21/10/2022
NEMAN TEMAKO
Aliyu Sulaiman karamin yarone wanda yadade yana fama da ciwon kafa kafar nashi ta kumbura l tayi suntum ko tafiya baya iyayi anyi magani amma kullum ciwon kara gaba yakeyi gashi dan abinda mahaifanshi sukedashi yakare wajen nema mishi magani Allah cikin ikonshi har yanzu babu labari ba Sauki
Uanzu haka ansamu temako wajen bayin Allah dasuke turawa ta lambar Account Number domin akaishi Asibiti to Alhamdulillah Anyi Nasarar kaishi Asibiti kuma likitoci sunganshi saidai sunshedawa mahaifanshi cewa wan n nan kafa saidaifa ayanke domin cutar taci kafar nasji sosai shiyasa kafar ke zubda zuwa masu wari
Yanzu ana shirye shiryen yadda za a yanke kafar amma mahaifarshi basuda kudinda zasu dauki nauyin wan nan aiki dan haka yasa suke rokon jama aa, dasu temaka atemaki Aliyu Sulaiman da Abinda Allah yahore na kudinda za ayimishi wan nan aikin
A wan nan Account Number za cigaba da tura temako ga Aliyu Sulaiman ga wadanda kesan temakawa
Access Bank
0774284321
Suleiman Sango
Ko akira wan nan Number 081761242233
Allah yabada ikon temakawa