African Daily News

African Daily News Jaridar African Daily News Tana Gudanar Da Ayyukan Ta A Yanar Gizo, Muna Tabbatar Da Labari Kafin Mu Kawo Shi!!! 08125204249 Don Tuntuɓar Mu A Watsapp
(1)

05/09/2026

Daga Yanzu Zuwa wayewar Gobe
Allah Ya Baka Abinda Zaisa Kayi Masa Sujjadar Godiya

YANZU-YANZU: Sheikh Ahmad sulaiman mai aunaka aunaka kenan bayan ya buɗe taro da addu'a yana hutawa a gefe. wane fata ku...
05/09/2026

YANZU-YANZU: Sheikh Ahmad sulaiman mai aunaka aunaka kenan bayan ya buɗe taro da addu'a yana hutawa a gefe.

wane fata kuke masa?

YANZU-YANZU: Rahotanni daga birnin Jos sun bayyana cewar jarumi Tanimu kawo ya samu sauki har ma an sallame shi daga asi...
05/09/2026

YANZU-YANZU: Rahotanni daga birnin Jos sun bayyana cewar jarumi Tanimu kawo ya samu sauki har ma an sallame shi daga asibiti.

ADN HAUSA

Kuna ganin Blancos zasu iya kuwa?
05/09/2026

Kuna ganin Blancos zasu iya kuwa?

04/09/2026

Ba za mu taɓa jin daɗin wani da ya shirya kisan mutanenmu da gangan ba — Janar Christopher Gwabin Musa ya yi ƙazafi mai tsanani a kan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai.

Menene ra'ayinku game da wannan??

04/09/2026

Ko kun san dalilin da yasa ake wa kylian mbappe laƙabin DICTATOR?

Tsohon kocin kungiyar real Madrid Carlo ancelooti yakai ziyara a cibiyar daukar atisayen gym na kungiyar real Madrid.
03/09/2026

Tsohon kocin kungiyar real Madrid Carlo ancelooti yakai ziyara a cibiyar daukar atisayen gym na kungiyar real Madrid.

DA DUMI-DUMI: Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan, ya ƙara yin kakkausar s**a ga ayyukan sojin Isra’ila a Syria da L...
03/09/2026

DA DUMI-DUMI: Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan, ya ƙara yin kakkausar s**a ga ayyukan sojin Isra’ila a Syria da Lebanon, yana mai cewa matakan Isra’ila na barazana ga tsaron Turkiyya.

Erdoğan ya jaddada cewa tsaron Turkiyya ya shafi yankunan Aleppo, Damascus da Beirut, ba iyakar ƙasar Turkiyya kaɗai ba.

Ba abinda zamu ce da Allah sai godiya! yau kwana 20 da muka fara tallata maku sabon shafin mu, a lokacin mabiya 208 ne k...
03/09/2026

Ba abinda zamu ce da Allah sai godiya!

yau kwana 20 da muka fara tallata maku sabon shafin mu, a lokacin mabiya 208 ne kaɗai gareshi kasancewar Bama aiki da shi sai da muka ga wannan na shirin salwanta.

Yanzu yau wancan shafi na ADN HAUSA ya kai mabiya 19k a kwana 20 kacal!

Gaskiya da labarai ingantattu ne ke jawo mana haka.

zamu cigaba da biya maku bukatun ku Insha Allah.

Address

Abuja Gwarinpa
Abuja
00100

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when African Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to African Daily News:

Shortcuts

Share