01/12/2025
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
WA'AZIN JIHA A GARIN MPAPE TA KARAMAR HUKUMAR BWARI DA KE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA NAJERIYA.
(15/06/1447H - 06/12/2025 ).
Shugaban Kungiyar JIBWIS FCT Abuja,
(Alh. Salihu Hayatu Bambale)
Shugaban Majalisar Malamai,
(Sheikh Muhammad Auwal Mai gaskiya)
Daraktan Agaji:
(Alh Umar Isma'il)
A Madadin Kungiyar, Suna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmai Zuwa Gagarumin Wa'azin Jiha Da S**a Shirya Kamar Haka :
Rana: Asabar ( 15/06/1447AH - 06/12/2025 ).
Lokaci: Da Zarar An Kammala Sallar Magriba.
Karfe: 7:00pm Insha Allah.
Wuri: L.E.A Primary School Mpape Bwari F.C.T Abuja.
Wa'azin Zai Fara Ne Da Ayyukan Kwamitin Da'awah ƙarƙashin Kwamitin Da'awah Na Fct Wanda (Sheikh Muhammad Rabiu Abdullahi Almisry) Ke Jagoranta.
Ranar Asabar: 06/12/2025 - (15/06/1447)
Daga Cikin Ayyukan Da Za'a Gabatar Akwai:
1. Muhadara Ga Mata
2. Wa'azin Dare
3.Isar Da Muhimman Sakonni Ga Al'ummah.
AKWAI GAGARUMAR MUHADARA GA MATA:
Mai Taken: "MUHIMAMCIN RIKO DA AIKI DA AL'QURA'ANI DA HADISI"
MAI GABATARWA:
DR. YUNUSA MUSA ALMADNY
Wuri: Masjidu Da'awah Mpape Bwari F.C.T Abuja.
Lokaci:10:00Am Na Safe Insha Allah
Rana: Asabar: 06/12/2025 -15/06/1447
Kaɗan Daga Cikin Malamai Da Alaramomi Masu Wa'azin Dare Sun Hada Da:
1. Sheikh Muhammad Auwal Mai Gaskiya
(Shugaban Majlisar Malamai FCT)
2. Sheikh Adam Isah Sahibul Quwwah
(Mataimakin Shugaban Majlisar Malamai FCT)
3. Sheikh Abdullahi Ahmad Karshi
(Sakataren Majlisar Malamai FCT)
4. Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna
(Mataimakin Sakataren Majlisar Malamai FCT)
5.Sheikh Rabiu Abdullahi Almisry
(Daraktan Kwamitin Da'awah FCT)
6.Sheikh Abdurrahman Azzamfari
(Daraktan kwammitin Ilimi na FCT)
7. Sheikh Dr Yunus Almadani
(Chairman Tafsir Posting Committee)
8. Sheikh Auwal Alkashnawi
9. Sheikh Sa'id Khalifa Dei Dei
10. Sheikh Mahmud Assalafy
11. Sheikh Mahmud Sani Albani MC 11.
12. Sheikh Abubakar Abdullahi Yelwa
(Shugaban Kungiya Na Amac)
ALARAMMOMI:
1.Alaramma Tukur Jekada
(Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
2. Alaranma Aliyu Ibrahim P**i
(Mataimakin Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
3. Alaramma Mubarak Mukhtar
(Sakataren Majlisar Alaramomi FCT)
4. Alaramma Nasiru Dan Malam
5. Alaramma Gamawa.
Da Sauran Malamai Da Alaramomi InSha ALLAH 🤲
Sanarwa Daga :- 📢
Sakataren JIBWIS FCT Abuja
(Alh Awwal Rabiu Rigachikun)
Ta Hannun:
Chairman Working Committee FCT Abuja.(Alh. Ahmad Adamu Jingi), Da Sakataren Yada Labarai Na FCT Dakuma Hadin Gwuiwar JIBWIS Social Media, FCT Abuja Nigeria 🇳🇬
ALLAH Ya bada Ikon Zuwa Amin. 🤲