Ibn Yuoseef

Ibn Yuoseef Seeking guidance, sharing wisdom. Exploring the beauty of Islam, one verse at a time. May Allah guide us all to the straight path.

14/09/2025

Muhammad Rasulullah
(S’A’W)

11/08/2025
10/10/2024

*ADALCE SHINE SHUGABANCI.*

Akwai abun mamaki yadda wasu mazan ke zagin jagorori da shuwagabanni alhali sun manta suma jagorori ne kuma shuwagabanni ne.

Ga namiji har namiji amma jagoranci da shugabancin gidan sa kawai ya gagare shi, baya tausayin iyalan sa, ya kasa adalci tsakanin sa da matar sa da yaran sa, ya kasa samar musu da hanyoyin inganta rayuwar su, ga zalunci, mugunta da musgunawa, ya bar matar sa da dawainiyar yaran sa da gidan sa alhali yana da damar yi musu, ya dawo da yaran sa tamkar almajirai ko marayu, wani yana da dama amma haka ya bar yaran ba islamiya ba boko.

Amma a haka sai kaji yana zagin shuwagabanni alhali shi kan sa ya gaja a jagoranci, shugabanci da mulkin gidan sa.

In ka na namiji a duk lokacin da zaka zagi mulki ko shugabancin wani ka duba kan ka da yadda kake gudanar da gidan ka shin kana musu adalci, bin kadun su da samar musu ingantaccen rayuwa?

Allah sa mu gane gaskiya ya bamu ikon binta🤲!

*{ISLAMIC KNOWLEDGE FORUM}*
```5TH RABI' ATH-THANI 1446!```

Aslm My friends and brothers! Happy Friday in the blessed month of Ramadan! 🌙 "Ramadan is not only about fasting, it's a...
24/03/2024

Aslm My friends and brothers! Happy Friday in the blessed month of Ramadan! 🌙 "Ramadan is not only about fasting, it's also about purifying the soul, refocusing attention, and reconnecting with Allah. May this month bring you peace, blessings, and spiritual growth. Have a blessed Friday!" 🕌✨

delays can actually be a good thing sometimes. They might lead to bigger profits in the end. So let's stay positive and keep pushing forward! 😄💪.

23/03/2024

One day you will touch
Kaaba🙏🙏

17/03/2024

🕳️Wata Rana Za Ka Fahimci Cewa Sallah Ta Fi Bacci Alkhairi Amma Kuma Kana Yin Baccin.

🕳️Za Ka Fahimci Cewa Karanta Alqur'ani Yana Baka Nutsuwar Zuciya, Amma Kuma Ba Ka Karantawar.

🕳️ Kuma Zikirai Suna Qarawa Rayuwarka Albaraka, Amma Kuma Ba Ka Son Yi.

🕳️Istigfari Yana Yalwata Arziqinka, Amma Kana Gafala.

🕳️Sallar Tsakar Dare Kuwa, Tana Sanya Nutauwar Zuciya, Amma Ka Barta.

🕳️Kuma Qofar Tuba A Bude Take A Kowane Lokaci, Amma Ka Yi Jinkiri.

🟤Ka Dai Yi Tunani Sosai, Kuma Ka Qara Motsawa Gaba.🟤

*_THIS WORLD IS LIKE A SHADOW_*. BismilLah. Our beloved Messenger of ALLAH (peace and blessings of Allah be upon him) sa...
07/02/2024

*_THIS WORLD IS LIKE A SHADOW_*.

BismilLah.

Our beloved Messenger of ALLAH (peace and blessings of Allah be upon him) said;
And whoever makes the Dunya(this world) his concern, ALLAH will scatter his affairs, put poverty before him (as a trial) and nothing of the world will come to him except what ALLAH has written for him.” ALLAH says
“Whoever makes the hereafter his concern, ALLAH will gather together his affairs, place contentment in his heart and the world will come to him despite his reluctance. [Reported by Ibn Maajah 3329].

Advice from Allah: “Speak that which is best.” Advice from the prophet: “Speak good or remain silent”.
07/02/2024

Advice from Allah: “Speak that which is best.”
Advice from the prophet: “Speak good or remain silent”.


07/02/2024

No one will ever come save you. Your life is 100% your responsibility.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Yuoseef posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share