Nasarawa Daily News

Nasarawa Daily News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasarawa Daily News, Media/News Company, Abuja.

Mutum 10 masu Dimple su ajiye account lambarsu.  Daga 👉 Barrah Almadany
13/01/2024

Mutum 10 masu Dimple su ajiye account lambarsu. Daga 👉 Barrah Almadany

Yadda ake sauyawa rigar Kiswah ( Ka'aba) a masallacin harami na makkah | Allah Ya karawa Annabi Daraja.HOTO: ATP Hausa
10/11/2023

Yadda ake sauyawa rigar Kiswah ( Ka'aba) a masallacin harami na makkah | Allah Ya karawa Annabi Daraja.

HOTO: ATP Hausa

WATA SABUWA:  matar da take sayar da turaren mallakar miji, auren ta ya mutu. Fitacciyar mai sayar da maganin gyaran iya...
09/11/2023

WATA SABUWA: matar da take sayar da turaren mallakar miji, auren ta ya mutu.

Fitacciyar mai sayar da maganin gyaran iyali a Jihar Kano, Zainab Alkhairi ta bayyana cewa, matar da take kawo mata tallen turaren mallakar miji yau sati 1 kenan da mutuwar aurenta. Inji Zainab Alkhairi.

Me zaku Ce.

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Dr. Zakir Naik a birnin tarayya Abuja..
05/11/2023

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Dr. Zakir Naik a birnin tarayya Abuja..

YANZU-YANZU: Dr. Faruq Naik na cigaba da lakcca mai taken (Rashin Fahimta game da Musulunci) a babban filin kwallon kafa...
05/11/2023

YANZU-YANZU: Dr. Faruq Naik na cigaba da lakcca mai taken (Rashin Fahimta game da Musulunci) a babban filin kwallon kafa na
Moshood Abiola Stadium, dake birnin tarayya Abuja.

Me Zaku ce ?

YANZU-YANZU:Kotun Tarayya a Kano ta umurci gwamnatin Abba Gida-Gida ta biya diyyar Naira biliyan 30 ga shugabannin kungi...
02/11/2023

YANZU-YANZU:Kotun Tarayya a Kano ta umurci gwamnatin Abba Gida-Gida ta biya diyyar Naira biliyan 30 ga shugabannin kungiyar masu shaguna a masallacin idin birnin Kano kan rusau din da ya yi a farkon mulkinsa.

01/11/2023

YANZU-YANZU:Yanzunnan:Ƴan Ta'adda Sun Shiga Garin Kuceri Ƙaramar Hukumar Tsafe Jihar Zamfara Sun Harbi mutum 2 Ɗaya Ya Rasu !

Ganduje Ya ɗauko kwangilar Rushe Siyasa a yankin Arewa a hannun Tunibu -Cewar Dr Ahmed IdrisIdris Yace a gwamnatin Tunib...
04/10/2023

Ganduje Ya ɗauko kwangilar Rushe Siyasa a yankin Arewa a hannun Tunibu -Cewar Dr Ahmed Idris

Idris Yace a gwamnatin Tunibu al'umma da yawa anbasu Gwangila Rushe arewa ta fannoni daban daban

Ga yadda dai ya wallafa a shafin sa na Facebook, Jama'a idan kun lura, Tinubu ya turo yan kwangila daban daban domin su tarwatsa Arewa.

Akwai masu aiki akan tarwatsa tsaronmu. Akwai masu aiki akan tarwatsa tattalin arzikinmu. Akwai masu aiki akan tarwatsa dangantaka da makwabtanmu.

Shi wannan tsohon da kuke gani, shi ne dan kwangilar tarwatsa siyasan Arewa. Ya Allah Ka tarwatsashi, da iyayen gidansa, da mugun nufinsu a kanmu.

Muna sanar da ku cewa muna Siyan page ko Twitter PAGE, KO INSTAGRAM page, ko YouTube Channel, ko Tiktok masu fo...
02/10/2023

Muna sanar da ku cewa muna Siyan page ko Twitter PAGE, KO INSTAGRAM page, ko YouTube Channel, ko Tiktok masu followers. Haka muna sayarwa ko wani iri kake so cikin farashi mai rahusa.
ga wadanda s**a shirya sayarda Shafinsu PAGE na Facebook, da sauran shafuka muna saya kuma muna sayarwa, Zaku iya tuntubar Abdullahi Muhammad shafinsa a facebook ko kuma a ta WhatsApp 08079307734

Ganduje ya ce, izuwa yanzu wani dan siyasa mai kallon kansa a matsyin jagora yayi batan bakatantan a siyasa. Ba wan ba k...
29/09/2023

Ganduje ya ce, izuwa yanzu wani dan siyasa mai kallon kansa a matsyin jagora yayi batan bakatantan a siyasa. Ba wan ba kanin,

Wannan wani dan siyasa ne haka Ganduje ke nufi ?

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN: Mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar maha...
29/09/2023

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN: Mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.

Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar mahaifiyar Matashin Malamin nan wato Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali Malama Aminatu Muhammad.

“Malama Aminatu ta rasu a Sanadiyyar haihuwa inda ta haifo 'yan biyu mace dana miji, ta rasu ta bar 'ya'ya goma Rigis.

“Za'a yi jana'izar ta da misalin ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma'a a Zawiyyar Sheikh Aliyu Mai Yasin Sabon Layi Tudun Wadan Zariya.

Muna addu'ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

An farmaki Murja Ibrahim kunya tana tsaka da tafiya, kamar yadda Fitacciyar mai fassarar Algaita Moffy ta bayyana cewa, ...
28/09/2023

An farmaki Murja Ibrahim kunya tana tsaka da tafiya, kamar yadda Fitacciyar mai fassarar Algaita Moffy ta bayyana cewa, wasu matasa sun farmaki sayyada Murja Ibrahim kunya,

YANZU-YANZU: Ma'aikata sun fara zanga-zanga a helkwatar ma'aikatar ayyuka na kasa, inda su kulle ministan ayyuka a ofshi...
28/09/2023

YANZU-YANZU: Ma'aikata sun fara zanga-zanga a helkwatar ma'aikatar ayyuka na kasa, inda su kulle ministan ayyuka a ofshinsa dake helkwatar.

Allah Kasa Munada Rabon Aure Kafin Mu Mutu - Inji Fatima Muhammad da kawayenta.
28/09/2023

Allah Kasa Munada Rabon Aure Kafin Mu Mutu - Inji Fatima Muhammad da kawayenta.

Farfesa Ibrahim maqari yayi maulidinsa a masallacin Manzon Allah dake birnin madinar Manzon Allah, | Allah ya karawa Ann...
28/09/2023

Farfesa Ibrahim maqari yayi maulidinsa a masallacin Manzon Allah dake birnin madinar Manzon Allah, | Allah ya karawa Annabi Daraja.

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH: Wannan shine Sheikh Muhyiddin daga kasar Saudiyya, ya shafe sama da shekaru 50 bai taba rasa...
25/09/2023

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH: Wannan shine Sheikh Muhyiddin daga kasar Saudiyya, ya shafe sama da shekaru 50 bai taba rasa sallar jami’I ba a masallacin manzon Rahama, jiya Allah ya karbi rayuwarsa. Kamar yadda jaridar kasar Saudiyya ta Life in Saudi Arabia ta rawaito. | Allah Ya karawa Annabi Daraja..

- ATP HAUSA TV

YANZU-YANZU: Sanata Abdulaziz Yari na jihar Zamfara, ya tallafawa jama’ar jihar Zamfara da trelan masara 145 a matsayin ...
24/09/2023

YANZU-YANZU: Sanata Abdulaziz Yari na jihar Zamfara, ya tallafawa jama’ar jihar Zamfara da trelan masara 145 a matsayin wani shashi na rage radadin cire tallafin man fetur a kafatanin Jihar.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasarawa Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nasarawa Daily News:

Share