News Capital

News Capital Provides latest breaking news, sport, business, politics and current events in Nigeria and the rest of the world.

Fadar shugaban kasa Tinubu za takashe Naira biliyan 10 domin samar da wuta mai amfani da hasken rana (Solar)
22/04/2025

Fadar shugaban kasa Tinubu za ta
kashe Naira biliyan 10 domin samar da wuta mai amfani da hasken rana (Solar)

An shiga fargaba a APC kan batun dawowar Kwankwaso jam'iyyar A yayin da a ke ci gaba da rade-radin yiwuwar sauya shekar ...
22/04/2025

An shiga fargaba a APC kan batun dawowar Kwankwaso jam'iyyar

A yayin da a ke ci gaba da rade-radin yiwuwar sauya shekar tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC, wasu majiyoyi daga cikin jam’iyyar sun bayyana cewa wannan yunkuri na tsohon gwamnan jihar Kano ya haifar da fargaba a cikin jam’iyyar.

Majiyoyin jam’iyyar sun bayyana wa jaridar TRIBUNE cewa wannan yunkuri da ake cewa ya samo asali ne daga yarjejeniya tsakanin shugaban kasa Bola Tinubu da jagoran na NNPP, na janyo rashin jin dadi a bangaren shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, da kuma Sanata Barau Jibrin, da ke neman tikitin takarar gwamnan Kano a 2027.

Majiyoyin jam’iyyar sun ce, idan babu wani tangarda, ana sa ran Kwankwaso zai gana da Shugaba Tinubu bayan ya dawo daga tafiyarsa zuwa Faransa da Birtaniya.

Baya ga Kwankwaso, wasu ƴan majalisar tarayya uku na NNPP sun gana da shugaban jam’iyyar APC ta kasa a makon da ya gabata kafin sanar da sauya shekar su zuwa jam’iyyar mai mulki.

Duk da cewa sakatariyar kasa ta NNPP da reshen Kano suna ci gaba da musanta rade-radin sauya shekar Kwankwaso, shugaban jam’iyyar APC na kasa da na jihar Kano sun tabbatar da yunkurin a maganganunsu cikin makon da ya gabata.

Bincike ya nuna cewa yayin da Tinubu ke kokarin samun goyon bayan Kwankwaso da magoya bayansa domin zaben 2027 saboda tasirinsa a Kano, wasu jiga-jigan APC na fargabar cewa hidimar da s**a yi za ta tashi a banza a yarjejeniyar da Kwankwaso da NNPP.

Wani jigo daga jam’iyyar ya shaidawa Nigerian Tribune cewa shugaban APC na Kano yana samun karfin guiwa daga wasu masu ruwa da tsaki a Abuja da ka iya rasa komai sakamakon kusancin da ake samu tsakanin shugaban kasa da Kwankwaso da ‘yan majalisar NNPP.

Majiyar ta kara da cewa an sha alwashin bai wa ‘yan majalisar NNPP da ke shirin sauya sheka tikiti kai tsaye domin dawowa majalisar tarayya.

“In har Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yanke shawarar bin Kwankwaso, hakan na nufin cewa mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, zai yi watsi da burin zama gwamna,” in ji majiyar.

Sai dai a wata hira ta wayar tarho da Nigerian Tribune, Ladipo Johnson, wanda ya tabbatar da yiwuwar sauya shekar Kwankwaso, ya bayyana cewa tsohon dan takarar shugaban kasa har yanzu na tuntubar masu ruwa da tsaki ne.

Military launches probe into six-year naval personnel detention allegations.
17/09/2024

Military launches probe into six-year naval personnel detention allegations.

Dangote Refinery's petrol priced higher than imported fuel.
17/09/2024

Dangote Refinery's petrol priced higher than imported fuel.

Ganduje Extends Invitation to Governor Abba Kabir Yusuf
25/01/2024

Ganduje Extends Invitation to Governor Abba Kabir Yusuf

In a significant political development, Abdullahi Umar Ganduje, The APC National Chairman, extended an invitation to the incumbent Governor ...

Tinubu Expresses Disappointment with Super Eagles' AFCON Performance
25/01/2024

Tinubu Expresses Disappointment with Super Eagles' AFCON Performance

President Bola Tinubu has conveyed a message through the Minister of Sports, John Enoh, urging the Super Eagles to elevate their performan...

Ganduje Initiates Reconciliation Talks With Opposition in Kano
25/01/2024

Ganduje Initiates Reconciliation Talks With Opposition in Kano

Abdullahi Umar Ganduje, the National Chairman of the All Progressives Congress (APC), has embarked on a mission of reconciliation in Kano St...

Political Critic, Abdulmajid Danbilki Kwamanda, Remanded Over Kano Emirate Allegations
23/01/2024

Political Critic, Abdulmajid Danbilki Kwamanda, Remanded Over Kano Emirate Allegations

Abdulmajid Danbilki Kwamanda, a well-known political critic, has been remanded by a Kano Senior Magistrate on charges related to his alleged...

Schedules for all Nigeria matches at AFCON
22/01/2024

Schedules for all Nigeria matches at AFCON

Schedules for all Nigeria matches at AFCON Group matches Nigeria 1 - 1 Equatorial Guinea Nigeria 1 - 0 Ivory Coast Nigeria 1 - 0 Guinea-Bi...

Kano Government and World Bank Collaborate to Train 105 Technical Teachers
22/01/2024

Kano Government and World Bank Collaborate to Train 105 Technical Teachers

In partnership with the World Bank, the Kano government is sponsoring 105 teachers for technical skills training, aiming to enhance access t...

Aisha Yesufu Criticizes Northern Opposition to FAAN, CBN Relocation
22/01/2024

Aisha Yesufu Criticizes Northern Opposition to FAAN, CBN Relocation

Human rights activist Aisha Yesufu expressed her views regarding the Arewa Consultative Forum's (ACF) protest against President Bola Tinub...

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when News Capital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share