Doctor Mai ratata

Doctor Mai ratata Domin Wayar da kan Al'ummma akan Abunda ya Shafi Lafiya, ta yadda zamu Kula da Kanmu domin Kauracewa Kamuwa da Cututtuka.
(2)

MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS ) 1️⃣Mutane masu shan barasa/giya/burkutu2️⃣ Mutane masu...
27/09/2025

MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS )

1️⃣Mutane masu shan barasa/giya/burkutu
2️⃣ Mutane masu ciwon Sugar
3️⃣Mutanen masu yin zanen tattoos ajiki. ko hujin kunnuwa barkatai
4️⃣Mutane masu kiba/Tumbi
5️⃣Amfani da sirinji guda daya wajen allura
5️⃣Amfani da Kayayyakin kaifi batare da kariya ba
6️⃣Masu jima'i batare da matakan kariya ba
7️⃣Mutane masu tarihin ciwon hanta cikin dangi
8️⃣Karin jini agida, ko kananun asibitocin daba kayan aiki ko doka bata yadda ba.
9️⃣ Masu saida sinadaran chemicals na maganin kwari ko na noma .

ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS)

1️⃣ Yawan zazzabi
2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki
3️⃣Rashin son cin abinci
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)
🔟 Kumburin kafafuwa.

KALOLIN ABINCI DA MAI CIWON HANTA BAI KAMATA YACI BA!

1️⃣ NAMA ( Musamman Jan Nama) ❌
2️⃣ Madara ( Musamman ta ruwa )❌
3️⃣ Kwai ( Musamman Soyayaye )❌
4️⃣ Gyada kowace Iri❌
5️⃣ Lemun kwalba ( Soft drinks )❌
6️⃣ Awara ( Da duk abunda akai da waken Suya )❌
7️⃣ Indomie ( Musamman Soyayya da mai )❌
8️⃣ Man Gyada ( ba Laifi asha Manja )❌

MAGANI ( MEDICINE)
Muna da Magani ana warkewa cikin kwanai 14 cikin ikon Allah

Ga mai bukata ya kira ko yai mana magana ta whatapps 08161923214 08073346633
ko yazo Office namu dake

NO.A16. M. SANI PLAZA OLD ARMY BARRACK UNGUWAN GWARI JUCTION SULEJA ABUJA

Dannan nan domin magana da Doctor kai tsaye https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

ALAMOMIN CIWON KODA BAYYANANNU MU KULA1. Yawan Fitsari akai akai Musamman da Dare sannan Fitsarin yana iya kasance mai K...
26/09/2025

ALAMOMIN CIWON KODA BAYYANANNU MU KULA

1. Yawan Fitsari akai akai Musamman da Dare sannan Fitsarin yana iya kasance mai Kumfa Kumfa.

2. Kumburin Fuska, Kumburin Kafafuwa ko Kumburin Hannuwa da ko Tafin Kafa.

3. Yawan Gajiya Hakanan Kawai da Kuma koda Kuwa kana samun Isasshen Bacci.

4. Bushewar Fata ko Kuma Yamushewar Fata da Kuraje a Hannaye ko Kafafuwa da Gadon Baya.

5. Rashin Sha'awar cin Abinci ko kuma ko tashin Zuciya da Amai

6. Yawan Ciwon Gabobi Babu Gaira babu dalili.
Musamman ciwon ciki da Ciwon Baya.

7.Yawan damuwa da rashin Maida Hankali akan yau da Gobe.

8. Idan abun ya Tsananta ana yawan Fitsari da Jini jini

9. Idan abun ta Tsananta akwai Kumburin ciki.

SHAWARA GAREMU DOMIN LAFIYARMU

1. Mu Yawaita shan Ruwa
2. Mu daina rike Fitsari ba Gwaninta bane.
3. Mu daina Hade Hade wajen cin abinci, aci wacan da wannan Lokaci Guda.

ALLAH YA BAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA AMEEEN

TUSHEN WARAKA  5000 NE  KACAL1️⃣   Yana maganin Zazzabi nan take2️⃣   Yana maganin Yawan kasala3️⃣   Yana Maganin Zafin ...
26/09/2025

TUSHEN WARAKA 5000 NE KACAL

1️⃣ Yana maganin Zazzabi nan take
2️⃣ Yana maganin Yawan kasala
3️⃣ Yana Maganin Zafin jiki da Ciwon Ciki
4️⃣ Yana maganin Zaki da Maiko
5️⃣ Yana maganin Yawan gajiya da yawan Barci

KUZO KO MU AIKO MAKU DASHI INDA KUKE.....

No.A16 M.Sani Plaza Old Barrack Unguwan gwari Juction Suleja Abuja
08161923214 08073346633

Call or whatappp
Danna nan domin magana dani ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Mai Bukatar Magana da Doctor Mai ratata 08161923214 08073346633
26/09/2025

Mai Bukatar Magana da Doctor Mai ratata
08161923214 08073346633

GA KADAN DAGA AMFANIN CIN DANKALI.1.   Yana Taimakawa Zuciya da masu ciwon Zuciya 2.    Yana karawa Jiki Kuzari da Garku...
25/09/2025

GA KADAN DAGA AMFANIN CIN DANKALI.

1. Yana Taimakawa Zuciya da masu ciwon Zuciya
2. Yana karawa Jiki Kuzari da Garkuwar jiki karfi.
3. Kariya dan Kamuwa da Ciwon Kansa da Ciwon Suga
4. Akwai Vitamin C Ajikinsa yana da kyau a rika cinsa.
5. Yana Taimakawa wajen masu Neman Daidaiton Kiba.
7. Yana karawa Kashi Karfi saboda yana dauke da Potassium da phosphorus.
8. Yana gara Fata jiki wajen haske da Shekinta.
9. Yana Taimakawa wajen Narkar da abinci ajikinmu.

ASHE KUWA YANA DA KYAU MUCI DANKALI IRIN WANDA MUKA GANI A HOTON NAN.

KU ZO MUSAN AMFANIN CIN GYADA KAI TSAYE.1. Lallai Masu cin Gyada tana kiyaye su da Kamuwa da ciwon Zuciya. 2. Acikin Gya...
23/09/2025

KU ZO MUSAN AMFANIN CIN GYADA KAI TSAYE.

1. Lallai Masu cin Gyada tana kiyaye su da Kamuwa da ciwon Zuciya.

2. Acikin Gyada akwai Protein akwai kuma Fiber tana taimakawa wajen daidaita girman jiki

3. Kuma ita Kanta Gyada Antioxidant ce tana taimakawa wajen gyara fata da Kuma Hana Kwayoyin cuta Tasiri.

4. A Cikin Gyada akwai Vitamin B3 Dan haka tana Taimawa wajen Gyara Kwakwalwa da kafin Basira.

5. Cin Gyada yana Taimakawa wajen Digestive System wato Narkar da abincin da Muke ci.

6. Yana daga Amfanin cin Gyada dan Taimakawa masu ciwon Sugar sannan kuma tana kiyaye dan Kamuwa da ciwon suga kansa.

YANA DA KYAU MU RIKA CIN GYADA AKAI AKAI
Muddin bama Fama da Ciwon Koda Ko Anta ko Kuma Mura mai Tsani.

AMFANIN LEMON TSAMI DA RUWAN DUMI A JIKIN MUTUM. • Ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi yana taimakawa wajen cin abinci ...
21/09/2025

AMFANIN LEMON TSAMI DA RUWAN DUMI A JIKIN MUTUM.

• Ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi yana taimakawa wajen cin abinci da kuma tafiyar da jijiyoyin ruwa.

• Shan ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi kowace safiya yana taimakawa wajen dai dai ta yanayin jiki.

• Shan ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi shima yana taimakawa wajen rage ciwon gwiwa dana gabobi.

• Shan ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi Yana taimaka wajen narkewar abinci.

• Shan ruwan lemun tsami tare da ruwan dumi Yana taimakawa wajen yaƙar cutar sanyi, mura dadai sauransu.

Idan kuna Sharing hakan zai kara mana Karfin Guywa

WANNAN MAGANIN YANA DA MAHIMMACI MATUKA 1. Masu Fama da Rikicewar Jinin Al'ada2. Masu Fama da Kaikayin Jiki.3. Masu Fama...
21/09/2025

WANNAN MAGANIN YANA DA MAHIMMACI MATUKA

1. Masu Fama da Rikicewar Jinin Al'ada
2. Masu Fama da Kaikayin Jiki.
3. Masu Fama Rashin Sha'awa ko Daukewarta.
4. Masu Fama da Fitar Farin Ruwa agabansu.
5. Masu Fama da Kaikayin Matse Matsi.
7. Masu Fama da Fashewar baki ko lebe.
8. Masu Fama da Matsalar Daukar ciki ko Zubewar Ciki.
9. Masu Fama da jin zafin Fitsari ko yawan Fitsari.

KUDIN MAGANIN NAN 15'000
Duk inda kuke zamu iya aiko maku dashi.
Gaskiya da Amana da Nagarta itace ke rike damu

Call or whatapp 08161923214 08073346633.

No.A16 M.SANI PLAZA OLD ARMY BARRACK UNGUWAN GWARI JUCTION SULEJA ABUJA

Danna nan domin Magana damu ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Ofishinmu Yana nan NO.A16 M.Sani Plaza Old Army Barrack Unguwan gwari Juction Suleja Abuja.
21/09/2025

Ofishinmu Yana nan NO.A16 M.Sani Plaza Old Army Barrack Unguwan gwari Juction Suleja Abuja.

KU KULA DA WANNAN MATA, LOKACIN JININ AL'ADA ●  Ki guji amfani da Kankara ko ruwan sanyi yayin Al"ada saboda ruwan sanyi...
18/09/2025

KU KULA DA WANNAN MATA, LOKACIN JININ AL'ADA

● Ki guji amfani da Kankara ko ruwan sanyi yayin Al"ada saboda ruwan sanyi yakan sa jini ya daskare a mahaifa bazai fita gaba daya ba, sai bayan shekaru 6 ko 10 sai ya kawo miki matsala a Mahaifa.

● Ki guji sawa kanki Shampoo kowane kala saboda a wannan lokacin Kofofin Gashi a bude suke kuma shigar shampoo kofar gashi na Iya haifar miki da ciwon Kai mai Tsanani.

● Kada kici Gurji(cucumber) saboda yana dauke da sinadaran dazasu daskarar da jini a Kasan Mahaifa. Wanda daga karshe zai Iya baki matsala.

● Kada ki yarda ko da Wasa a daki cikinki kuma ki kiyaye duk abinda zai ta6a miki ciki. Saboda dukan ciki na Iya rikita Mahaifa ko kuma Aman jini a lokaci guda....

● Ki rage amfani da gishiri a cikin Abinci.

● Kar kici Kwakwa(coconut)domin tana tsananta alamomi.

● Ki Dena barin Wando (Pant) a jikinki ya wuce Awa 3-4 ko da jinin baya zuwa sosai

Allah yabamu dacewa....

● Masu fama Rikewar jinin Al'ada
Ko matsala ta rashin ganinsa, ko ciwon mara lokacin zuwan jinin Al'ada Su Tuntubemu domin neman shawara ko Magani
081 6192 323214

MENENE YAKE KAWO WANNAN CIWO ?1. Wasu Suna Cewa  Mouth Ulcer ne2. Wasu kuma suna cewa Oral Thrush3. Wasu s**e Su Kirashi...
17/09/2025

MENENE YAKE KAWO WANNAN CIWO ?

1. Wasu Suna Cewa Mouth Ulcer ne
2. Wasu kuma suna cewa Oral Thrush
3. Wasu s**e Su Kirashi Mouth Sores
4. Wasu ma Sai S**e Hucewar Zazzabi ne.

Ana Kiransa da Sunaye Daban Daban.

AMMA NI NAWA BINCIKEN INFECTION NE !!

Allah ya bamu Lafiya Ameeen
Mai Neman Karin Bayani yai mana Magana

MENENE GONORRHEA INFECTION WATO GOLORIYA ?Ana kiransa STI wato S*xually transmitted Infection yawanci anfi kamuwa dashi ...
16/09/2025

MENENE GONORRHEA INFECTION WATO GOLORIYA ?

Ana kiransa STI wato S*xually transmitted Infection yawanci anfi kamuwa dashi ta Hanyar Jima'i wato shi kansa Jima'in Hanyoyinsa daban Walau ta Baki wanda ake Kira ORAL S*X ko kuma A**L S*X Wadanda suke Saduwa da Juna ta Dubura.
Hakanan ana daukarsa ta Hanyar ta hanyar S*X TOY masu Amfani da wani Na roba ko makamancin domin biyawa kai Bukata.

Shi Wannan Infection din yana Cutar da abunda ya shafi Mafitsara da Mara da Kuma Idanuwa da Makoshi kansa,


1. Yana Haifar da Ciwon Mara Mai tsanani ga mace ko Namiji
2. Yana Haifar da Rashin Haihuwa ko Zubewar ciki.
3. Yana Haifar da Karancin Maniyyyi ga Mace ko Namiji.
4. Cutar tana shiga cikin jini da Gabobin Mutum.
5 Yana Haifar da Fitar Farin Ruwa Gaban Mace ko Namiji.
6. Yana Haifar da Kuraje a jiki ko wajen Al'aura.

1. vaginal, oral, or a**l s*x with an infected person.
( Jima'i kai tsaye ko ta Dubura da wanda yake da Cutar )

2. Other S*xual Practices: Sharing s*x toys with an infected person can also spread the bacteria.

( Masu Amfani da Wani abu Kirkirarre kamar yar Tsana ko makamancinsa idan mutum sama da daya yana amfani da ita )

3. Childbirth: A pregnant woman can pass the infection to her baby's eyes during birth.
( Babu Shakka Mai Infection ma zata iya Haihuwa mai Infection )

TAYA ZAMU MAGANCE WANNNA MATSALA KO GUJE MATA ?

1. Kada ayi Jima'i da mai Cutar saida kariya.

2. Idan aka kamu da cutar a guji Jima'i lokacin Shan Magani Akallah na kwanaki 7

3. Tana iya Yiyuwa bayan GONORRHEA INFECTION Kana dauke da Chlamydia Infection Likita shine zai Banbance maka Kowane.

4. A daina Oral S*x da masu cutar Ma'a masu JIMA’I ta baki saisu Kula matuka.

MASU BUKATAR TAMBAYA KO TUNTUBAR MU su danna nan.
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Address

No. A16. M. Sani Plaza Old Army Barrack , Unguwan Gwari Juction Suleja Abuja
Abuja

Telephone

+2348161923214

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Mai ratata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Doctor Mai ratata:

Share