C.M.O Nigeria

C.M.O Nigeria Welcome to our campaign page

10/08/2025

Babu Abinda yafi Fitsarin Kwance Dadi inji Masana😅

10/08/2025

Da gaske Namiji Yana iya Gamsar da Mace a Kwanciyar Aure?

10/08/2025

Yaushe rabon da kayi Mafarkin saduwa da macce?

Fitaccen mawaƙi, Ali Jita ya samu sarautar gargajiya ta mai unguwa a jihar Kano. Duba cikakken rahoton a sashen sharhi.H...
10/08/2025

Fitaccen mawaƙi, Ali Jita ya samu sarautar gargajiya ta mai unguwa a jihar Kano. Duba cikakken rahoton a sashen sharhi.

Hoto: Sarauta TV, Ali jita/Facebook.

Rahama ta yi aure domin cika wasiyyar mahaifinmu - Abba Sadau, yayan jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau
10/08/2025

Rahama ta yi aure domin cika wasiyyar mahaifinmu - Abba Sadau, yayan jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau

Abokan Hamayya na Jam'iyun Adawa dake Najeriya Na Cigaba da Maganar tunkarar Narasa ko Akasin Haka, Shin Kuna ganin da Y...
10/08/2025

Abokan Hamayya na Jam'iyun Adawa dake Najeriya Na Cigaba da Maganar tunkarar Narasa ko Akasin Haka,

Shin Kuna ganin da Yuwuwar Narasa a Tare da Jam'iyar APC?

Dame Gwabnatin APC ta Amfanar dakai???Kusa Mana a Comment section
10/08/2025

Dame Gwabnatin APC ta Amfanar dakai???

Kusa Mana a Comment section

A ƙarshe dai mutumin da ya yi tattaki daga jihar Jigawa zuwa Kano dan yin tozali da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf...
10/08/2025

A ƙarshe dai mutumin da ya yi tattaki daga jihar Jigawa zuwa Kano dan yin tozali da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya iso gidan gwamnati.

A lokacin da ya ke hanyar tahowa dai, gwamnatin Kano ta bakin kakakin Gwamna Abba ya shawarci mutumin da ya koma gida, amma duk da haka ya bijire ya taho.

10/08/2025

Ni fa har yanzu, ban yadda da MATHEMATICS ba. Ya ya za ace, mutum 1000×0=0 yoh ina mutanen s**a tafi.🤧🤔 ?

Iran Ta Gargaɗi: Duk Ƙasar da Ta Taimaki Isra’ila da Sojoji Za Mu Ɗauke Ta a Matsayin Isra’ilaGwamnatin Jamhuriyar Musul...
21/06/2025

Iran Ta Gargaɗi: Duk Ƙasar da Ta Taimaki Isra’ila da Sojoji Za Mu Ɗauke Ta a Matsayin Isra’ila

Gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fitar da gargaɗi mai zafi ga ƙasashen duniya, tana mai cewa duk wata ƙasa da ta tura taimakon soji ko makamai zuwa Isra’ila za a dauke ta a matsayin Isra’ila, wajen shirin kai farmaki.

Wannan gargaɗin ya zo ne a daidai lokacin da ake cigaba da zafafa rikici tsakanin Iran da Isra’ila, inda Iran ke nuna cewa babu bambanci tsakanin Isra’ila da duk wanda ya shiga cikin yakin ta hanyar ba ta goyon bayan soja.

Iran ta jaddada cewa za ta kare kanta da cikakken ƙarfin ta, kuma tana da haƙƙin mayar da martani ga kowace ƙasa da ta shiga cikin rikicin.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 C.M.O Nigeria 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Address

Abubakar Malami Street
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when C.M.O Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share