Comr Mu'azu Muh'd

Comr Mu'azu Muh'd My name is Mu'azu Muh'd from Jama'are Local Government Bauchi State Nigeria

04/05/2025
Meet Dr Bello Galadanci a Nigerian satirist and comedian based in China. He holds a PhD in comparative education and hai...
09/08/2024

Meet Dr Bello Galadanci a Nigerian satirist and comedian based in China. He holds a PhD in comparative education and hails from Kano, Nigeria.

Pretty talented actress.❤️
02/08/2024

Pretty talented actress.❤️

Me kuka sani akan wannan hadin ?
31/07/2024

Me kuka sani akan wannan hadin ?

Ka samu aikin sai kuma aka baka damar zaɓar tsarin yadda kake so ake biyanka albashi. Wanne zaka zaɓa?150,000 Duk Sati50...
27/07/2024

Ka samu aikin sai kuma aka baka damar zaɓar tsarin yadda kake so ake biyanka albashi. Wanne zaka zaɓa?

150,000 Duk Sati
500,000 Duk Wata
50,000 Ko wacce rana (Kullum)

❤️🤍 Dream 🕋✨
07/07/2024

❤️🤍 Dream 🕋✨

Hahhahh  .. .... 😜
16/05/2024

Hahhahh .. .... 😜

Cikin su wa zaka bawa Haƙƙin Marayu ya aje musu kafin su girma 1. Baba Dan Audu2. Kawu Dan Juma3. Kofur AuduWa zaka bawa...
05/05/2024

Cikin su wa zaka bawa Haƙƙin Marayu ya aje musu kafin su girma

1. Baba Dan Audu
2. Kawu Dan Juma
3. Kofur Audu

Wa zaka bawa?

Marigayi Alh. Bello Galadiman Katagum/ Hakimin Katagum Marigayi Alh. Aminu Saleh Wamban Katagum Allah ubangiji ya kyauta...
05/05/2024

Marigayi Alh. Bello Galadiman Katagum/ Hakimin Katagum
Marigayi Alh. Aminu Saleh Wamban Katagum
Allah ubangiji ya kyautata makwanci su

Ina   😁
03/05/2024

Ina 😁

Plant tree 🌲 now, yes now.
28/04/2024

Plant tree 🌲 now, yes now.

WANNAN SHINE ARRAMMAN MARIGAYI SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM.Goni Mallam Sa'eedu kenan Alarammar da ya jawa manyan Malamanm...
20/01/2024

WANNAN SHINE ARRAMMAN MARIGAYI SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM.

Goni Mallam Sa'eedu kenan Alarammar da ya jawa manyan Malamanmu uku Baƙi Shekh Ja'afar da Dr Sani da Dr Bashir a gurin tafsir

Rayuwa kam da alama ta yj albarka an yi hidima an taso a cikin Sunnah an manyanta a cikinta Allah ya ƙara Lafiya da nisan kwana mai amfani.

Abbas Adamu

Address

Sambolei Road Emir Drive Jama'are
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Mu'azu Muh'd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comr Mu'azu Muh'd:

Share