Rahmat A Abba Jada

Rahmat A Abba Jada Writer

20/11/2021

*TARNAƘI*

*MAYAƘIYA AUTHORS FORUM*

Daga Alƙaluma Biyu🖋️

*Rahma A. Abba Jada*
```Da```
*Abubakar Saleh AlQuyraemey*

*TSOKACI*
_Mai karatu wannan labarin kagaggene, ko kadan ba wani abu da ya faru a gaske, kawai mun rubuta shine domin nishaɗinku, da fatan zai nishaɗantar da ku yadda ya k**ata._

```PAGE 2```
..Ko da Boka Markazu ya ji haka, sai ya yi ajiyar zuciya sannan ya nisa ya ce, "Ya shugabana Shi dai wannan ruwa ana kiransa da suna ma'ul kal, yana can gabashin Wannan nahiyar taku, a can wani tsuburi da ake kira da suna tsibirin Bamuda, daga nan zuwa tsibirin Bamuda tafiyar wata bakwai ce, bisa ingarman doki. Ruwan ma'ul kal ya kasance shihirtaccen ruwa wanda wani boka mai suna Bamuda ibnu Lahab ya sana'a ta shi.

Shi dai boka Bamuda ibn Lahab ya kasance a tarihin duniya ba'a taɓa samun taƙadarin boka mai tarin alkaluma tsari k**ar sa ba, sai da ya zama cewar ya gagari manyan sarakuna gami da bokaye, bisa dole duk ƙasar da ya sauka ake masa biyayya. Sai dai wani ikon Allah duk irin wannan alƙaluman tsafi da Boka Bamuda ya ke taƙama da su, ya kasa biya wa kansa buƙata, wannan buƙata ba komai ba ce face rashin haihuwa. Sai da boka Bamuda ya tara ƴan mata tsala-tsala har guda 40 acikin gidansa sannan da kuyangi sama da dari, amman bai samu haihuwa ba, haka dai boka Bamuda ya ci gaba da yawace-yawacensa a duniya har tsufa ya riskeshi, ya zamana cewar baya iya tafiya da ƙafafuwan sa face da taimakon sanda, sai ya fara tunanin cewa yanzu fa idan ya mutu shike nan duk wani tsafinsa ya tafi kenan. Saboda haka sai ya yanke shawarar komawa can tsibirin sa domin yasan abin yi.

Bayan boka Bamuda ya koma wannan tsibirin ne sai ya dauko wata ƙatuwar kwarya mai k**a da bahon wanka saboda girman ta, ya yi tumɓir haihuwar uwarsa ya shige cikinta, ya soma karanto wasu ɗalasumai na tsafi, ai ko nan take wata zufa ta fara tsatstsafowa daga cikin ƙofofin gashin sa, kafin ka ce me tuni wannan kwarya ta kusa cika. Sai da boka Bamuda ya ɗauki kusan d

HI GUYS WELCOME TO MY PAGE
03/11/2021

HI GUYS WELCOME TO MY PAGE

Address

RahamaAbba@gmail. Com
Abuja

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2349064475664

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rahmat A Abba Jada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rahmat A Abba Jada:

Share

Category