Omar Ahli

Omar Ahli Libra. Shuglati Fi Ibrahami (Niasss).

12/08/2025
👂🏻
12/08/2025

👂🏻

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi  Ya Karbi Ziyarar Imam Sheikh Ibrahim Mansur Kaduna A Birnin Tarayya Abuja, Muna Addu...
12/08/2025

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Karbi Ziyarar Imam Sheikh Ibrahim Mansur Kaduna A Birnin Tarayya Abuja, Muna Addu'ah Allah Ubangiji Yayita Bamu Albarkacin Sa Zaki Dan Usmanu Sarki Dan Kusancin Sa Ga Shehu Barhama Niasss Kaulaha 👑 Ameeen Ya Rabbi.

12/08/2025

Sallallahu Alaihi Wa Sallam 👑 ❤️🔐 Allahumma Ameen Ya Rabbi Ameen (Alhamdulillahi).🙇🏻

11/08/2025

Yayin Da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Yake Sallama Da Bakin Sa Sheikh Muhammad Ibn Imam Hassan Cissee Da Alhaji Shehu Ibrahim Ibn Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Masarautar Kano

Maulana Shehi Malam Tijani Minister 👑🙇🏻🙏🏻
10/08/2025

Maulana Shehi Malam Tijani Minister 👑🙇🏻🙏🏻

10/08/2025

Maulana Shehi Malam Tijani Minister Jikan Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Min Jagora Na Ziyarci Shehu Muhammadu Gibrima Zulma'arifi 👑

Ya Kamata Masu Jada Lamarin Nan Naka Na Allah  Secretary General Tijaniyya World Supreme Council  Alhaji Shehu Ibrahim N...
10/08/2025

Ya Kamata Masu Jada Lamarin Nan Naka Na Allah Secretary General Tijaniyya World Supreme Council Alhaji Shehu Ibrahim Niasss Ibn Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Su Bari Haka # Ya Allah Mungode, Ka Kara Mana Lafia Da Imani Da Kai Ameen Bijahi Shehi Malam Tijani Ibn Usmanu Zangon Bare Bari NaKa Ameeen (Alhamdulillahi).
Cikin Hoto:
Sheikh Muhammad Ibn Imam Hassan Ibn Sayyidi Aliyu Cissee Da Khalipha Shehu Fatihul Aglaqi Ibn Sheikh Muhammadu Gibrima Zulma'arifi Da Alhaji Shehu Ibrahim Niasss Ibn Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Signed:
Omar Ahli
09/08/2025. 🖋️

اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما ٱغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقد...
10/08/2025

اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما ٱغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم

Alhamdulillahi Muna Farin Cikin Gayyatar Dukkanin Yan Uwa Ahlullahi Masoya Habibullahi Sallallahu Alaihi Wa Sallam 👑 Zuw...
09/08/2025

Alhamdulillahi Muna Farin Cikin Gayyatar Dukkanin Yan Uwa Ahlullahi Masoya Habibullahi Sallallahu Alaihi Wa Sallam 👑 Zuwa Kwanan Karatun Diwanin Maulan Mu Shehu Ibrahim Niassss Kaulaha 🥰 🥰 🥰 🥰 A Zawiyyar Maulan Mu Shehi Malam Tijani Ibn Usmanu Zangon Bare Bari 🙇🏻🙇🏻🙇🏻🙇🏻15/08/2025 insha Allah.

Lallai Ka Chanchanta Khalipha Allah Ya Jaddada Maka Rahma Ameen Bijahi Habibullahi Sallallahu Alaihi Wa Sallam 👑 Allahum...
09/08/2025

Lallai Ka Chanchanta Khalipha Allah Ya Jaddada Maka Rahma Ameen Bijahi Habibullahi Sallallahu Alaihi Wa Sallam 👑 Allahumma Ameen.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Omar Ahli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Omar Ahli:

Share