Hausa News

Hausa News A farkon shekarar 2024 aka samar da kafar yada labarai ta - Hausa News.

Sanarwar da rundunar sojin Isra'ila ta fitar ta ce, na'urar tsaron sararin samaniyar sojin Isra'ila ta katse makami mai ...
15/05/2025

Sanarwar da rundunar sojin Isra'ila ta fitar ta ce, na'urar tsaron sararin samaniyar sojin Isra'ila ta katse makami mai linzami da aka harba daga kasar Yemen a ranar alhamis, biyo bayan kararrawar da aka yi a yankuna da dama na Isra'ila.

Sanarwar da rundunar sojin Isra'ila ta fitar ta ce, na'urar tsaron sararin samaniyar sojin Isra'ila ta katse makami mai linzami da aka harba...

An yi musayar fursunoni tsakanin gwamnatin India da Pakistan
14/05/2025

An yi musayar fursunoni tsakanin gwamnatin India da Pakistan

India da Pakistan sun yi musayar fursunoni, kwanaki huɗu bayan ƙulla yarjejeniyar tsagaita wuta. India ta miƙa wa Pakistan wani sojanta da t...

Yansandan Najeriya su musanta zargin kai wa ƴanbindiga abinci da jirgin sama
14/05/2025

Yansandan Najeriya su musanta zargin kai wa ƴanbindiga abinci da jirgin sama

Rundunar ƴansandan Najeriya ta musanta rahotannin da ake yaɗawa cewa jirgin sama mai saukar ungulu mallakinta yana kai wa ƴanbindiga abinci ...

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya zargi shugaban Faransa Emmanuel Macron da hada kai da "kungiyar ta'addanci m...
14/05/2025

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya zargi shugaban Faransa Emmanuel Macron da hada kai da "kungiyar ta'addanci mai kisa" bayan Macron ya soki yadda Isra'ila ta toshe agaji ga Gaza.

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a ranar Laraba ya zargi shugaban Faransa Emmanuel Macron da hada kai da "kungiyar ta'addanci mai ki...

Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sabon shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa, karo na farko cikin shekara 25 da wani sh...
14/05/2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sabon shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa, karo na farko cikin shekara 25 da wani shugaban Amurka ya gana da shugaban Syria.

Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sabon shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa, karo na farko cikin shekara 25 da wani shugaban Amurka ya gan...

Pakistan ta nanata kudurinta na tsagaita bude wuta amma ta yi gargadin cewa za ta mayar da martani mai karfi kan duk wan...
13/05/2025

Pakistan ta nanata kudurinta na tsagaita bude wuta amma ta yi gargadin cewa za ta mayar da martani mai karfi kan duk wani hari da Indiya ke kaiwa nan gaba.

Indiya ta umarci wani jami'in diflomasiyyar Pakistan da ya fice daga kasar cikin sa'o'i 24 yayin da ake zaman dar-dar sak**akon musayar wuta...

Kungiyar Hamas ta yi watsi da ikirarin Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu na cewa matsin lambar soji ya taimak...
13/05/2025

Kungiyar Hamas ta yi watsi da ikirarin Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu na cewa matsin lambar soji ya taimaka wajen ganin an sako Edan Alexander dan kasar Amurka da aka yi garkuwa da shi a Gaza

A ranar Talata kungiyar Hamas ta yi watsi da ikirarin Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu na cewa matsin lambar soji ya taimaka waj...

Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman ya tarbi shugaban Amurka Donald Trump yayin da ya isa birnin Riyadh ...
13/05/2025

Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman ya tarbi shugaban Amurka Donald Trump yayin da ya isa birnin Riyadh domin fara rangadin kwanaki hudu a yankin Gulf.

Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman ya tarbi shugaban Amurka Donald Trump yayin da ya isa birnin Riyadh da safiyar Talata do...

Ƙungiyar Hamas ta Falasɗinawa ta saki Edan Alexander, Ba’Amurke na ƙarshe da ta ke rike da shi a Gaza, cikin mutane da t...
13/05/2025

Ƙungiyar Hamas ta Falasɗinawa ta saki Edan Alexander, Ba’Amurke na ƙarshe da ta ke rike da shi a Gaza, cikin mutane da ta yi garkuwa lokacin da ta kai hari har cikin Isra’ila, a wani ɓangare faɗaɗa yunkurin Amurka na cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.

Tun farko ƙungiyar Red Cross ce ta tabbatar da cewa mayaƙan Hamas sun miƙa mata Ba’Amurken Edan Alexender a Khan Younis da ke kudancin zirin...

🔴 DA DUMI-DUMI: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da "cikakkiyar tsagaita bude wuta nan t...
10/05/2025

🔴 DA DUMI-DUMI: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da "cikakkiyar tsagaita bude wuta nan take".

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da "cikakkiyar tsagaita bude wuta cikin gaggawa". Pakistan da Indiya sun ...

Sojojin Pakistan sun ce sun soma kai hare-haren ramuwar gayya a kan Indiya, bayan sun zargi Delhi da kaddamar da munanan...
10/05/2025

Sojojin Pakistan sun ce sun soma kai hare-haren ramuwar gayya a kan Indiya, bayan sun zargi Delhi da kaddamar da munanan hare-haren mak**ai masu linzami a sansanonin sojojinta na sama guda uku.

Sojojin Pakistan sun ce sun soma kai hare-haren ramuwar gayya akan Indiya, bayan sun zargi Delhi da kaddamar da munanan hare-haren mak**ai m...

Wani jami'in Amurka ya ce akwai kwarin gwiwa cewa Pakistan ta yi amfani da jirgin J-10 da China ta kera wajen harba maka...
08/05/2025

Wani jami'in Amurka ya ce akwai kwarin gwiwa cewa Pakistan ta yi amfani da jirgin J-10 da China ta kera wajen harba makami mai linzami ta sama da jiragen yakin Indiya, inda s**a harbo akalla biyu. Wani jami'in ya ce daya daga cikin jiragen Indiya da aka harbo wani jirgin Rafale ne da aka kera a Faransa.

Wani babban jirgin saman yakin Pakistan da China ke yi ya harbo akalla jiragen sojin Indiya biyu a ranar Laraba, k**ar yadda wasu jami’an Am...

Address

New Side Road
Abuja
900107

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa News:

Share