Abubakar Bodai

Abubakar Bodai Aqidar gaskiya da adalci Nigeria

Ba'a dariyar Mai noma because idan be sayar zeci abinai
02/12/2023

Ba'a dariyar Mai noma because idan be sayar zeci abinai

06/10/2023

Our women parents are very wise but many of us don't understand them and they do a lot of hard work for us but we don't see that this is a big mistake I salute you mothers

05/01/2023

Lallai mu sani cewa
Bayan tsakani!!!
Tofah
Akwai sauƙi

05/01/2023

Matar Tinibu ba ordinary Kirista bace, Babbar Malama ce cikin Addininta, sabida tsabar rashin ruqonsa ga Addininsa yasa ta samu galaba kansa wajen shigar da ya’yan su cikin Addininta na Kiristanci. Irin wannan mutum wanda bayi da kishin Addininsa, sannan kace muzo mu za6e shi saboda Addini, ta qaqa?

Allah ya hana mu za6en wanda bayi da kishin addininsa

Signed: Motivator & Author Kalimullah Ahmad Hinna ( Hasken Yamaltu) The 1st

Safara'u ta gindaya tsauraran saruɗɗa ga masu son aurenta.ZUWA GA MASU SON AURENA:Zan aureka idan ka cika dukkan waɗanna...
02/01/2023

Safara'u ta gindaya tsauraran saruɗɗa ga masu son aurenta.

ZUWA GA MASU SON AURENA:

Zan aureka idan ka cika dukkan waɗannan sharuɗɗun

Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in ci gaba da sana'a ta wato rawa da waƙa.

Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.

Na ukku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.

Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.

Don Allah masoyana ku taya ni tura wannan saƙon zuwa sauran groups don jama'a su ƙara gani ko zan samu mai cika waɗannan sharuɗɗan.

Nagode:

Address

Sokoto
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Bodai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share