
28/08/2023
MATA SUN KARƁA SUNYI GODIYA. 💥
Mata Kimanin Dubu Da Ɗari Biyu Sun Amfana Da Tallafin Dubu Ashirin Cikin Wannan Rana ta Lahadi Daga Jagoran Talakawa (Dr) Hon. Makki Abubakar Elleman.
An Basu Hannu Da Hannu "CASH" Babu Maganar Transfer Ko Jeka Ka Dawo, Kuma An Raba Cikin Tsari Ta Yadda Kowa Tallafin Zaije Hannunsa Ba Tare Da An Samu Matsala Ba!
Masu Rabo Sunyi Matuƙar Ƙoƙari Don Ganin Anyi Komai Cikin Tsari Ba Tare Da An Samu Wata Hayaniya Ba.
(Dr) Hon. MAKKI Allah Ya Cigaba Da Faranta Maka Duniya Da Lahira, Allah Ya Cigaba Da Baka Ikon Tallafawa Al'ummar ka. 🙏🏾
Isah Nanabye
Secretary
MMTDW