Daily African Hausa

Daily African Hausa Daily African Hausa Zallar Gaskiya Jarida mai Zaman kanta a Africa

Yadda wani hoto ya ja Hankulan Al'umma, a yayin da aka mika wa KURA wani jiriri duk a shagaulgulan Bikin sallah karama a...
25/04/2023

Yadda wani hoto ya ja Hankulan Al'umma, a yayin da aka mika wa KURA wani jiriri duk a shagaulgulan Bikin sallah karama a Zariya.

Wani bakano kenan a lokacin da yake murnar bikin sallah tare da jakin shi.
24/04/2023

Wani bakano kenan a lokacin da yake murnar bikin sallah tare da jakin shi.

Yanzu fa ta tsakiyar nan tsaf! Za ta ce ba'a yi adalci ba saboda ba'a dafa taba🥺
24/04/2023

Yanzu fa ta tsakiyar nan tsaf! Za ta ce ba'a yi adalci ba saboda ba'a dafa taba🥺

Na Samu Ribar Tuhajjud"Ni da nake kiran sunan Maryam ko Fatima ko A'isha sai gashi kuma na samu Baturiya a wajen Sallar ...
24/04/2023

Na Samu Ribar Tuhajjud

"Ni da nake kiran sunan Maryam ko Fatima ko A'isha sai gashi kuma na samu Baturiya a wajen Sallar Idin bana.

Kaina ya kulle Ku bani shawara, na yi wuff da ita ko kuwa na tsaya a wajen matan mu na gida?"

"Wallahi Wannan Rashin Cin Zaɓen Na Aisha Binani Ba Karamin Daɗi Na Ji Ba, Ni Dama Ba Na Goyon Baya, Kuma Insha Allahu K...
25/03/2023

"Wallahi Wannan Rashin Cin Zaɓen Na Aisha Binani Ba Karamin Daɗi Na Ji Ba, Ni Dama Ba Na Goyon Baya, Kuma Insha Allahu Ko An Sake Ba Za Ta Ci Ba Domin Babu Inda Musulunci Ya Yarda Mace Ta Yi Takara"

Ina So Mu Sani Cin Zaɓen Matar Nan Faɗuwar Musulunci Ne, Ta Yaya Za A Ce Wai Mace Ce Za Ta Shugabanci Al'ummar Jihar Adamawa Gaba Daya?

~Cewar Sheik Idris Dutsen Tashi

Daga Salisu Magaji Fandalla'fih

"Ya Allah Ka Kawo Wanda Zai Biya Min Aikin Hajji"Daily African hausa Wallahi Na Dade Ina Da Burin Zuwa Hajji Amma Ba Ni ...
25/03/2023

"Ya Allah Ka Kawo Wanda Zai Biya Min Aikin Hajji"

Daily African hausa Wallahi Na Dade Ina Da Burin Zuwa Hajji Amma Ba Ni Da Arzikin Da Zan Ziyarci Manzon Allah SAW, Don Haka Ina Bara Idan Da Wanda Zai Taimaka Ya Biya Min Na Sauke Farali, Cewar Hafsat Moyi

25/03/2023

Idan mijinki ya kawo budurwarsa Shan ruwa😍 a gidanki mai zaki dafa mata😂😂

Mai martaba Aisha Maude tace in tambayeku Yaranmu kanawa yaya sunan wanna abunGift 20k
25/03/2023

Mai martaba Aisha Maude tace in tambayeku
Yaranmu kanawa yaya sunan wanna abun
Gift 20k

Assalamu Alaikum Jama,a Barkan mu Da Shan Ruwa Allah Ya Amsa ibadun muGa Wata Baiwar Allah Idan Akwai Wanda yakeso Ya Ba...
24/03/2023

Assalamu Alaikum Jama,a Barkan mu Da Shan Ruwa Allah Ya Amsa ibadun mu

Ga Wata Baiwar Allah Idan Akwai Wanda yakeso Ya Bada dafa Abinci Wanda Za,Ake Rabawa Mutane Sadaqa Wannan Baiwar Allah Zaku Iya Bata Tana Garin Zaria ne da zama Kuma zata Iya Dafa maka Kaje ka Amsa Abunka Sai Ka Biya Kudin Ladan Aikin
Allah Yakarba Mana Iba dunmu

Ga Account number NATA

WEMA BANK

0271548270

AMINA YAKUBU

Duk wanda Zai bata aikin yayi magana zan Hadaku insha Allahu

Jarumi Mustapha Naburiska Ya Shirya Walima Domin Nuna Farin Ciki Bisa Nasarar Da Abba Gida-Gida Ya Samu A Zaɓen Gwamnan ...
24/03/2023

Jarumi Mustapha Naburiska Ya Shirya Walima Domin Nuna Farin Ciki Bisa Nasarar Da Abba Gida-Gida Ya Samu A Zaɓen Gwamnan Kano

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Dan Allah admin approved 🙏Please shawara Zaku baiwa abokina Meya kamata yayi Akan wannan Soyayyar duk yarinyar Datake so...
24/03/2023

Dan Allah admin approved 🙏

Please shawara Zaku baiwa abokina
Meya kamata yayi Akan wannan Soyayyar duk yarinyar Datake sonka irin Haka kuma ba aure zakuyi bah sanann mijin da zata aura tace wai gangar jikinta zai aura ba itaba pls 🙏 shawara 😢

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily African Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share