Nahuche media

Nahuche media media Tv

15/09/2025
15/09/2025

Big shout out to my newest top fans! Nazeer Othman Nahuche

Tuna baya
11/09/2025

Tuna baya

Ta yaya 'yan kudu zasu daina mana kallon wawaye har su daina ƙiranmu da 'ABOKI'?A iya shekaru 2 na mulkin Tinubu, jihar ...
30/08/2025

Ta yaya 'yan kudu zasu daina mana kallon wawaye har su daina ƙiranmu da 'ABOKI'?

A iya shekaru 2 na mulkin Tinubu, jihar Lagos kaɗai ta samu ayyukan da s**a haura naira tiriliyon 3 da biliyon ɗari tari (₦3.9trn) a yayin da arewa da s**a haɗa da Kano, Katsina, Sokoto, Zamfara, Kaduna, Jigawa, Niger, Gombe, Adamawa, Borno, Yobe, Bauchi, Taraba da kuma jihohin yankin Inyamurai, gaba ɗayansu, s**a samu naira tiriliyon 3 da biliyon ɗari biyar (₦3.5trn)

Ba wannan ne abin takaicin ba, domin dama ya samu ya ke amfani da damarsa don gina yankinsa, abin takaicin shi ne, da zarar talakawa sun fara ƙiran cewar lallai a tina masa cewar a yankin arewa fa ya samu ƙuri'u, ya zo ya magance matsalolin yankin musamman na tsaro, sai ka ji wawayen cikinmu suna cewa su dai MUZLUM-MUZLUM! Kuma suna faɗa da alfahari, kuma wasun ma suna da mabiya, wawayen mabiyan kuma sai su biye su suna ganin k**ar hakan wata gwaninta ce ko abin burgewa, ko kuma iya abin da mu ke buƙata kenan a arewa.

Kenan dai matuƙar Tinubu da Kashim suna nan a matsayin Musulmai, to mu iya Musuluncinsu ya biya mu, ba mu da wata buƙata daga garesu.

To muna addu'ar Allah Ya dawwamar da su a cikin Musulunci har mutuwarsu.

Do Allah gaya min dalilin guda ɗaya da zai hana ƴan kudu su daina mana kallon wawaye har su daina ƙiranmu da 'ABOKI'?

✍️ Muhammed Auwal Ahmed

  ABU Zaria
17/08/2025

ABU Zaria

A taron FEC na jiya, Shugaba Tinubu ya sake bada approvals din aiki a Lagos na gyaran gadoji guda biyu, Third Mainland B...
14/08/2025

A taron FEC na jiya, Shugaba Tinubu ya sake bada approvals din aiki a Lagos na gyaran gadoji guda biyu, Third Mainland Bridge akan kudi N3.6Trillion, da kuma gyaran gadar Carter ita kuma akan kudi N360Billion, idan ka hada su jimilla ya k**a kusan N4Trillion. Idan ka tara wannan tiriliyoyin akan lissafin N7Trillion da nai a baya na aiyukan da aka kai jihar Lagos, kenan a cikin shekaru biyun gwamnatin Tinubu an tura kudi a kalla N11Trillion. Wato TIRILIYAN GOMA SHA DAYA KENAN!

A sanda nai rubutin farko, an samu yan arewa da suke cikin gwamnatin Tinubu sun min raddi kala kala, cewa Tinubu na aiki a Arewa. Sun lissafo min aiyukan da kusan karashen na gwamnatin Buhari ne, a matsayin aiyukan Tinubu a Arewa, ciki harda titin Kano zuwa Hadejia, wanda ni hanyar gida na ce, kuma na san kiris ne ya rage, a karasa shi lokacin Gwamnati Buhari, amma dan rinto, an hada a cikin jeran aiyukan arewa da Tinubu yayi.

Tambaya ta ga yan Arewa dake cikin gwamnatin Tinubu shine, da karashen aikin Buhari da ake rinto da shi, da kuma aiyukan da ake daure mu da igiyar zato cewa za ayi su nan gaba, shin jimmillar su gaba daya a jihohin Arewa 19, kudin su ya kai N11Trillion? Idan kun ce ya kai, toh dan Allah ku lissafo min su.

Wato dan kana cikin gwamnati ba lasisi bane na ka kyale a cuci al'ummar ka. Idan ka ga ba daidai ba, toh ko ba za ka iya magana ba, ya k**ata ka kauda kai, ka kyale wanda za su iya su yi domin a gyara, wani zubin gwamnati sai da s**a.

Ba na mantawa lokacin Obasanjo, da sahalewar yan Arewan da ke cikin mulki, aka saka hannu a dokar 13% derivation, wanda hakan ta sa har yau, ake kwashe kaso sha uku, na ribar arzikin man kasa, ana bawa jihohin da suke da arzikin mai. Ban ce kar a basu ba, amma kowa ya san duk duniya ba inda ake bada kaso 13% sai a Najeriya.

Idan ba muyi wa tufkar hanci ba tun yanzu, ban san ya zata kasance ba Idan Tinubu ya zarce har tsahon shekara 8 yana mulki. Ba mamaki idan dan Arewa zai je Lagos sai yayi Visa! Ko mu hadu mu taka musu birki, ko su take mu har illa masha Allah!

Copy
Salihu Tanko Yakasai
Dawisun Kanawa
August 14, 2025.

EMI-LOKAN OR LAGOS-LAKON?I've noticed my friends and others from Lagos justifying the N712 billion rehabilitation of the...
02/08/2025

EMI-LOKAN OR LAGOS-LAKON?

I've noticed my friends and others from Lagos justifying the N712 billion rehabilitation of the Lagos International Airport, citing its profitability and status as the busiest airport in the country. I agree on the importance of Lagos International Airport. However, my question is: how many projects has President Tinubu awarded or approved for Lagos since becoming president? Let me mention a few:

- Lagos-Calabar Highway: N15 trillion
- Lagos-Ibadan Expressway: N196 billion
- 7th Axial Road: $651 million (approximately N1.2 trillion)
- Murtala Muhammed International Airport: N712 billion
- Perimeter fencing and security for Lagos Airport: N50 billion
- Lagos-Shagamu Road: N11 billion
- Lekki-Epe Service Lane: N158 billion
- Lagos-Badagry to Sokoto Highway: N1.6 trillion
- Rehabilitation of four bridges in Lagos (we dont even know how much that one cost)
- Proposed $2 billion (approximately N3.2 trillion) loan for Lagos Light Rail, soon you'll here work has start o.

Considering these projects, along with others like the University of Lagos power project and Renewed Hope City etc, it's clear that trillions have been invested in Lagos within the first two years of President Tinubu's admin. This raises an alarm about the distribution of resources across states. For instance, my home state of Kano seems to have only the Renewed Hope City project, with little to no other tangible projects on the ground, only audio approvals.

If these vast funds were invested in other states too, leveraging their comparative advantages, of course they would become economically viable as well. While it's understandable that state that produced a president and those states that voted for him might receive preferential treatment, once elected, a president should prioritize the needs of all Nigerians, not just one state or tribe.

I understand "Emi Lokan" but sometimes I wonder if Tinubu is the President of Nigeria or that of Lagos. Even his geopolitical zone, the South West, is being marginalized in favor of Lagos, not just in these projects but also in appointments. It's safe to say that Emi lokan is more like Lagos Lakon.

If all these are just within his first 2years in office, what then should we expect if he spends 8years in office till 2031? These are the arguments we should be making and not trying to justify why any project is a priority, of course it's a priority. But what happened to equity, fairness, and justice?

Any objective Lagosian with a conscience will know that this favoritism is ridiculous at a level we've never seen in the country's history. But if agenda most agend, then by all means, continue to defend it, while we continue to speak out so that the records will be there for posperity sake.

Salihu Tanko Yakasai
Dawisun Kanawa
2nd August, 2025.

Shugaba Muhammad Buhari, Allah Sarki da yawan mutane nada kyakkyawan zato akan nagarta da gaskiyar sa duk da akwai labar...
14/07/2025

Shugaba Muhammad Buhari, Allah Sarki da yawan mutane nada kyakkyawan zato akan nagarta da gaskiyar sa duk da akwai labari marar daɗi a lokutan mulkinsa, a iya sanina bantaɓa sanin wani ɗan siyasa da yai farin jini k**ar saba kuma a yadda ƙasar nan take a yanzu bana tsammanin akwai wani ɗan siyasa da dai ƙara samun karɓuwa k**arsa ba a nan gaba ba, ni dai tsakanina dashi sai fatan alheri da addu'a. Nahuche media

An binne Malam Ali Dogo a shekarar 1935, yaushe shekaru 90 da kwanciyar sa a Kabari.Ya rasu a 1935 yana matashi mai jini...
29/06/2025

An binne Malam Ali Dogo a shekarar 1935, yaushe shekaru 90 da kwanciyar sa a Kabari.

Ya rasu a 1935 yana matashi mai jini a jika. Malam Ali Dogo yana kwance a Kabari yana jiran tashin Qiyama yanzu haka, ya shafe shekaru 90 yana kwance, kuma da sauran tafiya.

Malam kar ka bari rayuwar shekaru 30, 40 ko 50 tasa ka gagara shirya ma kwanciyar shekaru dubu a kasa. Mu shafawa kanmu ruwa, akwai aiki a gaban mu wallahi.

Yanzu ina sa'oin sa? duk sun tafi, wanda yasan Malam Ali Dogo ko ya taba ganin sa da ido ma babu shi a yau, haka muma zamu zo mu wuce, wanda yasan mu ma da wahala a same shi, sai alkhairi kawai in mun bari a bayan kasa.

Mutane ba zasu iya tuna kalar rigar daka sa a yau 2025 ba, amma zasu iya tuna kalar yadda ka mu'amalance su bayan shekaru 20 ko 30.

Kayi duk abinda zaka yi ka taimaki mutane, ka kyautatawa na kusa da kai, karka damu da surutun mutane akan ka, Allah yasan zuciyar ka, kuma abinda ka bari a baya shine zai tunawa mutane kai da alheran ka. Nahuche media

copy....

Congratulations Allah ya sanya alkhairi🎉 Nahuche media
08/06/2025

Congratulations Allah ya sanya alkhairi🎉
Nahuche media

{Hadisin Falalar Azumin Ranar Arfa:} An rawaito daga Abu Qatadah (RA) cewa ya ce: "An tambayi Manzon Allah (ﷺ) game da a...
04/06/2025

{Hadisin Falalar Azumin Ranar Arfa:}

An rawaito daga Abu Qatadah (RA) cewa ya ce:
"An tambayi Manzon Allah (ﷺ) game da azumin ranar Arfa, sai ya ce: ‘Yana kaffarar zunuban shekarar da ta gabata da kuma ta gaba.—Sahih Muslim (Hadisi na 1162)*

Ma’ana da Sharhi:
-Ranar Arfa ita ce rana ta 9 ga watan Dhul-Hijjah, rana ce da mahajjata suke tsayuwa a filin Arafat.
- Ga wadanda ba sa aikin Hajji, azumin wannan rana yana da babbar lada sosai.
-Kaffarar zunubi: Azumin ranar yana yaye kananan zunubai na shekara guda da ta wuce da kuma shekara guda mai zuwa. Wannan yana daga cikin rahamar Allah ga bayinsa.
- Amma ya k**ata mu fahimta cewa: wannan ba yana nufin duk zunubi ba ne, domin manyan zunubai suna buƙatar tuba na musamman.

Fa'idodi da Hikimar Azumin Ranar Arfa
1. Ladar girma:** Allah yana yawan yafe zunubai da rahama a wannan rana.
2. Taimako ga kai zuwa takawa da tsarkakewa.**
3. Koyi da Sahabbai:** Sahabbai da Tabi’ai sun kasance suna yawan azumin wannan rana.
4.Rana ce da Allah ke alfahari da bayinsa a Arafat,** k**ar yadda ya zo a hadisin da ke cikin Sahih Muslim.


U.els✍️

Ma sha Allah
13/04/2025

Ma sha Allah

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nahuche media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nahuche media:

Share