Yazra Daily News

Yazra Daily News Ba Tare Da Nuna babancin Qabila ko Addini ba!

Barka Da Zuwa Shafin Jaridar Yazra Ku Cigaba Da Kasancewa da Jaridar Yazra Daily News Mai kawomuku labarun gida(Nigeria) dama Duniya bakidaya kukasance da Yazra Mai Tsage Gaskiya Komai Dacin ta.

Murja Kunya ta shiga hannun EFCC.Masu karatu mezakuce
18/03/2025

Murja Kunya ta shiga hannun EFCC.

Masu karatu mezakuce



17/03/2025

Mányán Màtâ



16/03/2025

R̃ìkìtâtār̃îkītâ



Wasu fusatattun matasa a jihar Ribas sun ƙone gidan Ministan Abuja Wike yayin da Wike ya k**a hanyar zuwa mahaifar sa ji...
16/03/2025

Wasu fusatattun matasa a jihar Ribas sun ƙone gidan Ministan Abuja Wike yayin da Wike ya k**a hanyar zuwa mahaifar sa jihar Ribas....

Wata manuniya da matasan sukayi ga rashin son ganin ƙafar Wike a jihar Ribas sanadin azalzala rikicin da suke zargin sa da yi tsakanin gwamna Fubara da majalisar dokokin jihar ta Ribas.

✍️ Abdulkadir Nafi'u

DA DUMI-DUMI: Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu. Matatar ta rage far...
14/03/2025

DA DUMI-DUMI: Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu.

Matatar ta rage farashin daga Naira 860 zuwa 825 kan kowace lita, wanda hakan ke nufin gidajen man za su daidaita farashin famfunan su don sayar da sabon farashin.

Me zaku ce?

14/03/2025

Sùĺĥù Ya Wàŕŵàŕè 😂🤣



DA DUMI-DUMI: Har gobe ni dan APC ne kuma ina nan a jam'iyyar bazan taba juya mata baya ba, kuma zan yi duk abin da zan ...
13/03/2025

DA DUMI-DUMI: Har gobe ni dan APC ne kuma ina nan a jam'iyyar bazan taba juya mata baya ba, kuma zan yi duk abin da zan iya domin ganin ta samu tagomashi mai kyau, inji Muhammadu Buhari. Me za ku ce?

13/03/2025

Dáɗìkàshénî



Soke Kwallon Da Ya Jawo Cece-Kuce, Inda Wasu Ke Ganin An Yi Fasha, Yayin Da Suma Magoya Bayan Real Madrid S**a Koka Da C...
13/03/2025

Soke Kwallon Da Ya Jawo Cece-Kuce, Inda Wasu Ke Ganin An Yi Fasha, Yayin Da Suma Magoya Bayan Real Madrid S**a Koka Da Cewa Sun Samu Fenareti Amma An Hana Su

Mene ne ra'ayinku?




13/03/2025

Tâkòmá ƴár̃ chàs-chás âbìn shà áwâ înjì waāsu




Jagoran Jam'iyyar PDP A Jihar Sokoto Sanata Aminu Waziri Tambuwal, Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudade Ga Matasan Ja...
10/03/2025

Jagoran Jam'iyyar PDP A Jihar Sokoto Sanata Aminu Waziri Tambuwal, Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudade Ga Matasan Jam'iyyar A Jihar Sokoto

Daga Tukur Aliyu

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yazra Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share