Yan Matan Tiktok 1

Yan Matan Tiktok 1 GIDAN NISHADI ZALLAH

Naziru Sarkin Waƙa Ya Kaiwa Sarkin Kano Sunusi Lamiɗo Sunusi Yaronsa Da Aka Haifa Domin Sanya Albarka
17/06/2025

Naziru Sarkin Waƙa Ya Kaiwa Sarkin Kano Sunusi Lamiɗo Sunusi Yaronsa Da Aka Haifa Domin Sanya Albarka

Yadda al'ummar Musulmi a Birnin Gaza s**a gabatar da Sallar Idi Babba a Yau.
06/06/2025

Yadda al'ummar Musulmi a Birnin Gaza s**a gabatar da Sallar Idi Babba a Yau.

Yadda Musulmai s**a gabatar da sallar idi a Masallacin Ƙudus, masallaci na uku mafi daraja ga Musulman duniya.
06/06/2025

Yadda Musulmai s**a gabatar da sallar idi a Masallacin Ƙudus, masallaci na uku mafi daraja ga Musulman duniya.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:Allah ya yi rasuwa wa Mahaifin Abale yanzu. Za'a gabatar da sallar jana'izarsa bayan...
05/05/2025

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:

Allah ya yi rasuwa wa Mahaifin Abale yanzu.

Za'a gabatar da sallar jana'izarsa bayan sallar la'asar a Darmanawa Royal City a Kano.

Allah Ya gafarta masa.

Ba Zan Zuba Ido Wuta Ta Hallaka Mutanena Ba - Cewar Benjamin Netanyahu Firai Ministan Isra'illa, Benjamin Netanyahu ya a...
02/05/2025

Ba Zan Zuba Ido Wuta Ta Hallaka Mutanena Ba - Cewar Benjamin Netanyahu

Firai Ministan Isra'illa, Benjamin Netanyahu ya ayyana dokar ta ɓaci a Isra'illa sak**akon gobarar daji mafi muni da ƙasar ta taɓa gani.

Ɗaruruwan mutane sun tsere daga gidajensu kuma wasu na jinya a asibiti sak**akon hayaƙin da s**a shaƙa ko ƙonewa da s**a yi.

Gobarar ta kashe mutanen da har yanzu ba a tabbatar da yawan su ba inda ta janyo asarar miliyoyin dukiya.

Kawo yanzu, Netanyahu ya ce sun ci galabar gobarar domin ana kan yin amfani da dabarun kashe wuta na zamani.

Zinariya

Dauda Kahutu Rarara tare da amaryarsa ta yau, A'isha Humaira sun k**a hanya zuwa Maiduguri domin halartar ɗaurin auren s...
25/04/2025

Dauda Kahutu Rarara tare da amaryarsa ta yau, A'isha Humaira sun k**a hanya zuwa Maiduguri domin halartar ɗaurin auren su.

TIRƘASHI: Wasu daga cikin matakan da Saudiyya ta sha alwashin ɗauka akan duk wanda aka k**a ya karya dokar aikin Hajji: ...
24/04/2025

TIRƘASHI: Wasu daga cikin matakan da Saudiyya ta sha alwashin ɗauka akan duk wanda aka k**a ya karya dokar aikin Hajji:

1. Ɗaurin wata 6 a gidan yari

2. Biyan tarar Riyal 60,000 (kwstan kwacin Naira miliyan 25.8)

3. Za a komar da mutum gida in har bizarsa ta ƙare bai koma ba.

Daga Hajji Kiran Allah

JARUMAR MACE MAI KAMAR MAZAYa shiga Gidan ta da tsakiyar rana jiya Laraba a Anguwar Keke cikin Garin Jos, don yayi mata ...
24/04/2025

JARUMAR MACE MAI KAMAR MAZA

Ya shiga Gidan ta da tsakiyar rana jiya Laraba a Anguwar Keke cikin Garin Jos, don yayi mata fashi da makami.

Bayan ya yanka mata wuya da wuƙa amma Alhamdulillah bata Mutu ba, sannan ita Kuma tayi Nasarar ƙwace wukar sannan ta daɓa mishi a ciki.

Yanzu haka dai yana nan rai a hanun Allah a asibiti itama bata da lafiya

Daga Abubakar Nasiru

Shin kun san zaku iya shiga makarantar koyon Alƙur'ani Mai Girma da Tajwidi a Online ku yi karatu daga ɗakin ku?

Makarantar Miftahul Khairat Foundation ta fara siyar da form Yanzu haka.

Mai buƙata shiga ya mana magana ta WhatsApp : 09126183681

Da zarar mutum yayi rajista akan N2,500 za mu saka shi a aji. Kuɗin wata 1,500 ne kacal.

Bayan koya musu sana'o'in dogaro da kai Anyi bikin yaye tubabbun ƴan Boko Haram a sansanin sojoji dake Malam Sidi Kwami ...
18/04/2025

Bayan koya musu sana'o'in dogaro da kai Anyi bikin yaye tubabbun ƴan Boko Haram a sansanin sojoji dake Malam Sidi Kwami LGA Gombe.

Sun yi rantsuwa da Alkur'ani tare da yin alƙawarin kasancewa mutanen ƙwarai maimakon ta'addanci da s**a yi a baya.

Zinariya

Jiya s**a cika wata ɗaya da aure kuma a jiyan Allah ya yi wa matarsa rasuwa.Muna roƙon Allah ya gafarta mata tare da duk...
12/04/2025

Jiya s**a cika wata ɗaya da aure kuma a jiyan Allah ya yi wa matarsa rasuwa.

Muna roƙon Allah ya gafarta mata tare da dukkan mamatan mu ya sada ta da ma'aiki SAW.

Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa dake Ka...
12/04/2025

Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa dake Kaduna.

Wannan ziyarar tana zuwa ne jim kaɗan bayan madugun adawar siyasar Najeriya Alhaji Atiku da tawagarsa sun ziyarci Buhari a jiya Juma'a.

Zinariya

GOBE SALLAH A SAUDIYYA: Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, don haka gobe Sallah. Zinariya
29/03/2025

GOBE SALLAH A SAUDIYYA: Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, don haka gobe Sallah.

Zinariya

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Matan Tiktok 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share