Queen Zainab

Queen Zainab Content creator ✍️
Editor 📸
Hausa Tech 💻
(1)

Barkan mu da Juma'a....
10/07/2026

Barkan mu da Juma'a....

08/07/2026

Asiri ya tonu suman gangan Biri yayi😂

BARKA DA SAFIYA🌸Ka fara wannan rana da kyakkyawan fata, domin Allah yana iya sauya labarinka cikin kiftawar ido. Kada ka...
08/07/2026

BARKA DA SAFIYA🌸

Ka fara wannan rana da kyakkyawan fata, domin Allah yana iya sauya labarinka cikin kiftawar ido. Kada ka bari matsalolin jiya su hana ka ganin damar yau.

Ka yi murmushi, ka yi addu'a, ka yi ƙoƙari, sannan ka dogara ga Allah. Alkhairin da aka rubuta maka ba zai taɓa wuce ka ba.

Allah Ya sanya wannan rana ta zama cike da rahama, albarka, nasara da labarai masu daɗi gare mu baki ɗaya. Amin.

Prompt a comment section.

Kun tashi lafiya? Prompt a comment section👇
03/07/2026

Kun tashi lafiya? Prompt a comment section👇

03/07/2026

Meyasa Kosongo ya tsorata?😅👇

01/07/2026

Abin da Kosongo yake fada gaskiya ne? Kusa mana amsa a comment section.😅👇

30/06/2026

Dan Lami Dage na magana😅👇

29/06/2026

Kuna ganin Sarki zai yafewa Biri???😅👇

28/06/2026

Maganin Bello Turji.😅??

Address

Abuja
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Queen Zainab posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share