Umar abukhaleel

Umar abukhaleel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar abukhaleel, Media/News Company, Gwagwalada balami loyat, Abuja.

16/03/2022

Distinguished AS Damat, RenMiss National president kuma sanatan zone 1 kaduna 2023 inshaa Allahu na mika sakon godiya da jinjina ga matasan Nigeria duba da yadda suke karbar tafiyar hannu biyu-biyu kuma suke dagewa wajen kara yada manufar tafiyar.

G Y B

&

A S D 2023

12/03/2022
12/03/2022
22/02/2022

da abokin arziki ake zuwa neman arziki
Umar abukhaleel🖋

15/02/2022

Idan gwamnati goodluck cin hanci akeyi.to gwamanatin buhari kan akeci cewar bello yabo sokoto

Me zaku ce .
Umar abukhaleel

14/02/2022

ZA'A KAFA MAJALISAR KASASHEN MUSULMIN DUNIYA

Wani labari na gani wanda zai faranta zuciya da ran duk wani Musulmin duniya

Ance jinin sojojin Daular Usmaniyyah Sheikh Recep Tayyib Erdogan ya bayyana sunayen wasu daga cikin kasashen Musulmin duniya wadanda s**a bashi goyon baya domin a kafa sabuwar majalissar dinkin duniya a karkashin Musulmi zalla

“Wata majiya mai karfi daga fadar shugaban Kasar Turkiyya tace shugaba Erdogan ya bayya wasu kasashen Musulmin duniya da suke goyon bayansa a yunkurin da yake yi na kafa sabuwar Majalisar dinkin duniya mai suna MUSLIM UNITED NATION (MUN)

Ga jerin kasashen da s**a goyi bayan shirin kamar haka, kamar yadda shugaban na Turkiyya ya bayyana

(1) Gwamnati Kasar PALASDIN Tace:

“Kafa sabuwar majalissar dinkin duniya wacce za ta kunshi kasashen Musulmi zalla, zai taimaka mana wajen samun 'yancin kan kasar mu”

(2) Gwamnati Kasar IRAN tace:

“Shirin yana da kyau don zai kawo karshen zaluncin da Amurka ke yiwa kasashen Musulmi.”

(3) Gwmnati Kasar TUNISIA tace:

“Zamu bada duk wata gudunmawa don tabbatar da wannan kuduri.”

(4) Gwamnatin Kasar IRAQI tace:

“Yunkurin abu ne mai kyau kuma muna goyon baya.”

(6) Gwamnati Kasar OMAN tace:

“Idan hakan zai kawo hadin kan musulmin Duniya to muna maraba da shirin.”

(7) Gwamnatin Kasar QATAR tace:

“Muna fatana Allah ya tabbatar da wannan kuduri namu.”

(8) Gwamnatin Kasar JORDAN tace:

“Zamu taimaka da duk abinda ake bukata don cimma wannan kuduri.”

(9) Gwmnatin Kasar BAHRAIN tace:

“Kasar mu tana maraba da wannan mataki.”

(10) Gwmnatin Kasar ALGERIA tace:

“Muna fatan wannan majalissar kar ta zama kamar ta hadin kan kasashen larabawa wacce ba ta tabuka komai.”

Wallahi naji dadin wannan labari matuka sosai, kafa majalisar kasashen Musulmi zai kawo karshen wariya da banbancin da ake nunawa Musulmi a duniya, domin majalisar dinkin duniya UNITED NATION (UN) majalisa ce kawai ta shan shayi da aka kafata da manufar danne hakkin Musulmi

Muna fatan Allah Ya tabbatar da wannan ku

Yanzu yanzu naziru sarkin waka yaba ladin cima kyautar naira miliyan biyu taja jari Umar abukhaleel🖋
13/02/2022

Yanzu yanzu naziru sarkin waka yaba ladin cima kyautar naira miliyan biyu taja jari
Umar abukhaleel🖋

Allah yayiwa magajin masarautar sokoto rasuwa alhaji hassan marafa danbaba ayau asabar bayan gajeriyar jiya dayayi fama ...
12/02/2022

Allah yayiwa magajin masarautar sokoto rasuwa alhaji hassan marafa danbaba ayau asabar bayan gajeriyar jiya dayayi fama da ita allah yaji kanshi da rahama
Umar abukhaleel🖋

Address

Gwagwalada Balami Loyat
Abuja

Telephone

+2349074763764

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar abukhaleel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar abukhaleel:

Share