Periom News Hausa

Periom News Hausa Samu sabbin labaran duniya da s**a shafi Wasanni, Ƙwallon Ƙafa, Nishaɗantarwa, Siyasa da sauran su.
(1)

"Gwamnatin Tarayya Ta Gudanar da Taron Addu’a Don Tunawa da Marigayi Buhari"
17/07/2025

"Gwamnatin Tarayya Ta Gudanar da Taron Addu’a Don Tunawa da Marigayi Buhari"

Kano Na Shirin Karɓar Shugaba Tinubu Gobe Don Ta’aziyyar Marigayi Ɗantata
17/07/2025

Kano Na Shirin Karɓar Shugaba Tinubu Gobe Don Ta’aziyyar Marigayi Ɗantata

“Kowa na da tabbacin Buhari bai ci kuɗin gwamnati ba – Akpabio”
17/07/2025

“Kowa na da tabbacin Buhari bai ci kuɗin gwamnati ba – Akpabio”

Dan Bello da Barrister Abba Hikima, tare da wasu kwararru a fannin shari’a, sun shigar da ƙara a madadin matasa 231,871 ...
17/07/2025

Dan Bello da Barrister Abba Hikima, tare da wasu kwararru a fannin shari’a, sun shigar da ƙara a madadin matasa 231,871 da s**a halarci shirin N-Power, suna neman a biya su hakkokinsu da s**a gaza samu tsawon lokaci.

Dan Bello da Barrister Abba Hikima, tare da wasu kwararru a fannin shari’a, sun shigar da ƙara a madadin matasa…

Wasu Rahotonni sun bayyana cewa akwai yiwuwar waɗannan jarirai da ciki na ƴan ta’addan ne, wadanda s**a tsare matan fiye...
17/07/2025

Wasu Rahotonni sun bayyana cewa akwai yiwuwar waɗannan jarirai da ciki na ƴan ta’addan ne, wadanda s**a tsare matan fiye da shekara guda kafin jami’an ‘yan sanda su ceto su mako guda da ya wuce.

Wasu daga cikin matan da aka sace a watan Fabrairu 2024 daga ƙauyuka a Kananan Hukumomin Rafi da Shiroro, Jihar…

Rahoton ya kuma nuna cewa a cikin ƙasashe 149 da aka bincika, kashi 87% na su ne ke tauye yancin yajin aiki, yayin da 80...
17/07/2025

Rahoton ya kuma nuna cewa a cikin ƙasashe 149 da aka bincika, kashi 87% na su ne ke tauye yancin yajin aiki, yayin da 80% ke karya hakkokin ƙungiyoyi, sannan 74% basu da sahihiyar damar shari’a ga ma’aikata.

Najeriya na daga cikin ƙasashe goma da s**a fi take haƙƙin ma’aikata a duniya bisa binciken sabuwar ƙididdiga da Ƙungiyar…

Kano Pillars Ta Kulla Yarjejeniya da Gidan Rediyon RFI Hausa
17/07/2025

Kano Pillars Ta Kulla Yarjejeniya da Gidan Rediyon RFI Hausa

Sojojin Najeriya Sun Yi Watsi da Naira Miliyan 13.7 a Matsayin Cin Hanci a Jos
17/07/2025

Sojojin Najeriya Sun Yi Watsi da Naira Miliyan 13.7 a Matsayin Cin Hanci a Jos

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan Jami'ar Maiduguri zuwa Jami'ar Muhammadu Buhari
17/07/2025

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan Jami'ar Maiduguri zuwa Jami'ar Muhammadu Buhari

17/07/2025

Labaran Wasanni na 17/7/2025



17/07/2025

Gwamnatin Kano ta Ƙaddamar Da Kundin Dokokin Tsaftar Muhalli Da ta Fassara Zuwa Harshen Hausa



Wani masoyin tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari, Alhaji Sirajo Yazid-Abukur, ya bada tallafin Naira miliyan ...
17/07/2025

Wani masoyin tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari, Alhaji Sirajo Yazid-Abukur, ya bada tallafin Naira miliyan ɗaya ga ma'aikatan da s**a haƙa kabarin da aka binne Buhari a gidansa da ke Daura.

Wani masoyin tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari, Alhaji Sirajo Yazid-Abukur, ya bada tallafin Naira miliyan ɗaya ga ma'aikatan da…

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Periom News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Periom News Hausa:

Share