Kallamu musa

Kallamu musa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kallamu musa, Digital creator, Sokoto sity, Abuja.

Indae harkana kallon finafinan India to💻💻Wane fimne wannan?📷📷🎬
27/05/2023

Indae harkana kallon finafinan India to💻💻
Wane fimne wannan?📷📷🎬

25/05/2023

Waye gatanka!®®

25/05/2023
25/05/2023

Shugaban Ghana ya faɗi haka ne ranar Juma'a 19 ga watan Mayu yayin da aka ƙaddamar da littafi biyu kan shugabancin Shugaba Muhammadu Buhari.

25/05/2023

Sai bayan rantsuwa kotu za ta ci gaba da shari'a kan nasarar Tinubu

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3ouSPVV

25/05/2023
Allah yashiryemu😷🙏🙏
25/05/2023

Allah yashiryemu😷🙏🙏

"Ina shiga Maƙabarta nayi satar Allunan Kabari da ƙarfe 03:00am na dare"- inji wannan matashin 😢

Kuma yace idan ya sayar yana amfani da kuɗin wajen sayen abincin da zaici da kuma Taba Sigari😔

Daga Isa Abdullahi Dankane

24/05/2023

WACCE IRIN GUDUMMAWA
Zaka bayar idan kaji ance muhammad rasulillah🥉

Address

Sokoto Sity
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kallamu musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share