɗan'uwanmu, Comr Abba Sani Pantami zai angwance da zankaɗeɗiyar budurwarsa, Um...
05/11/2024

ABU NAMU: Alhamdulillah! Cikin ikon Allah ɗan'uwanmu, Comr Abba Sani Pantami zai angwance da zankaɗeɗiyar budurwarsa, Ummukulthum Usman Hayatu, a ranar Asabar, 7 ga watan Disamba, 2024, a birnin Gombe.

Ba shakka girma ya zo, yaro ya zama babba. Bikin Abba Pantami namu ne, naku ne, babu gayyar soɗi, muna farin cikin gayyatar kowa da kowa idan lokacin yayi.

Allah Ya sanya da alkhairi.

Allahu Akbar, A rayuwa in kana son ana nuna maka kauna ka nemi dan uwa shaqiqi, in kana son majin-gina abin alfahari mai...
08/10/2024

Allahu Akbar,
A rayuwa in kana son ana nuna maka kauna ka nemi dan uwa shaqiqi, in kana son majin-gina abin alfahari mai daukar dawainiyarka ka nemi uba.

In kana son ana nuna maka soyayya ka nemi matar ka, in kana son ana tausayin ka ba gajiyawa ka nemi kaka.

Haka nan in kana son ana alfahari da kai ka nemi d'iyar ka mace, in kana neman mai burin tare maka takaici ka nemi dangi na zumunta.

In kana neman abokin shawara mai taya ka murna da takaici da rufe maka sirrin ka nemi aboki ka kwarai

In kana neman abokin hira mai saurin kawo maka dauki yayin murna ko matsala ka nemi makwabci na kwarai

In kana son mai kula da kai ka nemi d'a nagari, in kana son mai tuna ka yayi maka addu'a kayi fatan samun zuriya ta gari..

In kana son a tara maka duk wadannan ka nemi uwa..

Allah ya jikan mahaifan mu ya basu ladan dawainiyar mu, ya amsa addu'oin su garemu ya hadamu dasu a aljannah, amin

Muhawara: Muna dakon ra'ayoyinku 🔃⤵️©️
15/09/2024

Muhawara: Muna dakon ra'ayoyinku 🔃⤵️
©️

08/09/2024

Maulidin Ma'aiki S.A.W ya ƙarato.
Da fatan Masoya Annabin Rahama Kun shirya.

Ya wallafa hakan ne a shafinsa na facebook Shin ko me zaku ce?©️ Sarauniya Radio
08/09/2024

Ya wallafa hakan ne a shafinsa na facebook

Shin ko me zaku ce?

©️ Sarauniya Radio

Address

Bank Road, Ahmadu Bello Way Gembu
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gembu Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share