Anco News

Anco News Breaking news, deep insights & real stories from Africa to the world. Stay informed with Anco News.

Your trusted source for reliable, timely, and engaging news across Africa and beyond. We bring you stories that matter in politics, economy, lifestyle, sports, technology, and global affairs.

Real Madrid ta fara gasar La Liga da nasara mai wahala, bayan da ta doke Espanyol da ci 2-1 a wasan farko na kakar bana.
22/08/2026

Real Madrid ta fara gasar La Liga da nasara mai wahala, bayan da ta doke Espanyol da ci 2-1 a wasan farko na kakar bana.

A Najeriya babu wata jam’iyyar siyasa da za a kira ta jam’iyyar Musulmi. Ya k**ata ‘yan ƙasa su yi amfani da ‘yancinsu w...
20/08/2026

A Najeriya babu wata jam’iyyar siyasa da za a kira ta jam’iyyar Musulmi. Ya k**ata ‘yan ƙasa su yi amfani da ‘yancinsu wajen zaɓar duk wanda s**a ga ya dace da su.”

— Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Tsohon fitaccen ɗan wasan Real Madrid, Roberto Carlos, ya karɓi addinin Musulunci.
18/08/2026

Tsohon fitaccen ɗan wasan Real Madrid, Roberto Carlos, ya karɓi addinin Musulunci.

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi  ya ce duk wanda yake da mace ɗaya ya ƙara aure.
07/08/2026

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya ce duk wanda yake da mace ɗaya ya ƙara aure.

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi wasu jiga-jigan ƴan APC da s**a sauya sheƙa zuwa jam...
02/08/2026

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi wasu jiga-jigan ƴan APC da s**a sauya sheƙa zuwa jam’iyyar NDC daga Ƙaramar Hukumar Madobi ta Jihar Kano.

An karɓe su ne a gidan Kwankwaso da ke kan titin Miller, inda s**a bayyana cikakken goyon bayansu ga tafiyar NDC Kwankwasiyya tare da alƙawarin yin aiki domin cimma manufofin jam’iyyar.

Dangote zai ware kashi 25 cikin 100 na dukiyarsa domin ayyukan jin ƙai — Halima Dangote
28/07/2026

Dangote zai ware kashi 25 cikin 100 na dukiyarsa domin ayyukan jin ƙai — Halima Dangote

Wata budurwa mai shekaru 25 ta yanke mazakutar saurayinta, bisa zargin cin amana, a wani otal da ke unguwar Badawa a bir...
28/07/2026

Wata budurwa mai shekaru 25 ta yanke mazakutar saurayinta, bisa zargin cin amana, a wani otal da ke unguwar Badawa a birnin Kano.

Trump: Babu wanda ke da ikon k**a Benjamin Netanyahu a cikin Amurka.
21/07/2026

Trump: Babu wanda ke da ikon k**a Benjamin Netanyahu a cikin Amurka.

109'Spain 1-0 ArgentinaFerran Torres⚽
19/07/2026

109'

Spain 1-0 Argentina

Ferran Torres⚽

Magoya bayan Real Madrid, yau kuna tare da wa?Lamine Yamal ko Lionel Messi?
19/07/2026

Magoya bayan Real Madrid, yau kuna tare da wa?

Lamine Yamal ko Lionel Messi?

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anco News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anco News:

Shortcuts

Share