Goje Media Cooperation

Goje Media Cooperation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Goje Media Cooperation, Media/News Company, Cross Kashere, Abuja.

Goje Media Cooperation is non partisan political page, it would go beyond party activities, it only limited to the media coverage of our leader Dr. Mohammed Danjuma Goje only.

15/08/2022

Kwararre, Masanin Demokradiyya Sen Muhammad Damjuma Goje, Northeast Takace inshaAllah.

Sen. Dr. Muhammad Danjuma Goje, Senator representing Gombe central distributes 20 trucks of Fertilizer to his  constitue...
25/07/2022

Sen. Dr. Muhammad Danjuma Goje, Senator representing Gombe central distributes 20 trucks of Fertilizer to his constituents.

The fertilizers that Sen. Goje has distributed today is equivalent to 12,000 per Bags and it was free.

Thank you Baba Goje.

09/07/2022

أكثرو من الكبيرات

الله أكبر الله أكبر لاإله إلا الله، الله أكبر الله أكبر ولله الحمد

ANYI BIKIN FARA AIKIN TITIN GARIN KUNJI WANDA SANADA GOJE ZAI MUSUA yau litinin 04/07/2023 akayi bikin fara aikin t**in ...
05/07/2022

ANYI BIKIN FARA AIKIN TITIN GARIN KUNJI WANDA SANADA GOJE ZAI MUSU

A yau litinin 04/07/2023 akayi bikin fara aikin t**in garin kunji dake karamar hukumar Yamaltu Deba wanda mai girma sanata Danjum Goje ya bayar wanda kemanin runfunan zabe 22 zasuci moriyan t**in

A yau litinin 04/07/2023 mai girma sanata Danjuma Goje ya aika wakilansa da injiniyoyi don fara aikin t**in garin kunji.

Garin kunji dai garine mai tarihi wanda s**a shahara a fannin noman rani da na damuna, yana dauke da dubban mutane, saidai suna shan wahala wajen zuwan yaransu makaranta da kuma fito da kayan anfin gona zuwa kasuwanni ta sakamakon rashin hanya da suke fama dashi a garin, idan damuna tayi nisa mota baya shiga garin, ko da mashin mutun zai shiga garin sai ransa ya baci sakamakon rashin hanya.

Al'umman garin sunyi tururuwa manyansu da yaransu wajen zuwa gun biki bude aikin don nuna farincikin na samun wannan t**i.

Dayake jawabin shugaban kungiyar nemo cigaba na garin Kunji Muh'd Yaya (Dan Majen Kunji) yace jiya basu iya bacci ba don farinci da aikin, sakamakon idin ana ruwa sama basa iya fidda mara lafiya zuwa asibiti tsabar munin hanyan nasu, amma yan mai girma sanata ya fiddasu a wannan ukuban.

Mai girma sanata ya samu wakilcin Alh Danjuma Babayo da rakiyan Hon Sadiq Kurba, Alh Tanimu Usman Deba, Alh Garkuwa Basambo da sauran masu ruwa da tsaki na karamar hukuman yamaltu Deba.

Kimanin Garuruwa 60 ne zasu amfana da sabbin Fitilun Kan Han'ya (Solar Street light) Wanda Jagoran Siyasar Jihar Gombe D...
05/07/2022

Kimanin Garuruwa 60 ne zasu amfana da sabbin Fitilun Kan Han'ya (Solar Street light) Wanda Jagoran Siyasar Jihar Gombe Distinguished Senata Mohammed Danjuma Goje ya kawo a ƙaramar Hukumar Akko

Da safiyar yau talata tagawa Mai ƙarfi karkashin jagorancin tsohon magatakardar Jamiyyar APCn Jihar Gombe Alhaji Abubakar Adamu (Wakilin Wajen Pindiga) sun hallara a Garin Kumo don ƙaddamar da waɗannan sabbin Fitilun Solar.

Ire-iren waɗannan aiyukan damin Al-umma su Amfana Sen Goje yayisu da Yawa a Mazaɓar Gombe ta tsakiya.

Addu'ar mu Allah Ya Bamu Nasara 2023.

Gombe APC back to right path, as the state Executive Governor, HE Muhammad Inuwa Yahaya renewed his good tie of mutual r...
03/06/2022

Gombe APC back to right path, as the state Executive Governor, HE Muhammad Inuwa Yahaya renewed his good tie of mutual respect with his political Godfather Distinguished Senator Dr.Mohammed Danjuma Goje, along the line is the young talented politician Hon. Usman Bello Kumo who cemented hitherto prolong simmering crisis between these two heavyweight duo.

Long live, Dan- Majen Gombe!
Long live, Sarkin yakin Gombe!!
Long live, Dan- Bello!!!.

29/05/2022

…Says Gombe APC Remains Rock Solid, Poised For Resounding Victory At all Levels …As Goje...

Distinguished Senator Mohammed Danjuma Goje arrived @ Gombe International Airport, Lawanti ahead of APC Senatorial prima...
28/05/2022

Distinguished Senator Mohammed Danjuma Goje arrived @ Gombe International Airport, Lawanti ahead of APC Senatorial primary election.

24/05/2022

Sanatan APC mai wakiltar Gombe ta tsakiya, Mohammed Danjuma Goje, ya rubutawa shugaban PDP na kasa Iyorchia Ayu wasika kan sanya sunansa a 'yan takaran PDP.

24/05/2022

The All Progressives Congress (APC) senator, representing Gombe Central Senatorial District, Mohammed Danjuma Goje, has written the National Chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, over the inclusion of his name among the participants in the opposition party’s senatorial prim...

Loyalty has no priceThose who swerve out of the straight line will realize the consequences of their bad action.Wa'annan...
23/05/2022

Loyalty has no price

Those who swerve out of the straight line will realize the consequences of their bad action.

Wa'annan da ayyukansu ya kauce kyakkyawan tsari na biyayya da girmama nagaba, zasu girbi abunda s**a shuka.

Gov. Inuwa fishes out malodorous eggs out of the oviparous cycleReconciliation of his Excellency Governor Muhammadu Inuw...
21/05/2022

Gov. Inuwa fishes out malodorous eggs out of the oviparous cycle

Reconciliation of his Excellency Governor Muhammadu Inuwa Yahaya and his political Godfather, Distinguished Senator Mohammed Danjuma Goje is genuine, thus returned Gombe APC into right track.

Da sanin Allah, Dan Mai Fadan Akko 2023
18/05/2022

Da sanin Allah, Dan Mai Fadan Akko 2023

Gombe Central senatorial district's people are solidly behind you.
15/05/2022

Gombe Central senatorial district's people are solidly behind you.

Two legendary politicians
12/05/2022

Two legendary politicians

Address

Cross Kashere
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Goje Media Cooperation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share