Gaskiya Multimedia Arewa

Gaskiya Multimedia Arewa Gaskiya Multimedia Arewa mun shahara wajen kawo maku ingantattun labarai, k**a daga ɓangaren Siyasa, Tsaro, Kasuwanci da Nishaɗi.

28/10/2025

GASKIYA AUTAN MAMMAN DUNIYAR DAMBE NE





YAN TA'ADDA SUN SHA KASHI A HANNUN SOJOJIN NIJERIYA Yau 23th ga watan Oktoba, shekara ta 2025, da misalin sha biyu na da...
23/10/2025

YAN TA'ADDA SUN SHA KASHI A HANNUN SOJOJIN NIJERIYA

Yau 23th ga watan Oktoba, shekara ta 2025, da misalin sha biyu na dare, yan ta'addan kungiyar Boko Haram s**a kai ma sojojin Nijeriya hari a garuruwan Dikwa, Naga, Gajibo da Katarko na jahuhin Borno da Yobe.

Sai dai Allah ya ba sojoji nasara bayan bata kashi na dogon lokaci, sojoji sunyi nasarar kashe yan ta'addan sama da 50, an kuma samu nasarar amsar manya manyan mak**ai daga hannun yan ta'addan, wanda s**a haɗa da AK-47 guda 38, PRK guda 7 da GPMG guda 2.

Rundunar sojin Najeriya ta kara da cewa wasu yan ta'addan kimanin 70 sun gudu da mayan raunuka kuma an bi su don ganin sun bi yan uwan su 50.

Muna rukon Allah ya ci gaba da ba jam'in mu nasara akan yan ta'adda. Amin

16/10/2025

A dukkan alamu bana waken Soya zai sa manoma fara'a, ba wai don yana tsada ba, sai don ganin yadda bana waken ya zuba 'ya 'ya.

Hasashe sun nuna cewa, wannan shekarar 'ya 'ya waken Soyan bana ya nunka na Bara 'ya 'ya.
Idan akayi la'akari da kashe kuɗi da ɗawainiyar da akayi da ( ) da kuma yanayin farashin ta, mace waken Soyan ( ) na zai share masu hawaye.

Da fatan za muyi kaka mai albarka.

Farmer Aminu Ahmed Ado Shana

16/10/2025
16/10/2025

Yadda sararin samaniyar garin Pandogari ta kasance kenan yau 15-102025.
Ku tura mana yanayin karuruwan ku a yau.

Aminu Ahmed Ado Shana

MAHAWARA KAN SALUN GINI.MALAKAR KAYAN GINI KAFIN A FARA GINI, KO FARA GINI DAGA BAYA A NEMO SAURAN KAYAN?wasu suna ganin...
15/10/2025

MAHAWARA KAN SALUN GINI.

MALAKAR KAYAN GINI KAFIN A FARA GINI, KO FARA GINI DAGA BAYA A NEMO SAURAN KAYAN?

wasu suna ganin tsarin gina gida a hankali, a sannu sannu, shine tsarin da talaka zai iya bi ya mallaki gidan kansa.

yayi da wasu kuma ke ganin gara mutum ya fara mallakar kwano, window da sauran kayan gini ko kafin ya daura tubalin gini, a me makon mutum ya daura gini daga bisani ya barshi yana shan dukan ruwa shekara da shekaru.

WANE TSARIN KUKE GANIN YAFI?

13/10/2025

MALAM LAWAL TRIUMPH YA KARE KAN SHI AKAN TUHUMAR DA AKE MASA.

Yau ne Sheikh Lawal Triumph ya kare kansa akan tuhumar da ake yi masa a Office ɗin DSS rehen jahar Kano a gaban Commitin malamai na Shuru.

Ku saurari bayanan Malam Lawal Triumph.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Ado Diso, Mohammed Bagudu, Abdullahi Nabinni, Hus...
08/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Ado Diso, Mohammed Bagudu, Abdullahi Nabinni, Hussaini Ahmad Jauro Misau, Muhammad Mustafa Adam Baba, Shaibu Yusuf, Saubanu Ibrahim Kawuji, Ibrahim Boss, Danjuma Anas Recco, Umar D Lawal Nownow, Usman Buba, Muhammed Abbas, Jibril A Muhammad, Idriss Katariya, Hussaini M Bello Yerima, Kamilu Ibrahim, Shehu Idris, Sani Khamisu, Umar Abubakar Umara, Salim Habibu Yan Doto, Mohammed Abubakar, Ahmadu Goni, David Obafemi Lazarus, Sa Ad Ali Pessi, Ibrahim Ummar, Sani Buba, Barau Musa Rijau, Yakubu Muhammad, Kabiru Magawata Tambuwal, Aminu M Lawal, Hajiya Fatima, Alh Ibrahim Balma, Nasiru Hamza, Ishaq Mohammed Umar, Yusuf Anas, Nurudeen Mustapha Dabo, Aisha Muhammad, Shawwal Mohd, Haruna Abdullahi, Saleh Aliyu Difa, Muhammad Maha, Muhammad Ahmad, Kabir Yusuf, Aminu Abdullahi, Abubakar Usman Kangiwa, Uske Photos, Abdulsalam Adamu, Mudansir Mohd Ibrahim, Auwal Abdullah, Yamusa Ramalan

BAHAUSHE YACE ASHE MAKASHIN KA YANA NAN TARE DA KAI 🤔Wata amarya ta kashe mijinta jami'in Soja mai suna Lutanar Samson H...
08/10/2025

BAHAUSHE YACE ASHE MAKASHIN KA YANA NAN TARE DA KAI 🤔

Wata amarya ta kashe mijinta jami'in Soja mai suna Lutanar Samson Haruna bayan wata biyar da auren su,

Samson ɗan asalin karin Mangu ta jahar plateau, amma yana aiki a jahar Akwai Ibom.

Lamarin ya faru ne bayan da amarya sa take zargin shi da neman mata a waje, wanda shi kuma ya musanya hakan, daga karshe dai amaryan ta yanke shawarar watsa mashi man Petir, inda ranar 22 ga watan Satumba 2025 ta watsa mashi man Petir ta kuma kesta mashi ashana.

Duk kirarin da yan uwansa sojoji su kayi dan ceto rayuwar sa abun ya gagara, idan bayan sun garzaya da shi asibiti yace ga garin ku nan. Amarya ki ci duniyar ki da tsinke.

06/10/2025

Gaskiya India basu da na biyu a wajen tsara Film

06/10/2025

Yau Litinin 6-10-2025

Address

Yakubu Gowon Area 11
Abuja

Telephone

+2348083960863

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Multimedia Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share