Abubakar Musa

Abubakar Musa ASSISTANT DETACHMENT LEADER AT FAG OF JIBWIS NHQT JOS GUZAFE ABUJA

19/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baffah Nuhu, Saleesu Abdullahi

Kufa dawa Dan gombe ya shirya karbar raddi daga bakin khadimul hujjati Tunda yadauko girmankai ya Dora ma kamahi Shi dam...
29/01/2025

Kufa dawa Dan gombe ya shirya karbar raddi daga bakin khadimul hujjati
Tunda yadauko girmankai ya Dora ma kamahi
Shi dama Dan Adam butulune qungiyar da Tamar Riga tamar wando yakezagan shugabanninta

●Nayi shekaru goma sha tara 19 ina tijjaniya ashe ba musulunci nakeyi ba, Prof daud ojobi.
26/10/2023

●Nayi shekaru goma sha tara 19 ina tijjaniya ashe ba musulunci nakeyi ba, Prof daud ojobi.

Your pray is needed
21/10/2023

Your pray is needed

●Alhamdulillah!!!●Yadda Akayi Sallar Jumma'a a Jibwis Islamic Center Dake Asokoro Guzape Abuja yau 13/10/ 2023 kar kashi...
13/10/2023

●Alhamdulillah!!!

●Yadda Akayi Sallar Jumma'a a Jibwis Islamic Center Dake Asokoro Guzape Abuja yau 13/10/ 2023 kar kashin kungiyar Jamma'atu izalatil bid'a wa'ikamatus sunnah nhq jos

●coppied

●Yadda ziyarar gani da ido wacce shugaban Haddiyar Kungiyar Jamma'atu Izalatil Bid'a Wa'ikamatus Sunnah Ash-Sheikh Muham...
11/10/2023

●Yadda ziyarar gani da ido wacce shugaban Haddiyar Kungiyar Jamma'atu Izalatil Bid'a Wa'ikamatus Sunnah Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Da mukarrabansa sukakawo yau Laraba 11/10/2023 cikin Garin Abuja.

●Kuma shehin malamin yayi abunda yasaba, yayi gomata arziki wa limamin masallacin dakuma sauran masu aikace aikace a babban masallacin kungiyar dake Abuja Nigeria 🇳🇬 wato Jibwis Islamic Center Guzape Asokoro Abuja.

●Labarai Cikin Hotunan 📷

●PC 📸 Bin Musa Alfagami

Current situation of the known jibwis islamic center guzape building 👷‍♂️ Ziyarar gani da ido bayan idar da sallar jumma...
09/06/2023

Current situation of the known jibwis islamic center guzape building 👷‍♂️

Ziyarar gani da ido bayan idar da sallar jumma'an yau 21 DHUL QADAH 1444H a jibwis islamic center dake guzape FCT abuja

👇👇copied

ALHAMDULILLAHGUZAPE A YAU!!!Yadda akayi sallar jumma'a a jibwis islamic center dake guzape FCT abuja kuma masallacin yas...
09/06/2023

ALHAMDULILLAH
GUZAPE A YAU!!!

Yadda akayi sallar jumma'a a jibwis islamic center dake guzape FCT abuja kuma masallacin yasamu halartar manyan baki daga ciki akwai ma'ajin kungiyar Jamma'atu izalatil bid'a wa'ikamatus sunnah nhq jos da tsohon gwamnan jihar taraba ALHAJI GARBA UMAR UTC dakuma DR MUSTAPHA BASHIR daga jamhoriyar nijar, ALLAH yasa ibadar damuka habatar karbabbiyace 🤲

IMAM: DR SHEHU IBRAHIM KEFFI
PRE KHUDUBA: DR MUSTAPHA BASHIR DAGA JAMHORIYAR NIJAR
PcSuraj Ahmad Journalisttst

Alhamdulillah!!!GUZAPE A YAUYadda sallar Jumma'a yaguda a sanannen masallacin jumma'an jibwis islamic center dake guzape...
02/06/2023

Alhamdulillah!!!
GUZAPE A YAU

Yadda sallar Jumma'a yaguda a sanannen masallacin jumma'an jibwis islamic center dake guzape FCT ABUJA

Munsamu halartar manya baki daga cikinsu akwai ma'ajin kungiyar Jamma'atu izalatil bid'a wa'ikamatus sunnah nhq jos HAFIZ BALA YUSUF IDRIS dakuma

ALLAH TA'ALAH ya amshi ibadunmu🤲

IMAM: USTAZ DAHIRU ADAMU
PC:Suraj Ahmad Journalistt

Address

9 Patrice Lumumba Street
Asokoro
69071710

Telephone

+2349069071710

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abubakar Musa:

Share