Sulaiman Better TV

Sulaiman Better TV Politics, entertainment, News

ABUJA City Gate,  FCT
26/08/2023

ABUJA City Gate, FCT

I watched an interview with the Chairman, Sahad Stores, Alhaji Ibrahim Mijinyawa and it was really revealing and eye ope...
22/01/2023

I watched an interview with the Chairman, Sahad Stores, Alhaji Ibrahim Mijinyawa and it was really revealing and eye opening. He amongst other things had these to say about his businesses:

He has never taken a bank loan.

He doesn’t rent locations for his businesses, all the locations where his businesses are situated are owned by him.

He was forced to abandon closing his shops during every prayer time.

He pays all his staff a daily token and offers free meal to them everyday throughout Ramadan fasting.

He pays yearly bonus to all his staff.

He answers all phone calls and said whoever has his phone number should feel free to give it to whoever asks.

He’s got an open door policy, he’s always accessible to whoever wants to meet with him.

He’s got 3 branches in Kano, 1 in Dutse, 2 in Abuja, Kaduna and Nassarawa States ready for opening, Bauchi under construction.

He’s built a hospital in Abuja as big as Murtala Mohammed Hospital in Kano, it will soon be opened.

He’s married to 4 wives and have 19 children.

He doesn’t carry out adverts on his businesses, claiming people’s patronage is already overwhelming him.

He relies on turnover, not high prices.

He is constantly increasing salaries of his staff.

He closes his businesses for some days once every year to take stock of profits and pay the required Islamic Zakat (alms tax).
Copied

Daraktar kamfen din Tinubu, Najatu Mohammed ta fice da ga APCDaraktar kungiyoyin farar hula na kwamitin yaƙin neman zaɓe...
21/01/2023

Daraktar kamfen din Tinubu, Najatu Mohammed ta fice da ga APC

Daraktar kungiyoyin farar hula na kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na jam’iyyar APC, Najatu Mohammed, ta fice da ga jam’iyyar mai mulki, inda ta yi murabus daga mukamin darakta na majalisar.

A wata wasika mai dauke da kwanan watan 19 ga watan Junairu, 2023 kuma zuwa ga shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, Najatu Mohammed ta ce abubuwan da ke faruwa a fagen siyasa da dimokuradiyyar kasar nan ya sa ba za ta iya ci gaba da shiga harkokin siyasar kasar ba.

Naja Mohammed, wacce ita ce kwamishiniyar kasa a hukumar ‘yan sanda, PSC, ta ce kalubalen da Najeriya ke fuskanta na bukatar ta ci gaba da fafutukar ganin an samar da kasa mai inganci.

“Wasikar focewa daga jam’iyyar APC k**ar yadda sashe na 9.5 (i) na kundin tsarin mulkin jam’iyyar APC ya samar, na rubuto muku ne domin in sanar da ku cewa na fice daga jam’iyyar APC,” k**ar yadda wasikar ta bayyana.

“Ina da wannan wasiƙar kuma na sanar da ku murabus di na a matsayin Darakta na Hukumar Kamfen ɗin Shugaban Ƙasa na APC. Babban abin alfahari ne yin aiki tare da ku don ba da gudummawa don gina al'ummar mu mai daraja.

“Duk da haka, da dama daga cikin abubuwan da su ka faru a baya-bayan nan a fagen siyasa da dimokuradiyyar kasar, sun sa ba zan iya ci gaba da shiga harkokin siyasar jam’iyya ba. Kalubalen da Najeriya ke fuskanta a yau na bukatar in ci gaba da fafutukar ganin an samar da ingantacciyar kasa da lamiri mai kyau yayin da na ke ci gaba da kasancewa da cikakken biyayya ga kasata Najeriya.

“ina mai miƙa godiyata ga shugabancinka a matsayinka na Shugaban Jam’iyyar APC. Allah albarkaci tarayyar Najeriya.”

Yadda Aka Karawa Sabbin Kudaden Nijeriya Girma Bisa Kuskuren Na'ura
21/01/2023

Yadda Aka Karawa Sabbin Kudaden Nijeriya Girma Bisa Kuskuren Na'ura

Sanarwar Gaggawa!“An samu ɓarkewar wata cuta a garin Kano mai suna "Diphtheria". Yana da kyau a gaggauta ɗaukar duk wani...
21/01/2023

Sanarwar Gaggawa!

“An samu ɓarkewar wata cuta a garin Kano mai suna "Diphtheria". Yana da kyau a gaggauta ɗaukar duk wani mutum da yayi ƙorafin yana fama da bushewar maƙogaro, tari, ɗaukewar yawu, sauyawar murya, kumburin wuya, numfashi ba daidai ba, zazzaɓi ko warin baki zuwa asibiti.

Cutar tana tokare kafar shige da ficen iska kuma ta hana mai ɗauke da ita yin numfashi, har ma a ƙarshe ta kashe shi. Yin magani cikin gaggawa yana da matuƙar amfani domin kiyaye mai ɗauke da wannan cuta daga mutuwa ko naƙasa. Cuta ce da take bin iska, don haka tana yaɗuwa ta hanyar tari, atishawa ko haɗa jiji da mai ɗauke da ita.

Domin kiyaye kai daga wannan cuta, yana da kyau ayi rigakafi ga wanda ba'a yiwa ba, da amfani da "toxin booster" ga wanda aka rigaya aka yiwa rigakafin, sannan a taƙaice haɗa jiki da masu ɗauke da cutar.”

Allâh ya tsare mu baki ɗaya, ya bawa masu ɗauke da cutar lafiya. Amîn.

Yanzu-Yanzu: SSS sun dira a CBN sun kuma mamaye ofishin EmefieleJami’an hukumar tsaro ta farin kaya,  SSS sun mamaye hed...
16/01/2023

Yanzu-Yanzu: SSS sun dira a CBN sun kuma mamaye ofishin Emefiele

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya, SSS sun mamaye hedikwatar babban bankin Najeriya, CBN inda s**a kwace ofishin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele.

Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa a kwai wata jiƙaƙƙiya tsakanin jami’an SSS da Emefiele kan zargin tallafawa ta’addanci.

A baya dai hukumar ta SSS ta nemi kotu ta bata izinin k**a Emefiele amma ya fice daga kasar domin hutun shekara da zai kare a gobe 17 ga watan Janairu.

Sai dai a watan Disamba ne babbar kotun birnin tarayya ta haramtawa SSS k**a, gayyata, ko kuma tsare Emefiele.

Amma kuma a yau Litinin da jami’an SSS da s**a isa hedikwatar ta CBN, sun shigo da motoci kusan 20 dauke da jami’an tsaro.

Jami’an sun kuma hana duk ma’aikatan bankin shiga ofishin Emefiele.

Peter Afunanya, mai magana da yawun SSS, har bai amsa sakon neman bahasi da wakilin Daily Nigerian ya aike masa ba.

Book your flight and  process your visa at Afhal Delight Travel and Tours Limited.
15/01/2023

Book your flight and process your visa at Afhal Delight Travel and Tours Limited.

Maƙabala Mafi Hatsari Tsakanin Dr. Zakir Nairk Da Sadhguru Jaggi Masanin Falsafa. Babban Malamin Musulunci wanda ya kwar...
14/01/2023

Maƙabala Mafi Hatsari Tsakanin Dr. Zakir Nairk Da Sadhguru Jaggi Masanin Falsafa.

Babban Malamin Musulunci wanda ya kware a fagen mukabala da wadanda ba Musulmai ba Sheikh Dr Zakir Naikh ya amsa tayin mukabala da wani hamshakin Malamin Falsafa ( Philosophy) wanda yake tashe a duniyar Falsafa wato Sadhguru Jaggi Vasudev.

An tabbatar da cewa Sheikh Dr Zakir Naikh bai taba haduwa da wata mukabala mai hatsarin gaske ba k**ar wannan da ya amsa zaiyi da Sadhguru, saboda kwarewar da Sadhguru yake dashi a Philosophy har ana masa lakabi da wanda ya kirkiro ilmin Falsafa wato Karl Marx na wannan zamanin.

Mukabala ce za'ayi ba da masu bin addinin nasara, yahudanci, buddah ko hindu ba, mukabala ce za'a gwabza akan Falsafa, wato fannoni da s**a shafi tunanin hankali akan addini da samuwar Allah, siffofin Allah da kuma wanzuwarsa, wanda Malaman Falsafa suke rikitar da kwakwalen mutane a kai.

Ba kowani Malamin addinin Musulunci masani yake iya tunkarar Malaman Falsafa a mukabala ba gaskiya sai wanda ya shirya kuma ya karantu sosai.

Ana kira ga jama'ar Musulmai su taya Sheikh Dr Zakir Naikh da addu'ah, domin zai tunkari mukabala mai girma a tarihin rayuwarsa.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya taimaki Dr Zakir Naikh akan Sadhguru, Allah Ya kunyata Falsafa da dangoginta ya sa tattaunawar ta zama sanadin Musuluntarsu.

14/01/2023

*DID YOU KNOW❓*

1)Birds don’t urinate.

2)Horses and cows sleep while standing up.

3)The bat is the only mammal that can fly. The leg bones of a bat are so thin that no bat can walk.

4) Even when a snake has its eyes closed, it can still see through its eyelids.

5) Despite the white, fluffy appearance of the Polar Bear's fur, it actually has black skin.

6) The average housefly only lives for 2 or 3 weeks.

7) For every human in the world there are one million ants.

8) A small amount of alcohol placed on a scorpion will make it go crazy and sting itself to death!

9) Alligators and sharks can live up to 100 years.

10) A honeybee has two stomachs- one for honey, one for food.

11) Elephants weigh less than the tongue of a blue whale. The heart of a blue whale is the size of a car.

12) Blue whales are the largest creature to ever roam the Earth, and they certainly have the phallus to match.
The blue whale has the largest p***s in the animal kingdom ranging between 2.5 metres (8 ft 2 in) to 3 metres (9.8 ft) and a diameter of 30 centimetres (12 in) to 36 centimetres (14 in). Each of its te**es along can weigh up to 150 pounds and can ej*****te gallons of s***m in a single go.

13) A cockroach can survive for about a week without its head before dying of starvation.

14) When a dolphin is sick or injured, its cries of distress summon immediate aid from other dolphins, which try to support it to the surface so that it can breathe.

15) A snail can sleep for 3 years.

16) The fastest bird, the spine-tailed swift, can fly as fast as 106mph. (Peregrine falcon is actually 390km/hr or 108mph)

17) A cow gives nearly 200,000 glasses of milk in her lifetime.

18)The leech has 32 brains.

19) The average outdoor-only cat has a lifespan of about three years. Indoor-only cats can live for sixteen years and longer.

20) Sharks are the only animals that never get sick. They are immune to every type of disease including cancer.

21) A mosquito’s proboscis has 47 sharp edges

Send a message to learn more

14/01/2023

THE GAME HAS CHANGED

INDEPENDENT NATIONAL ELECTORAL COMMISSION

PRESS RELEASE
INEC decided that they will not use University Lecturers as returning officers for 2023 Election. INEC will use only their staff for the exercise.

INEC today Inaugurated the Committee for NATIONAL SITUATION ROOM AND COLLATION CENTRE FOR THE 2023 GENERAL ELECTION

1. Mrs. May Agbamuche-Mbu, National Commissioner - Chairperson
2. Prof. Abdullahi Abdu Zuru, National Commissioner - Member
3. Barr. Festus Okoye, National Commissioner - Member
4. Director, Electoral Operations - Member
5. Director, ICT - Member
6. Director, Planning and Monitoring - Member
7. Director, Security - Member
8. Director, Election & Party Monitoring - Member
9. Director, International Cooperation & Protocol – Member
10. Director, Research – Member
11. Director, Health Services – Member
12. Director, Estate, Works and Transport – Member
13. Chief Technical Adviser to the Chairman – Member
14. Special Adviser to the Chairman – Member
15. Chief Press Secretary to the Chairman – Member
16. Director, Commission Secretariat – Member/Secretary

The Situation Room and Collation Centre Committee was inaugurated by the Chairman of the Commission, Prof. Mahmood Yakubu, who charged it to commence work in earnest and to discharge its responsibilities diligently.

Festus Okoye Esq.
National Commissioner & Chairman
Information and Voter Education Committee
Thursday 5th January 2023
THIS IS WHAT THE NEW ELECTORAL LAW SAYS ON OUR NEXT ELECTIONS*:

1. No manual accreditation.

2. No use of incident forms.

3. All accreditation is electronic.

4. Accreditation is Bimodal meaning facial recognition and finger printing.

5. No pre-election cases after conclusion of Elections..

6. No election cases after swearing into office of the winner.

7. All results must be uploaded to INEC official website at the polling units before taking it to ward, constituency, LGA or state collation centers.

8. If the number of votes cast is more than the accredited voters the polling unit result is cancelled.

9. No more agreement between parties to share the remaining ballot papers that were not used.

10. No more massive thump printing and stuffing of ballot boxes. If you like go and steal ballot boxes you are wasting your time. You cannot change the result.

The people's votes are counting now. If you didn't serve the people well when in public office or you are not popular in your political locality, it is advisable to save your money because they will collect your money and vote against you.

End of ballots snatching has come to stay in Nigeria. With the amendment of Nigeria Electoral Act, our votes now counts.

Please share this information in other platforms you are added for wider coverage.

2023 PVCS: North West: 22.25m; South West: 17.95m; North Central: N15.36m; South South: 14.4m; North East: 12.5m; South ...
12/01/2023

2023 PVCS:

North West: 22.25m;
South West: 17.95m;
North Central: N15.36m;
South South: 14.4m;
North East: 12.5m;
South East: 10.9m.

Know this and have peace of mind.

01/01/2023

Tun da aka zabeni a majalisa idan ina da milyan goma a asusuna na Banki kada Allah ya bani abin da nake nema duniya da lahira- Gudaji

Address

Plot 566 Rilwan Lukman Street
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Better TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sulaiman Better TV:

Share