IKON ALLAH

IKON ALLAH Sunana Maryam,haifaffiya ajihar kano karamar hukuma Gezawa�

ina business a London�

A iya fahimtata maza sune ke aure don rufa wa juna asiri a kare mutuncin kai.Amma gaskiya na fahimci galibin matan yanzu...
22/05/2025

A iya fahimtata maza sune ke aure don rufa wa juna asiri a kare mutuncin kai.
Amma gaskiya na fahimci galibin matan yanzu ba su ɗauki aure haka ba, tudun tsira kawai suke nema.

Wa za ta samu ya riƙa mata hidima, yana mata komai kuma ita tana aiki ko 'ya'yan da ta haifa ba ta iya tsayawa ta raine su sai dai a kai wa uwar miji, ita tana can tana karatu ko tana aiki tana cin kuɗinta ita da 'yan uwanta, kai kuma kuɗinka kana kashe mata a facakar rayuwa.sai bayan girma ya zo maka, ba ka da kuɗi, ka yi ritaya sai ta watsar da kai, lokacin ba ka da abin ba 'ya'yanka domin ba ka gina kanka ba, sai ita ka gina yanzu kuma sai ta kashe wa 'ya'yan kuɗin ta ƙwace su ta raba ka da su ta hanyar nuna musu ai itace jin daɗinsu da komai na su, daga nan sai su bar ka ɗan iska.

Malam ka san ciwon kanka, ka hangi rayuwa da faɗi kuma ka yi tunani, tsarin da kake kai a gidanka yanzu kana kan hanya mai ɓullewa kuwa ??

Abu Ahmad





02/05/2025
Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉 ...
18/04/2025

Celebrating my 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

fans
We don't know why northerns hate kano people,
Victry is from Allah almighty,
Morality is very important in kano society If not they will humble you, Ask Murja da kyar Aka bawa Malam Daurawa ah dalilin Murja yadawo. Kuna tunani irin Yan Matan nan suna Samu dama. Wata rana duk wani Dattijo da Farin
gemu zasu zaga
👇😬
Ku kun san Waye FMK clothing , This woman is everyone’s favorite sabida morality and decency nata. FMK duniya ne Ya Allah!!! Kun san kudin da Matanan take dashi. Kuna tunani
🙏💕
Rahama is just a Tiktok dancer Wanda Ta gagari iyayenta, she’s living on her own No guardian. What do you expect even though I don’t support they burned up her shops. She cannot continue here in kano kuma duk wani Tiktok na Arewa ka cireshi kano, Blow Nashi yazo Karshe
🤔🤔🤔
Ku Masu cewa Kano Jahi**lai ne. Akwai Jahilin da ya Kai Wanda zai bar Makaranta yazo Tana tallan duwaiwai ah Tiktok. Tell me a better illiteracy than this.🤔🤔🙄
Ku masu cewa kano Jahi**lai , Ka taba Ganin Inda Jahili ya zama Billionaire, there are a lot of Billionaires in kano✅✅✅
Ku masu cewa kano Jahi**lai ne, I guess Idan anZo magana Addini you won’t even dare to start the conversation.👌👌👌
Ku masu cewa Rahama Yanzu zatayi Arziki, Yes Zatayi Amma not in kano state, Let her Move to Abuja or Lagos just like murja, And her story will be wiped away🫣🫣
At last Indai Kana tunani Ya mace mai karamar shekaru Kaman Rahama tazo Tana zaman kanta without guardian kuma kake tunani bazata hadu da pushin Allah. Kune Ma Ainihin Jahilai.🙄🙄🙄
To upcoming young businesswomen, I advise following FMK CEO's footsteps, rather than Rahama saidu.

Fuad Abubakar Ibrahim
Ali Mai Chelsea Danmaliki II
Salisu Yahaya Hotoro
Fauziyya D. Sulaiman
Umar Shuaibu

🙏🙏🙏

We don't know why northerns hate kano people,Victry is from Allah almighty, Morality is very important in kano society I...
18/04/2025

We don't know why northerns hate kano people,
Victry is from Allah almighty,
Morality is very important in kano society If not they will humble you, Ask Murja da kyar Aka bawa Malam Daurawa ah dalilin Murja yadawo. Kuna tunani irin Yan Matan nan suna Samu dama. Wata rana duk wani Dattijo da Farin
gemu zasu zaga
👇😬
Ku kun san Waye FMK clothing , This woman is everyone’s favorite sabida morality and decency nata. FMK duniya ne Ya Allah!!! Kun san kudin da Matanan take dashi. Kuna tunani
🙏💕
Rahama is just a Tiktok dancer Wanda Ta gagari iyayenta, she’s living on her own No guardian. What do you expect even though I don’t support they burned up her shops. She cannot continue here in kano kuma duk wani Tiktok na Arewa ka cireshi kano, Blow Nashi yazo Karshe
🤔🤔🤔
Ku Masu cewa Kano Jahi**lai ne. Akwai Jahilin da ya Kai Wanda zai bar Makaranta yazo Tana tallan duwaiwai ah Tiktok. Tell me a better illiteracy than this.🤔🤔🙄
Ku masu cewa kano Jahi**lai , Ka taba Ganin Inda Jahili ya zama Billionaire, there are a lot of Billionaires in kano✅✅✅
Ku masu cewa kano Jahi**lai ne, I guess Idan anZo magana Addini you won’t even dare to start the conversation.👌👌👌
Ku masu cewa Rahama Yanzu zatayi Arziki, Yes Zatayi Amma not in kano state, Let her Move to Abuja or Lagos just like murja, And her story will be wiped away🫣🫣
At last Indai Kana tunani Ya mace mai karamar shekaru Kaman Rahama tazo Tana zaman kanta without guardian kuma kake tunani bazata hadu da pushin Allah. Kune Ma Ainihin Jahilai.🙄🙄🙄
To upcoming young businesswomen, I advise following FMK CEO's footsteps, rather than Rahama saidu.
fans
Umar M Shareef

🙏🙏🙏

22/02/2025
22/02/2025

💕💕💕

Wasu dayawa basu san wacce gudumuwa Gen Ibrahim Babangida, Fmr Head of State yayiwa kasar nan ba The great champion in t...
22/02/2025

Wasu dayawa basu san wacce gudumuwa Gen Ibrahim Babangida, Fmr Head of State yayiwa kasar nan ba

The great champion in the history of our dear country.

- He created Yobe state,
- He created Katsina state,
- He created Taraba state,
- He created Jigawa state,
- He created Kebbi state
- He created Enugu state,
- He created Edo state,
- He created Delta state,
- He created Osun state.
- He created Akwa Ibom state,

- He created Federal Road Safety Corps

- He created State Security Service (SSS)
- He created National Intelligence Agency (NIA)
- He created Defence Intelligence Agency (DIA).

- He built Asorock Villa.

- He built Third Mainland Bridge, the largest bridge on the continent at the time.

- He completed the Shiroro Hydroelectric Power Station.

- He constructed Toja Bridge in Kebbi.

- He created the Jibia Water Treatment Plant.

-He built Challawa Cenga Dam in Kano.

- Kano - Abuja Dual Carriageway FCT, Abuja.
- Dam in Kano Others includes:

1. ECOWAS Headquarters Secretariat Abuja.

2. He constructed International Conference Centre Abuja.

3. Constructed FHA Estates Nationwide.

4. Constructed High Court Buildings in the States.

5. Constructed Fed Secretariat in 36 States/Abuja.

6. Constructed 2 Political Party Office in 36 States.

7. Constructed the 4 Divisional Headquarters, Nigeria Army.

8. Constructed Military Barracks in Abuja.

9. Constructed Army School of Armour Bauchi.

10. Nigeria Army Amphibious school Calabar.

11. Constructed Quarters for the 4 GOCs

12. Constructed Nigerian Navy Dockyard.

13. Constructed Nigeria Dockyard Snake Island.

14. Constructed Estate for workers of Federal Ministry of Works Housing & FMWH) Nationwide + FCT & Gwagwalada.

15. Constructed Site & SVC’s Satellite towns of 20. Constructed Federal Supreme
Isheri, Lagos, Gwagwalada, Abuja, Prototype Housing Schemes.

16. Constructed FEPA Hdqrt, Abuja.

17. FEPA Zonal Offices Nationwide & Central Laboratory, Yaba Lagos.

18. Constructed National Eye Centre, Kaduna.

19. Aluminium Smelter Company Ikot Abasi.

20. Constructed Federal Supreme Court, Abuja.

21. Constructed the Ajaokuta Steel Project Engineering Works.

22. Constructed Abuja International Airport Phase 1&2.

23. Constructed the National Assembly Abuja.

24. Constructed the Presidential Villa Abuja.

25. National Intelligence Agency(NIA) Headquarters.

26. State Security Services(SSS) Abuja.

27. Constructed Federal Mortgage Bank Hqrtr, Lagos.

29. Federal Mortgage Bank branches nationwide.

30. Constructed CBN Headquarters Abuja.

31. Security & Minting Hdqters Abuja.

32. Constructed Jabi District Abuja.

33. Abuja Central Area Phase 1&2.

34. Constructed Asokoro Area.

35. Constructed Secretariat Buildings for States created in 1991.

36. Houses of Assembly Complex for each States created in 1991.

37. Judiciary Buildings for States created in 1991.

38. Constructed Maitama Gen Hospital Abuja.

39. Wuse Gen Hospital Abuja.

40. State House Hospital Abuja.

41. National Hospital in the States.

42. Gusau Water Supply Scheme.

43. Asokoro Water Supply.

44. Kubwa Water Supply.

45. Abuja Municipal Water supply.

46. Gboko-Yandev Water Works.

47. Boreholes for 1004 housing.
48. NPA

May he be rewarded abundantly for all the good he has done
Kabiru Msd ✍️

@

02/01/2025

👇👇👇
Bazan manta wata yarinya calaba, wallahi Sako kafanta kedawuya cikin Garin Abuja, Wani yaje yayi Zina da ita yabata 5k again the same day wani yadauketa yabata 10k yarinya saitayi mamaki tace ashe Dama wannan Abin haka yake da daraja Anan, Kashe Gari tabi maza sunkai biyar dandanan cikin kwana 4 ta Tara kudin dasunkai 300k Tace Jesus, munacan muna Fama da talauci munaso ataba mana wannan Abu saimunbiya ashe Anan yafi daraja, wallah dandanan tahau motor taje ta toho da kannanta mata 2 da kawayenta 2, Nan s**a shigo Garin Abuja Sukaci gaba dasiyar da hajarsu, NARANTSE DA ALLAH yawancin karuwan dake karuwanci a arewacin Nigeria a kauyukansu Ba adau cin gindi da darajaba, babu mutanen da ko nawane zasu Iya kashewa mace suyi zina da ita irin mutanenmu musulmai na arewacin Nigeria, Daga Kan yansiyasa har Yan kasuwanmu Akan duri babu Abinda bazasu iyaba, mukuma tamu jarrabawar kenan Danhaka komai yabi ya tababbaremana, masifar yau daban tagobe daban tayaya zamuga daidai,
Danhaka yanzu yarinya Tanajin zafin talauci saita cire hijabi adorama mata camera, Kafin wani lokaci Masana darajan gindi sunkaita Saudia sunsiya mata iPhone 16 da Glk, Harda gidaje da zuwa kasashe irinsu Dubai,

Shidai bahaushe Gindi bayayimasa tsada konawane zaibiya Shikuma tashi jarrabawar kenan, Bai taimaki Yan'uwansa da sauran dangiba Amma Zai iya kashewa karuwa konawane,

Allah Kasa mufi karfin zuciarmu,
Allah karabamu da aikin danasani,

Halinmu nafada Idan Gaskia yane kadannamin like da Following 👌

Maryam Shetty

Fadila H Aliyu
Suwaiba Sani Maihulla

Da akwai mahaukata
24/12/2024

Da akwai mahaukata

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IKON ALLAH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IKON ALLAH:

Share