Magajin Baba TV Online

Magajin Baba TV Online Hausa Artist\Singar Abuja
(1)

Permanently closed.
23/10/2024
05/10/2022

KACICI-KACICI: Masú karatu ko zakú iya faɗa mana sunan na jíkín wànnan Hótón ?

26/08/2022

Dan Bakano Ikon Allah 💪

17/08/2022

On YouTube Channel uson_Gheey

14/08/2022
14/08/2022
13/08/2022

Ni ba dan Shi'a bane, ban tare da yan Shi'a, ban mu'amila da dan Shi'a, amman wannan mahaifiya da aka bindige dan ta a jiya a garin Zaria a lokacin zagayen da su ka fito tausayinta ya k**a ni matuka.

Addu'a ce take masa kafin a dauki gawar sa zuwa yi masa jana'iza.

Zance na gaskiya akwai bukatar shugaban su Ibrahim Al-zakzaky ya bi umurnin da gwamnati ta sanya kansu na haramta misu fitowa zagaye.

Idan ya zama doli sai kun yi wannan zagaye sai ku yi abin ku a cikin gidajen ku ko makarantun ku ko kuma unguwannin ku.

Yanzu dai ita wannan mahaifiya an raba ta da dan ta.

Daga: Comr S Bin Abdallah Sokoto

08/08/2022
08/08/2022

01/08/2022

Globacom Limited is Africa's fastest growing telecommunications company. Owned by the Mike Adenuga Gr

Address

Apo
Abuja
GARKI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magajin Baba TV Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Magajin Baba TV Online:

Share