Katsina Online

Katsina Online This is my really Facebook handle

Za Muyi Garanbawul A Gadar Hotoro Da Ke Kano Saboda Idan Ka Kalleta Daga Sama Za Kaga Anyi Mata Alamar Kurós, Cewar Gwam...
14/06/2023

Za Muyi Garanbawul A Gadar Hotoro Da Ke Kano Saboda Idan Ka Kalleta Daga Sama Za Kaga Anyi Mata Alamar Kurós, Cewar Gwamnatin Kano..

- IDON MIKIYA

Yadda Wani Tsoho Mai Shekaru 70 Yake Dakon Sauke Masara a Kasuwa Domin Rufawa Kanshi Dana Iyalinsa Asiri ..
11/06/2023

Yadda Wani Tsoho Mai Shekaru 70 Yake Dakon Sauke Masara a Kasuwa Domin Rufawa Kanshi Dana Iyalinsa Asiri ..

YANZU YANZU: Angano Kadar Data Dirkawa Kanta Ciki a gidan Namun Daji .Daga Falalu Lawal Katsina .A karo na farko, an gan...
11/06/2023

YANZU YANZU: Angano Kadar Data Dirkawa Kanta Ciki a gidan Namun Daji .

Daga Falalu Lawal Katsina .

A karo na farko, an gano wata kada da ta yi wa kanta ciki a gidan namun daji da ke ƙasar Costa Rica Kamar Yadda Jaridar BBC ta Ruwaito .

Ɗan tayin da ta haifa ya kasance yana da ƙwayoyin halittar gado kimanin kashi 99.9 daidai da na uwarsa.

Akan samu irin wannan lamarin, inda dabbar da ba ta taɓa saduwa ba za ta haihu, wanda ake kira 'virgin birth' a turance.

Masana kimiyya sun ce ana iya gadon irin wannan dabi'ar daga dabbar 'Dinosaur', wato kakannin ƙadangaru, waɗanda su ma ana tunanin za su iya ɗaukar ciki su haihu ba tare da saduwa ba.

Wata kada mai shekara 18 ce da ke Amurka ta nasa ƙwan a watan Janairu na 2018.

Kadar da ta nasa ƙwan an ɗauko ta ne tun tana da shekara biyu, inda aka ajiye ta ita kaɗai a wani ɓangare na wurin ajiye namun daji na 'Parque Reptilania'.

Kadar ta rayu ita kaɗai a tsawon rayuwarta

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un!!! Allah ya yi wa mawaƙin nan Mahmud Nadanko mai waƙar Baba Zai Daɗa Aure, rasuwa a ...
11/06/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un!!! Allah ya yi wa mawaƙin nan Mahmud Nadanko mai waƙar Baba Zai Daɗa Aure, rasuwa a dalilin hatsarin mota. Allah Ya jiƙan sa da rahama. Mu ma Ya kyautata namu ƙarshen. Amin

10/06/2023

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Matawalle Ya zargi Sabuwar Gwannatin da Sace Lefe Ya'Yansa .

DA DUMIDUMI : Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tunibu Ya Kori Gwamnnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele daga Kuj...
09/06/2023

DA DUMIDUMI : Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tunibu Ya Kori Gwamnnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele daga Kujerarsa ..

Ya Kukaji a Ranku ?

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin toshon gwamnan Jihar Kano kuma Jigon jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankw...
09/06/2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin toshon gwamnan Jihar Kano kuma Jigon jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Honarabul Abdulmumin Jibrin a Villa.

📸: (Twitter)

DA DUMI-DUMI: Idona Idon Kwankwaso Da Ya Yadda Mun Hadu Dashi A Fadar Shugaban Kasa, Da Sai Na Wanke Shi Da Mari, Inji G...
09/06/2023

DA DUMI-DUMI: Idona Idon Kwankwaso Da Ya Yadda Mun Hadu Dashi A Fadar Shugaban Kasa, Da Sai Na Wanke Shi Da Mari, Inji Ganduje

Daga Comr Abba Sani Pantami

Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya ce zai mari Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, idan ya same shi a fadar shugaban kasa dake Abuja.

A dazu Daily Trust ta ruwaito yadda Kwankwaso ya gana da shugaban kasa Bola Tinubu a A*o Rock da yammacin yau Jumma'a.

Yayin da yake zantawa da manema labarai na fadar gwamnatin jihar bayan ganawarsa da Tinubu kan matsalar tsaro a jihar Kano biyo bayan yunkurin rugujewar da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta yi, Ganduje ya nuna rashin jin dadinsa.

“Na san yana cikin ginin amma ba mu hadu ba, watakila idan muka hadu, zan iya marin shi.”

Ganduje ya ce an yi aikin rushe-rushe a jihar Kano ba tare da gudanar da wani bincike ba ko kuma bayar da sanarwar da ta dace daidai da tanadin dokar amfani da filaye ba.

Hakika sabuwar tsama da takun saka ta kara tsami a tsakanin Ganduje da Kwankwaso.

Wannan Shi Ne Malam Alhousseini, Shugaban Masu Shayi Na Jamhuriyar Nijar Kuma Shi Ke Da Haƙƙin Ba Shugaban Kasar Da Baƙi...
09/06/2023

Wannan Shi Ne Malam Alhousseini, Shugaban Masu Shayi Na Jamhuriyar Nijar Kuma Shi Ke Da Haƙƙin Ba Shugaban Kasar Da Baƙinsa Shayi

NEMAN ALBARKA : Shugaban kasar Najeriya Kenan Bola Ahmed Tunibu Yake Shafakan Tsohon Gwamnan jahar Zamfara Alhaji Bello ...
08/06/2023

NEMAN ALBARKA : Shugaban kasar Najeriya Kenan Bola Ahmed Tunibu Yake Shafakan Tsohon Gwamnan jahar Zamfara Alhaji Bello Matawalle .

An Sanya Kyautar Naira Dubu Dari Biyu Da Hamsin (250k).Daga: Muhammad Bala Afuwa.Duk wadda ya kawo shaidar murya ta saut...
07/06/2023

An Sanya Kyautar Naira Dubu Dari Biyu Da Hamsin (250k).

Daga: Muhammad Bala Afuwa.

Duk wadda ya kawo shaidar murya ta sauti ko ta gani a bidiyo, wadda Sheikh Zakzaky yake zagin Sahabbai, an sanya tukwuici Naira dubu 250k.

Bayan kammala sallar Isha'i a masallacin Harami na Makka: Allah ya karawa Annabi daraja. HOTO:📸Haramain
07/06/2023

Bayan kammala sallar Isha'i a masallacin Harami na Makka: Allah ya karawa Annabi daraja.

HOTO:📸Haramain

Address

Kano
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina Online:

Share