Tvet News

Tvet News TvetNews24/7

CCT/RRR 🔥Duk wanda yaga an tura masa irin wannan sakon to ya kwantar dan hankalinsa cikin dan lokacin nan za,a tura masa...
18/01/2026

CCT/RRR 🔥
Duk wanda yaga an tura masa irin wannan sakon to ya kwantar dan hankalinsa cikin dan lokacin nan za,a tura masa kudinsa 75k na Conditonal Cash Transfer

Insha allah da an fara tura kudinku zamuyi muku bayanin yadda zaku cire kudinku cikin sauki.

Sannan akwai wasu ana tura musu irin wannan sakon tare account number to suyi kokari kada su goge sakon ko kuma su adana account dinsu kafin kudinsu su sauka.

Allah ya bada nasara.

RRR  DIRECT PAYMENT Yanzu haka Ana chigaba da Turawa Masu Rabo Alert 25K Chikin Account Nasu  Allah Ya Bawa Mai Rabo Sa'...
14/01/2026

RRR DIRECT PAYMENT Yanzu haka Ana chigaba da Turawa Masu Rabo Alert 25K Chikin Account Nasu Allah Ya Bawa Mai Rabo Sa'a 🤲

For your information, NELFUND has started dropping upkeep.🔥🔥🥳🎉
13/01/2026

For your information, NELFUND has started dropping upkeep.🔥🔥🥳🎉

06/01/2026

This week

Tvet Payment💪

💸 TVET Payment Is around the corner!Alhamdulillah! 🙏Hopefully, starting next week, we will begin receiving our December ...
02/01/2026

💸 TVET Payment Is around the corner!

Alhamdulillah! 🙏
Hopefully, starting next week, we will begin receiving our December TVET payment.
May it reach us all safely and in good faith. 🤲✨
Stay positive and grateful! 💛

Gwamnati Tarayya, ta bakin Ministan Cigaban Matasa, Ayodele Olawande, ta sanar da cewa wadanda zasuci gajiyar shirin You...
02/01/2026

Gwamnati Tarayya, ta bakin Ministan Cigaban Matasa, Ayodele Olawande, ta sanar da cewa wadanda zasuci gajiyar shirin Youth Economic Intervention and De-Radicalisation Programme (YEIDEP) za su fara karbar aƙalla ₦500,000 kowannensu a matsayin jarin kasuwanci a shekarar 2026.

Ga muhimman abubuwan da bayanin ya kunsa:
Ƙarin Kuɗi: Da fari an ce tallafin zai kasance tsakanin ₦50,000 zuwa ₦500,000 ne, amma yanzu an tabbatar da cewa kowa zai samu daga ₦500,000 zuwa sama.

Kyauta Ne (Grant): Ministan ya jaddada cewa waɗannan kuɗaɗe kyauta ne (grants), ba bashi ba ne da za a biya.

Dalilin Shirin: An tsara shirin ne don ƙarfafa matasa ta fuskar tattalin arziki da kuma hana su tsautsayi ko shiga ayyukan tada ƙayar baya.

Wannan sanarwar an yi ta ne a lokacin taron masu ruwa da tsaki na ƙarshen shekara na shirin YEIDEP da aka gudanar a Legas.

YEIDEP would be implemented in phases, starting with an initial target of 20 million beneficiaries. Of this number, abou...
01/01/2026

YEIDEP would be implemented in phases, starting with an initial target of 20 million beneficiaries. Of this number, about 12 million youths have already been registered and onboarded with verified bank details, while the remaining eight million are expected to be captured by the first quarter of 2026.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tvet News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share