Trust News Hausa

Trust News Hausa "A trusted source for reliable and accurate news, delivering the stories that matter most to our community.
(2)

Committed to integrity, transparency, and keeping you informed."

13/10/2025

Shin ko Malam Triumph zai iya kare Kansa a gaban Jaruman Malamai 500 da aka tanada domin zama da shi?👇

13/10/2025

🔴DA DUMI-DUMI: Akwai yiwar samu sauyin gwamnatin a Kamaru, sakamakon zaben da s**a fito a yanzu ya nuna jam'iyyar adawa ta bawa shugaban kasar kuri'u masu rinjayen gaske.

13/10/2025

🔴DA DUMI-DUMI: An Kammala Zaman Tattaunawa Tsakinin Majalisar Shura ta Kano da Malam Triumph👇

13/10/2025

Alƙalumma Sun Nuna Cewa Kaso 70% Na Wadanda Tinubu Ya Yi Wa Afuwa Masu Safarar Muggan Kw@yoyi Ne👇

13/10/2025

Jama'a Assalamu alaikum, barka da safiya dafatan kun wayi gari lafiya. | Trust News Hausa

12/10/2025

DA DUMI-DUMI: Matasa Sun Yi Sanadiyar Juyin Mulkin A Ƙasar Madagascar, Bayan Kwashe Fiye Da Mako 2 Suna Zanga-Zanga 👇

Menene Ra'ayinku?
12/10/2025

Menene Ra'ayinku?

Sai mun ji daga gare ku🔄⤵️Trust News Hausa
12/10/2025

Sai mun ji daga gare ku🔄⤵️

Trust News Hausa


12/10/2025

Jama'a Assalamu alaikum barka da safiya dafatan kun tashi lafiya | Trust News Hausa

11/10/2025

🟥 DA DUMI-DUMI: Shugaba Tinubu Ya Yafewa Maryam Sanda, Wadda Aka Yankewa Hukuncin K!sa A 2020👇

10/10/2025

DA DUMI-DUMI: An Yi Safarar ‘Yan Mata Daga Najeriya Zuwa Ghana Don Nema Musu Bizar Saudiyya Don Yin Aikatau👇

Address

Sanusi Dantata House, Plot 274, Central Business District
Abuja
900211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Trust News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Trust News Hausa:

Share