SAM Hausa

SAM Hausa Barka da zuwa tashar SMART AFRICAN MEDIA ( SAM Hausa ) tashar Labarai, Nishadi da Al'amuran siyasa a 2027

Zabin gwaji:- shin waye mafi farin jini da dacewa da wannan kujerar ta wakilcin MADOBI a Zauren Majalissar Jihar Kano 20...
06/05/2026

Zabin gwaji:- shin waye mafi farin jini da dacewa da wannan kujerar ta wakilcin MADOBI a Zauren Majalissar Jihar Kano 2027

Yahaya m Kwankwaso
Shuaibu Aliyu Madobi

Hon. Shuaibu Aliyu Madobi, ya fice daga Jam'iyyar ADCMai Neman takarar Majalissar Jiha daga Karamar Hukumar Madobi tsagi...
04/05/2026

Hon. Shuaibu Aliyu Madobi, ya fice daga Jam'iyyar ADC

Mai Neman takarar Majalissar Jiha daga Karamar Hukumar Madobi tsagin Kwankwasiyya ya Tabbatar da shahadarsa ga Sabuwar Jam'iyyar NIGERIA'S DEMOCRATIC CONGRESS (NDC)

Ɗan takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Madobi tsagin Kwankwasiyya Hon. Shu'aibu Aliyu Madobi ya fice daga jam'iyya...
04/05/2026

Ɗan takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Madobi tsagin Kwankwasiyya Hon. Shu'aibu Aliyu Madobi ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa NDC.

.

Hon. Shuaibu Aliyu Madobi, ya fice daga Jam'iyyar ADCMai Neman takarar Majalissar Jiha daga Karamar Hukumar Madobi tsagi...
04/05/2026

Hon. Shuaibu Aliyu Madobi, ya fice daga Jam'iyyar ADC

Mai Neman takarar Majalissar Jiha daga Karamar Hukumar Madobi tsagin Kwankwasiyya ya Tabbatar da shahadarsa ga Sabuwar Jam'iyyar NIGERIA'S DEMOCRATIC CONGRESS (NDC)

Matashin Dan gwagwarmayar ya wallafa Labarin ne a shafinsa na sada zumuta na Facebook @ Shuaibu Aliyu Madobi

28/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bala Dan Kasa, Halifa Mai Keke Dorayi, Saifullahi Sa Id Bichi, Usama Dankasuwa, Mustapha Haruna, Salisu Yakubu Wase, Comr Haruna Sode, Kalifa Hussaini

Sponsored
28/04/2026

Sponsored

Sponsored πŸ’₯🀝πŸ’ͺGuguwar Siyasa na ci gaba da kadawa a MADOBI πŸ’―β°
28/04/2026

Sponsored

πŸ’₯🀝πŸ’ͺGuguwar Siyasa na ci gaba da kadawa a MADOBI πŸ’―β°

20/04/2026
20/04/2026

Ko Gobe Karamar Hukumar Madobi ta JAGORA Sen. Rabiu Musa Kwankwaso ce πŸ’ͺπŸ’―πŸ€

Shin zaka iya Addu'a da Sadaka don Allah ya taimaki Kwankwaso a zaben 2027 πŸ’―β“πŸ’ͺ
05/04/2026

Shin zaka iya Addu'a da Sadaka don Allah ya taimaki Kwankwaso a zaben 2027 πŸ’―β“πŸ’ͺ

Shin Kuna ganin Jam'iyyar ADC yatayi tasiri πŸ’ͺ
31/03/2026

Shin Kuna ganin Jam'iyyar ADC yatayi tasiri πŸ’ͺ

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAM Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SAM Hausa:

Share