A A Dan Auta

A A Dan Auta Architect | Advocate | Entrepreneur | Founder | C.E.O. | Page for Luxury Homes, Cars, Phones etc
(1)

27/08/2024
In ka samu kudi ka kashe su ta haya 41. Ka taimaki kanka da iyayen ka a iyalan ka2. Ka taimaki Addinin Allah gwargwadon ...
01/05/2024

In ka samu kudi ka kashe su ta haya 4
1. Ka taimaki kanka da iyayen ka a iyalan ka
2. Ka taimaki Addinin Allah gwargwadon iyawar ka
3. Ka kewa duniya ka sha kallo
4. Ka ci abinci me kyau, ka sha me kyau ka sa sutura me kyau, sannan ka more duniya ba tare da sabawa Allah ba.

21/04/2024

Allah ya yi wa kowa dalilin da zai hada solar a gidansa a huta da takaicin NEPA.
😒😒😒

01/03/2024

Ku yiwa malamai uzuri, shugabanni suna da nauyi a kan su sosai.
Misali Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce yana da
Message: 4479,
Whatsapp: 10,499
wadanda be samu karanta su ba.

πŸ”΄ - BBC sun ruwaito wasu maaurata da aka kashe sabida sun kashe yayan su, naji wasu suna ta cewa "kaga aiki da hankali"T...
01/02/2024

πŸ”΄ - BBC sun ruwaito wasu maaurata da aka kashe sabida sun kashe yayan su, naji wasu suna ta cewa "kaga aiki da hankali"

To a iya binciken da nayi malamai na musulunci sun tafi kan cewa baa kashe iyaye dan sun kashe yayan su..

Ka bincika ISLAM WEB, shariar musulunci ba abinda ya maka dadi take yi ba, abinda yake dede take yi.
In akwai malamai da s**a san wata fatawar da ba haka ba su ilmantar da mu!

28/01/2024

”Me yasa yan Arewa bama mai da hankali kan matsalolin da s**a dame mu ne”?
Dan Allah mu gyara

28/01/2024

Maganar gaskiya babu tausayi a shugabancin Ζ™asar nan. Hauhawar farashin da ake ciki ya wuce hankali.

Ya Allah Ka shiga lamarin mu.

See this πŸ˜‚πŸ˜‚
08/10/2023

See this πŸ˜‚πŸ˜‚

Dream Homes
23/09/2023

Dream Homes

Address

Abuja

Telephone

+2349071751485

Website

https://aadanauta.blogspot.com/, https://aadanauta.blogspot.com/, https://aadanauta.blo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A A Dan Auta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A A Dan Auta:

Share